Gashin Baki Kan Zikirin Jumma'ar da za'ayi a fadar Aminu Ado Bayero, Dalilin Rashinyi a Fadar Sarki Sanusi lamido sunusi daga Shugaban Mu'assisar Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi RTA
Пікірлер: 6
@abdurrahmanlawal97987 ай бұрын
Kai dai kana jin haushin sarki sanusi saboda Allah swt ya bashi shugabancin khalifan tijjaniya. Kanema baka samu ba. Arika aiki don Allah
@salihuabdullahi67627 ай бұрын
Masha Allahu sheikh Ibrahim sheikh Dahir Usman bauchi
@hafizmuhammadalhajiraji152-r8k7 ай бұрын
ALLAH ya kiyayemu da Hassada Ameen..... ALLAH ya Kara ma sanusi lamido ll daukaka
@anwaresa51477 ай бұрын
dan Allah akare martban shek tahiru bauci wllahi wnan abu hda kai da aminu ina roko ai abu dan Allah ai dan Allah mutuncin gidan shek wllahi kunfi karfin hka tjjaniyya babu nuna bangranci ai inda aksaba anayi..mutunci za aduba
@anwaresa51477 ай бұрын
نحن التجانيين ما نبغض ولا نحب الا لله هذه هي صفة المشايخ الصوفية الاصفياء الأوفياء كونوا على يد رجل واحد ولا تتفرقوا انتم مشايخنا وقدوتنا ونحن على خطاكم الدين ليس له علاقة بالسياسة ولا بالمصلحة. اعتصمو ولا تتفرقوا لا تدري لعل الله يحدث بعد ذلك امرا.. وصل الله على نبينا وحبيبنا وقدوتنا محمد الفاتح والخاتم وسلم تلميذكم انور الهوساوي