Рет қаралды 17,397
A duk lokacin da aka kaddari bawa da iyaye na banza, to yana tsakanin santsin siradi ne, ko dai ya danne zuciya yai musu biyayya tunda Allah ya halatta hakan dole a gareshi, kokuma bakin cikinsu ya jayeshi ya wofuntar dasu, karshe ya kare a tashar dana sani, lallai akwai kalubale. #Fitarstiro