akwai alamomin masu tarin yawa,da maza suke nunawa mata don soyayyar da suke musu.
Пікірлер: 6
@halimcyhausagirl53083 жыл бұрын
Love messages
@huladakallabi3 жыл бұрын
Coming up!
@saadsalisou54242 жыл бұрын
Tayaya zan gane tana Sona banajin yarenta Nikuma ina sonta Sosai sosai
@saadsalisou54242 жыл бұрын
inaneman Amsa
@huladakallabi2 жыл бұрын
Assalam alaikum! Dan uwa barka da wannan lokaci,muna godiya da wannan tambaya taka. Amsa: Idan kana son mace,kuma kai baka fahimtar yaran ta,kuma kana so ka gane ko tana sonka. To, lallai ita soyayya tana da sauqin ganewa koda a wajan yarinya ne,balle babba.haka kuma shi "So" babu ruwan shi da yare,ko addini. Akwai hanyoyin da zaka gane idan mutum na sonka koda kurma ne. * zata saki jiki da kai cikin yarda. * zata dinga jin shawarar ka. * idan mace tana sonka,zaiyi wuya taga laifinka. * yana daga alamar so,ta dinga son hira tare da kai. * Zata sanar da sunan ka ga kawayen ta. * zata riqa jin kunyar ka,musamman idan baku dade tare na. Wannan kadan ne daga alamomin mace na sonka, akwai su da dama. Ina fata ka gamsu da dan wannan jawabi. Ga wani link din bidiyo mu don qarin bayani.......👇👇👇👇