Masha Allah nayi mafarkin Yar makuciyarmu tanawanki Amma bakayanabane kuma agidansu bayan nayi nafila kuma baneda lfy kuma akui Al amarindanasah agabana Allah badah sa'a saiyidi abbas
@habibamusa2654 Жыл бұрын
Masha Allah, malam nayi mafarkin na haihu da namiji bansan ya akayi na haihu ba inna shugunawa zanyi fisari na haihu nace to wazan fadawa,kuma natashi garau ba ciwo a jikina, niba matan aure bane mijina yarasu. nagode 🙏 Allah ya kara daukaka
@bassirouabou-vt7lh7 ай бұрын
جزاك الله الخير
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt Жыл бұрын
Jazakallahu bi Khair 🙏 yaa sayyadi Idan mace bazawara tayi mafarkin tana wanki,bayan na gama wanki kuma nashanya, sannan naci gurasa har nabada wanda narage kyauta.allah yasa mudace Dan Allah yaa sayyadi a fassara min
@ismailalzouma Жыл бұрын
Dan Allah dan annabi sallallahu alaihi wasalam. Afasaramin wannan mafarkin. Nayi mafarkin wasu suna karatun alqur'ani suna kuskure inamusu gyara
@usmanyusufsanda2 ай бұрын
Kakusa samun cigaba a rayuwarka
@Saadurabiu-g7pАй бұрын
Alhmdulilah ❤
@abbamukhtar53511 ай бұрын
Assalamu Alaika ya malam Ni mafarkin wanke zanin gado nayi. Dan Allah ina neman Karin bayani
@jabeermuhd7191 Жыл бұрын
Jazakallahu bihairan
@rabiutijjani8467 Жыл бұрын
Jazakallah
@محمدموسي-و3ز Жыл бұрын
Allah ya saka da alfir
@bassirouabdoulaye7867 Жыл бұрын
Assalamualaikum malan Muna son fassara mafarki kurkuku ga Wanda a ciking tafia shina adu'a
@MamanIhasn4 ай бұрын
Wllh Kashi biyu inayi Ina wankewa
@MamanUthaimin5 ай бұрын
Na yara malam
@mahimuhammad1343 Жыл бұрын
Malam inna bukatar bayani akan yin mafarki kana futsari
@ZainabIssaandare10 ай бұрын
Ml ina yan maf moutane inkiyafi da ada zasou sarani
@-martabaofficial-392 Жыл бұрын
Nayi mafarki ina wanke Kayan makocina dani da matata