Waka iya Waka amma bata samu aikin video mai kyau ba.
@SUNITYTV Жыл бұрын
Gaskiya ne, amma idan ka duba aikin ya Dade sosai, tsohiwar aikine
@babayarotv967 Жыл бұрын
@@SUNITYTV okay, na gane. Amma gaskiya ina daya daga cikin masu son wakar nan. Ban so nagan ta a haka ba.amma kamata yayi ace salon videon a natse ne ba wani girgiza girgiza. Ni idan ma baka da director ni zan iya samun lokaci inyi maka Directing dinta domin tayi kyau sosai. Kuma zaka ga duk cikin videos din ka anfi kallon ta saboda wakar sananna ce Kuma tayi dadi.
@SUNITYTV Жыл бұрын
Zamu sake wa bidiyon sabon dauka, da yardan Allah, idan mawakin ya bamu dama insha Allah
@aboubacargoube672311 ай бұрын
INA NEMAN WAKAR TA ASULI , wani tsoho ne ya rera ta ina ji
@fantasticpalm80323 жыл бұрын
Wai dan Allah miye sunan mai wakannan
@soufianouassoumane34333 жыл бұрын
Fati kulele
@SUNITYTV3 жыл бұрын
muhammad gashuwa
@abdourahamaneoumar30172 жыл бұрын
😂😂😂
@misfatamyhsa14443 жыл бұрын
Masha allah
@hafizharuna96863 жыл бұрын
Nice song
@hafizharuna96863 жыл бұрын
Is it a film or just music? Who is the musician pls?