FADAN KARSHE_ Meza iya faruwa a hukuncin sarki Yola a shari'a Mai zuwa

  Рет қаралды 933

ASHABULKAHFI ONLINE TV

ASHABULKAHFI ONLINE TV

Жыл бұрын

Barrista Hashim Hussein Fagge
FADAN KARSHE! FADAN KARSHE!! FADAN KARSHE!!!
Our last public enlightenment programme on Mallam Abduljabbar's saga and ulama'uddaulati wa Nairati, comes up on Monday 26th Day of September,2022 God willing. Alot of crucial and pivotal issues will be discussed ranging from what is likely to occur in the next adjourned case sitting on Thursday the 29th Day of September, 2022 before Upper Shari'a Court Kofar Kudu, Four (4) factors upon which Alkali Ibrahim Sarki Yola must build and base his final judgement, Five (5) elements/ingredients which must be proved beyond reasonable doubt before Mallam Abduljabbar is found guilty and convicted under section 382(b) of Kano State Shari'a Penal Code Law 2000. Etc. Don't miss it.
FAƊAN ƘASHE!!!
Rubutawa:-
Barr. Hashim Hussein Fagge
Fassarawa:-
Muttaqa Sulaiman Karaye.
Shirin da muke yi don wayar da kan al'uma a kan dambarawar da take faruwa tsakanin Mallam Abduljabbar da Malaman Maja na ƙarshe Insha'Allahu zai zo muku a ranar litinin wadda tayi dai-dai da 26 ga watan Satumba na shekarar dubu biyu da ashirin da biyu (26/09/2022).
Shirin zai tattauna a kan muhimman abubuwa da yawa wanda daga cikin su akwai;
1. Abunda zai iya faruwa a zaman Shari'a na gaba da a ka dage wanda za a yi shi a ranar 29/09/2022 a gaban kotun Shari'ar Muslunci ta kofar kudu dake cikin birnin Kano.
2. Wasu abubuwa guda huɗu waɗanda dole ne Alƙali sarki yola ya gini hukuncin sa na ƙarshe da zai yi a kan wannan dambarwa.
3. Muhimman abubuwa guda biyar wadanda dole ne sai an tabbatar da su kafin a samu Mallam Abduljabbar da laifin da ake zargin sa da shi a ƙarƙashin sashi na 382 (b) na kundin Shari'ar Muslunci na kano da a ka yi a shekarar 2000.
4. Za a tattauna wasu abubuwan bayan waɗannan da a ka lissafa a sama.
A yi ƙoƙarin riski wannan Shiri.
Rubutawa:
Barr. Hashim Hussein
24/09/2022
Fassarawa:
Muttaqa S Karaye Alkanawy
24/09/2022
Asl alkm barkanmu da warhaka yan uwana gashawarata agarimu yan ashabul khafi in Allah ya kaimu darin alhamis tomu tashida azumi da niyar Allah yabawa MALAN SARKIN gida nasarà akotu dakuma addu'oi ,,,,ba alfahariba tunda akafâra shariyar sadauki a. Kotun s yola to saudayani bandaukaba Allah y bamusa'a Ameen yan uwanà
NESA TAZO KUSA:
Ashabulkahfi Online Tv zata dinga kawo muku karatuttukan malam Abduljabbar kamar su jaufulfara, mukaddima da dai sauransu Kuma za ta dinga kawo muku full na karatuttukan bawai wani bangare daga ciki ba.
Duk wani karatu na mallam Abduljabbar da kake nema. Zaka iya samunsa a wannan gidan tv. Domin saukaka neman kowane karatu mun tsara kowane karatu acikin playlist dinsa. Idan kana neman karatun mukaddima ta biyu misali acikinta biyunma kana neman na 120 kawai abinda zaka Yi ka shiga Ashabulkahfi Online Tv sai ka shiga bangaren PLAYLIST sai ka shiga bangaren mukaddima ta biyu sai ka zabi lambarda kake nema. Hakama duk sauran karatuttukan. Munyi hakane domin saukake muku neman karatu cikin sauki.
kuci gaba da bibiyar wannan gidan TV na Ashabulkahfi Online Tv.
WhatsApp link:
chat.whatsapp.com/KVXlOfqHV9p...
WhatsApp 2 chat.whatsapp.com/BRylR0x0Eka...
Telegram:
t.me/+0OHH06YK7Xc3YTk0
Facebook: / ashabulkahfionlinetv
Gmail:
ashabulkahfionlinetv@gmail.com
onlinetvashabulkahfi@gmail.com
Ko ku Kira
+234-9047-8047-93
09047804793
Mungode

Пікірлер: 2
@khalidbashir4017
@khalidbashir4017 Жыл бұрын
Allah ya wulaqanta Jabberi
@abba_maami_dumbaram3135
@abba_maami_dumbaram3135 Жыл бұрын
Muna godiya sosai
LABARINA SEASON 9 EPISODE 13
1:15:58
Saira Movies
Рет қаралды 355 М.
100❤️
00:19
MY💝No War🤝
Рет қаралды 24 МЛН
🤔Какой Орган самый длинный ? #shorts
00:42
Playing hide and seek with my dog 🐶
00:25
Zach King
Рет қаралды 33 МЛН
میرزا کوچک خان | وطن پرست یا وطن فروش؟
1:02:13
Movarekh Podcast پادکست مورخ
Рет қаралды 62 М.
Hiroshima - the unknown images
52:01
La 2de Guerre Mondiale
Рет қаралды 6 МЛН
Hitler in Colour (4K WW2 Documentary)
1:10:44
Best Documentary
Рет қаралды 9 МЛН
100❤️
00:19
MY💝No War🤝
Рет қаралды 24 МЛН