Slm mallan Allah ya saka da Alkhairi muna godiya Ni mafarki nayi shugaban kasarmu ya mutu Kuma Yana da rai be mutuba
@sharifmuktarsalisu950310 ай бұрын
Masha ALLAH, ALLAH ya saka da alheri ❤
@ismailalzouma2 жыл бұрын
Alhamdulillah Allah saka da alheri da kusanci da manzan Allah sallalahu alaihi wasalam 🌹🌹🌹🌹
@avdoollaheeevraheem93782 жыл бұрын
Malam Wallahi Shekaran Jiya Nayi Mafarki Da Shugaban Kasa Har Aka Mana Hoto Munata Wasa Da Dariya.
@AdamuYahaya-h2m5 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@aliyuumar15902 жыл бұрын
Allah yasa ka da alkhairi
@YunusZance2 ай бұрын
Malam nayi mafarki munyi masabiha da shugaban kasa ayau
@MahamadousalissouSadissou Жыл бұрын
جزكم الله خير
@yacoubouaicha60902 жыл бұрын
Assalamou aleikoum warahmatoullahi wa barkatouhou,malam nayi mafarki da shogaban kasa yana neman alfarma a gourin midji na
@dandalinshehudiezer1819 Жыл бұрын
Akramakallah ni nayi mafarkin mahaifinmu yazama shugaban qasa kuma alhalin yarasu wata 10 dasuka wuce, acikin farincikin nida iyayena da ƴan uwana munshiga cikin villa munata farinciki
@fatimaabdullahi39372 жыл бұрын
Dan Allah Malam Nayi mafarkin ana bina ni da wata mace da wani namiji, munata sauri sauri,muna kokarin guduwa domin kada a riskemu a kamamu. A karshe dai aka kamamu aka dauremu da igiya,aka sami bulala aka dinga dukanmu. Domin Annabi Muhammad SAW ka fassaramin mafarkin nan
@abbas_sadauki2 жыл бұрын
Sallallahu alaihi Wa Alihi Wa Sallam Fassara Gaskiya Wannan mafarki ana bukata ki tashi tsaye da addu'a ba a son ganin irin wannan yanayi a mafarki
@fatimaabdullahi39372 жыл бұрын
@@abbas_sadauki Dan Giramn Allah Malam a taimakeni da adduoin da zan dinga yi. Dama ina ckn wani yanayi
@abbas_sadauki2 жыл бұрын
A dinga karanta Hasbunallahu wa ni'imal wakeel 450 Kullum Sannan a dinga Salatin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama da yawa shine babban maganin damuwa
@fatimaabdullahi39372 жыл бұрын
@@abbas_sadauki To Allah ya saka da alkairi. Amma nayi ma magana a whatsap dan Allah a duba. Nagode
@abbas_sadauki2 жыл бұрын
Baya aiki Whatsapp ɗin a kirawo direct karfe 2 na azahar zuwa 4 ko kuma 10 zuwa 12 na dare
@zakariaabou2 жыл бұрын
Aslm mallam nayi mafarkin kwankwaso na hau saman mabari ina daga hannu sai kwankwaso sai kwankwaso a fassara min wanan mafarki ni dan niger ina libya
@habibamusa26542 жыл бұрын
Masha Allah
@جميلهاحمد-ق7م2 жыл бұрын
Assalamu alaika ya malam nayi mafarkin naje wajan qawata sai tafito da yaronta muna fira da ita sai yaron nata ya ruga ya haye yashi ni kuma sai inbishi saman yashin in kamoshi haka mukayi har sau biyu
@baraatuabdulkareem29082 жыл бұрын
MashaAllah
@aishakhalil5897 Жыл бұрын
Mlm sabon shugaban kasa fa idan ka ganshi Yana cikin farinciki
@ahmedaliyu15292 жыл бұрын
Alhamdu Lillahi Rabbil Aalameen 💚💚💚
@lawalyusufaabubakar428 Жыл бұрын
Allah yasaka
@babssankara1 Жыл бұрын
Malam maye fassarar ganin matar shugaban Kasa
@masudabdulrahman78742 жыл бұрын
Salamu alaikum malam.Wanda yayi mafarki anbashi hanta,ya bawa yar uwan shi tasoya, tana soyawa ya farka???
@abbas_sadauki2 жыл бұрын
Da an soya ya samu dama ya ci da kuɗi ne zai samu
@usmanabdul-azeez4542 жыл бұрын
Slm,don Allah ya fasaran yin sallar jami da shugaban kasa kafiri a Wani masallaci Mai kyau da ba'a saniba, kuma ana rayashi da ibada ?
@ahmadmahmad4312 жыл бұрын
Assalamm, Nayi mafakin shugaban qasa ya kira ni awaya kira mai mahimmanci yana neman shawara a guna akan shugaban cin sa.
@ahmedaliyu15292 жыл бұрын
Gasya Kai Ne Dagaski Allah Ya Qara Kulawa
@malamgoumarabdalla39859 ай бұрын
❤❤❤😂😂😂
@dantalakamovies4274 Жыл бұрын
🎉
@SURAJOABUBAKAR-fm5es8 ай бұрын
Aslm
@sagirwapakatsina6442 жыл бұрын
Allah Ya Saka d Alheri Maulana. Fassarar Zata iya yin daidai akan manyan masu mukamai kmr mafarkin Minister kuwa? Wai nayi mafarki d pantami mun gaisa ssai, sai ya bani wata takarda yace na cike ta kmr application ne na Neman aiki Sayyidina
@kaijamaatv16022 жыл бұрын
Salam,nayi mafarkin buhari Ina bashi kaya yana sawa.
@AbbaMuhammad-s3j3 ай бұрын
Nayi mafarkin shugaban kasa tinubu da Kuma IGP inspector general of police
@hafsam98462 жыл бұрын
Slm' MLM nayi mafarki na auri wani babban sarki a Nigeria ansamin kayan gargajiya kuma Ni ba a Nigeria nake ba kuma bani da aure
@mikhalilhausafashiontv2 жыл бұрын
Malam nidai nayi mafarkin shugaban qasar rasha ina tayashi yaqi ina tareda shi muna yakan abokan gaba sannna abokan gaba idan sun Jefo yukake ni ko sunsameni komai baya samuna Amma ni idan najefa yukake abokan gaban suna mutuwa
@bamalleetv2222 Жыл бұрын
Shugaban da ya sauka fa? Ma'ana Wanda ya gama shekarun mulkinsa. Kamar baba buhari
@wliyyi37752 жыл бұрын
Hadda irinsu BABA BUHARI 🤔🤔🤔😱😱
@Juyinduniya2 жыл бұрын
Nayi mafarkin buhari ya yimin daukawuya farkon hawansa mulki