Gaskiyane Ebola Nayadda Da Maganarka Allah Yataimaka
@sulaimantukur57494 жыл бұрын
Karya kake akyui maza a gabanka
@faralounahuta34554 жыл бұрын
Musbahu nidai wanda yabuge Dan gidan alhaji shinakeso
@adaradar31414 жыл бұрын
Ebola, wato abarka da kwazon ka. Gaskiya ne, karfi jarin mai shi!
@sanishehu47054 жыл бұрын
Woooo dikiii, wlh wanan hakayake musan Cesar Sarauta gata gabanka, saboda ba kwashewa lafia
@bishirdauda62644 жыл бұрын
Tunda har ka wulakanta rawani, ka ce baka so, to in Allah ya yarda, ba za ka taba samun nasarar zama sarkin dambe ba. Kowane bawa an rubuta kaddararsa, amma kana maganar wai duk wanda aka nada bai gamawa lafiya. Wannan karya ce, kuma bai da tushe a ilimance ko a addinance.
@manusalewahu50953 жыл бұрын
In maganar addini akeyi dambe Yana chikine
@abdulrazakmusa36844 жыл бұрын
Tafi abunka takwara na Allah ya bada sa'a
@auwalzabodagawa96194 жыл бұрын
Muna godiya sosai
@abdullahigarba10283 жыл бұрын
Dan gidan alhaji
@zakariakone36244 жыл бұрын
Ebola Doki ya bar damben ne ko kouma yayane
@issanabirni58354 жыл бұрын
Toh Ebola Allah ya bada saâ nawa
@salisuibrahim59804 жыл бұрын
Oga musubahu kagayamsa sarauta nageda gorumada
@auwalisyaku82744 жыл бұрын
Gaba Doki Kai gaba Doki fans from Yola
@muhammedbukar67894 жыл бұрын
Sa gaban ka inda kakeso goni na
@muslimabdullahi30082 жыл бұрын
MATSORACIN BANZA SAI CIKA BAKI AMMA BAYA JURE BUGU KUMA GASAURIN GAJIYA TUN A ZAGAYEN FARKO
@issanabirni58354 жыл бұрын
Mukam munaso kaci wanan sarawta
@issanabirni58354 жыл бұрын
Ok toh Allah yabamu saâ
@musbahukano3534 жыл бұрын
Amin
@alirusamiluabubakar97654 жыл бұрын
Dakw
@sulemanshadow89494 жыл бұрын
doki doki dakyau
@nuradsalisud30264 жыл бұрын
Aslm
@abubakarusman3874 жыл бұрын
Munagodiya musbahu kano
@bishirdauda62644 жыл бұрын
wai zumunci? karya ce tsoro ne. Dan damben kirki ba wani zumuncin da ya sani sai gaba