Masha Allah, Inna maka fatan Alheri.malam nayi mafarkin Inna karanta laillahu wahadahu la sharikalahu lahul mulku walahul hamdu walahu ala kulli shai'in kadir , na farka wajan 2:300am Kuma inna furtawa a baki na,har sau 7 , kuma inna karanta wa innajin charan zaka har sau 7, Idan na karanta daya sai zakara yayi Chara, harsai da na karanta sau 7 bayan na gama a lkcn na dawo cikin hkli na, kuma bani da aure . Nagode 🙏 sosai malam
@attabeertv53352 жыл бұрын
Kina da wata bukata?
@habibamusa26542 жыл бұрын
@@attabeertv5335 A malam inna da buqatun danake addua kullum cikin dare, saidai inna period ne bana tashi, Amman Idan na farka inna azkar sai nayi addua
@AishaMusa-jq9ge Жыл бұрын
Aslm warahmatullah wabarakatuhu... Malam Naji fassarar mafarkin ayatul qursiyyi,mlm duk Wani mummunan mafarki dazanyi Saina sinci kaina ina karanta ayatul qursiyyu ko karshenta cikin mafarkin...mlm Dan Allah inason Karin bayani akai,allah ya Kara basira
@binkareemain3 жыл бұрын
Allah yakara daukaka malam INA mafarkin karatun kursiyyu amma ban karashe ba sai na Kara she afarke
@attabeertv53353 жыл бұрын
Fassarar mafarkin ka zaka Sami tsari daga aljannu
@muhammedadamu60132 жыл бұрын
Masha Allah
@attabeertv53352 жыл бұрын
Muna godiya da ziyartar channel din mu
@mouhamedjamila93732 жыл бұрын
Assalama aleykum dan Allah malam ni nayi mafarkin wani mutum chi baya sama , kuma baya kasa yana sanyada fara tufafi, chi ne se n'a thé a karanta ayatul kursiy da falaki,da na'si
@salmaoumarou1998 Жыл бұрын
Aslm mlm nayi mafarki iska gajeraine saiyayo wajena sai inakarantamai ayatul kursuyu sai yanaja baya mlm inason fasarachi
@maryamhussain95222 жыл бұрын
Assalamu alaikum mlm muna godiya sosai ya Allah yasaka da alkhairi
@attabeertv53352 жыл бұрын
Ameen muna godiya
@safiyazakari919711 күн бұрын
Aslm mallam nayi Mafarki anyi aure na Amma basan mijin ba anyi zikiri sosai ya Hakan yake nufi. Ban da aure mallam
@mlion92022 жыл бұрын
Yayi Allah biya
@rashidamuhammad91402 жыл бұрын
Kuyi lastin,ina yinku 95.5
@abubakarkhadijah27093 жыл бұрын
Aslm mlm nayi mafarkin shagalin sallah da mahaifiyata da kawarta sai yayata dani dukkan mu munyi kwalliya ni nasa farin gyale da takalmi fari nafito daga dakin damuke ruwane babba a kofar dakin kamar rafi amma ansa gada sai nazo wucewa sai takalman nawa duka sukafada sai daya fatafi dayan kuma yana daidai inda suka fada sai nakira dan yayata da almajirina sai suka tafi da gudu dan yayata ne farkon sai almajirina sai sukayi tsale suka fada cikin ruwan sai almajirina yadauko min suka fitoh dan Allah mlm menene fassarar mafarkin nan
@mahamadouassoman43383 жыл бұрын
Salama malam Baraka dawarhaka inayin mafarkin nakashi tasotoso
@mahamadououmarou448 Жыл бұрын
Sannu da kokari Malam
@abubakarkhadijah27093 жыл бұрын
Assalamu-alaikum mal Allah yakara illimi mal nayi mafarkin ambaliyar ruwa har sai yayi kamar zaitafi dani kuma muna dayawa sai kawai in yatabani sai kuma yakoma har dai nafarka bai cutar dani ba
@attabeertv53353 жыл бұрын
Mace ko namiji ?
@abubakarkhadijah27093 жыл бұрын
Bangane tambayar ba
@ibrahimsalisu79193 жыл бұрын
Mungode
@surajomusa56702 жыл бұрын
Mungode Allah ya biya da Aljannah Firdausi Amin.
@maryamsaleh7453 жыл бұрын
Aslm mallam Ina da aure kuma Ina da ciki nayi mafarkin na haifi Yan biyu mace da namiji har sau uku
@mukuladajunatv84743 жыл бұрын
Assalamu alaikum don Allah ina bukatar number malam idan babu damuwa na gode
@attabeertv53353 жыл бұрын
08038498642
@mukuladajunatv84743 жыл бұрын
Na gode sosai
@binkareemain3 жыл бұрын
Assslam malam nayi mafarkin INA karanta suratu taha
mafarkin anbiyoni da gudu na fada cikin ruwan kwata
@attabeertv53352 жыл бұрын
Fassarar mafarkin ya nuna damuwa ce
@binkareemain3 жыл бұрын
Assalam malam nayi mafarkin wasu manyan malamai 3 uku suna kokari cin abinci sannan sukace bisbilla amma idan kai sharifine wato Dan gidan annabi sai nace na am eh ni sharifine sai nagaya mishi salsalata zuwa annabi kakanni 41 sannan yace dani yawaita shan jau hara tul kamal sai nafarka ,adamu daga Maiduguri unguwar damboa road Suleimanti layin makabarta?