Рет қаралды 268,645
Fatima Aliyu da aka fi sani da Fatima Ma Zogale da Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya waƙe ta yiwa Freedom Radio bayani filla-filla kan haɗuwarsu da mawaƙin da kuma sauyin da ya zame wa rayuwarta.
Ta kuma amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu bibiyar Freedom Radio suka aiko mata.