ga videon tona asirin munafukai masu sukar kashe wacce ta zagi Annabi, kirista ya soki debora

  Рет қаралды 54,786

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 172
@zakiajmuhamadmuhammad7268
@zakiajmuhamadmuhammad7268 2 жыл бұрын
Manzan allah S A W mu shine duniyar mu shine kwanciyar hankalin mu shine natsuwar mu allahuma ameeeen
@abdallahibrahim8914
@abdallahibrahim8914 2 жыл бұрын
I love you too much malan. Annabi yai duniya da lahira ne❤️❤️❤️❤️❤️
@lubabamurtada5646
@lubabamurtada5646 2 жыл бұрын
Allah yakarama Annabi Muhammad s a w daraja duniya da lahira Ameen ALLAH kakashemu dasan Annabi S A W
@chipkao905
@chipkao905 2 жыл бұрын
Alhamdulillah Allah ya sakawa wadanda suka kashe wannan yarin-yar tsinanniya
@zeemaisanyinetwork923
@zeemaisanyinetwork923 2 жыл бұрын
Ameeen ya Allah
@fatimasuleman6881
@fatimasuleman6881 2 жыл бұрын
Fidaka ummi wa abi wa nafsi ya rasulallah ❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@ابوأفراح-و9ت
@ابوأفراح-و9ت 2 жыл бұрын
اميييييين يارب العالمين اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين
@issaboubacar8655
@issaboubacar8655 2 жыл бұрын
السلام عليكم ورحمةالله وبركاته يا شيخ جزاك لله خير برکا لله في كم الله‍م امين
@asabeisa660
@asabeisa660 2 жыл бұрын
Abinsomu Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam Allah katuzartarda masu hannun dasukecewa Allah wadaran samari nan Amin ya Allah
@fatimaabdulmalik225
@fatimaabdulmalik225 2 жыл бұрын
Amin ya rabbil Alamin Aiko da ikon Allah basai cizabenda yakenemaba a 2023 ba insha Allah kuma Allah ya jarrabeshi da son zabe kuma Allah ya hanashi shugabancin Nigeria Amin ya rabbil Alamin. Allah swt ya karama Annabi daraja da wasila da daraja Amin ya rabbil Alamin.
@salissoualmoustafa7024
@salissoualmoustafa7024 2 жыл бұрын
ya Allah karama annabi s a w ya Allah kabamu kihinn adinin musoulouhi
@Asa-rt2uy
@Asa-rt2uy 2 жыл бұрын
Allah.yasakawa.masukasheta.da.alhairi.sumunafukai.allah.yanunasu.musulmi.mugane.wazamu.zaba.atiku.da.sarki Allah.wadaranku
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin amin.
@autanzakiraimtv8555
@autanzakiraimtv8555 2 жыл бұрын
Ameen summa ameen alfarmar annabi Muhammadu Rasulilahi s a w
@abdulrashiddayyabu6534
@abdulrashiddayyabu6534 2 жыл бұрын
Allahumma Ameen malam Allh yaqarama fiyayyen halitta daraja yabamu cetonsa aranar gobe qiyama Ameeen Ameen
@gulbibi6854
@gulbibi6854 2 жыл бұрын
Subhanallah wae a haka irin wayennan jahilan suke son su mulke Mu Allah karka bawa makiya Allah ikon shugabancin Nigeria alfarmar rasulillah
@moustaphaniger385
@moustaphaniger385 2 жыл бұрын
S a w
@moustaphaniger385
@moustaphaniger385 2 жыл бұрын
Amiin 🤲
@hamzahouseini8353
@hamzahouseini8353 2 жыл бұрын
Ya Allah kahanama attiku abubakar mulkin najeria daduk wani mai munafukin musulmi
@ittifakinmalamanmu6994
@ittifakinmalamanmu6994 2 жыл бұрын
Amen amen
@firdausibature929
@firdausibature929 2 жыл бұрын
Ameen ya Hayyu ya Kayyum
@mahamadouidi465
@mahamadouidi465 2 жыл бұрын
Allah ka tsinewa duk musulmin Ya goyi bayan wannan yar Wuta yar jahanama Ameen allah
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin
@zoulfaadamou5290
@zoulfaadamou5290 2 жыл бұрын
Allahouma Amine 🤲 qu'Allah vous récompense du meilleur de paradis allahouma Amine 🤲
@umeumar6583
@umeumar6583 2 жыл бұрын
Gaskiya kam mallam Allah Ya saka da Alkhairi
@Big_Shifu
@Big_Shifu 2 жыл бұрын
Ai angama dama Malan Ja'afar yayi magana akan ka, wlh ni dama ban yarda da musulunci Atiku ba amma Allah shi yasan komai kuma kai da mulki a Najeriya sai de lahira. In Allah ya yarda
@rabiuibrahim1487
@rabiuibrahim1487 2 жыл бұрын
Ya rasullulah s.a.w
@حياةهوساوي-ع7ض
@حياةهوساوي-ع7ض 2 жыл бұрын
( S A W )Ameen ya Allah
@hamzahouseini8353
@hamzahouseini8353 2 жыл бұрын
Ina su nura Khaled masu cewa wai hadakan musulmi da Christa ina anfanin Inter faith dama ai tarbiyar da malummansu na coti kekoyamusu shiyassa suke CIN mutuncin annabi Muhammad SAW jinjina ga musulman sokoto hakiqa kunkare mutuncin annabi Muhammad SAW
@ukashaalkasimadam9055
@ukashaalkasimadam9055 2 жыл бұрын
Anzagi Fiyayyen Halitta Amma Marasa Kishin Addini Suna Allah Wadai Dan Ankashe Shegiyar Tsinanniyar Yarinyar Datayi Zagin To Duk Wanda Yake Tir Da Kisan Wannan Tsinanniyar Allah Yayi Tir Dashi Duniya Da Lahira
@muhammadmusa3137
@muhammadmusa3137 2 жыл бұрын
Ameen ameen
@zakiajmuhamadmuhammad7268
@zakiajmuhamadmuhammad7268 2 жыл бұрын
Hasbunallahu waniemal wakeeel to dama baza muga lefin atiku abubakar ba sbd dama shidin shege ne Kuma baisai darajar ubansa ba tunda shi bashida shi bare Kuma darajar manzan allah s a w
@أمفردوسالهوساوي-غ7ي
@أمفردوسالهوساوي-غ7ي 2 жыл бұрын
ابطال شباب المسلمين الله يجزاهم جنه الفردوس
@assoumanadjafar4054
@assoumanadjafar4054 2 жыл бұрын
Allah ya tsiwa diborah allah ya kara nauyin kasa allah kara zafin huta amin
@hassansiddi5585
@hassansiddi5585 2 жыл бұрын
Allah yasakawa malam da alkhairi wlh ko yau wani yayi zagi annabi saw wlh kasheshi zamuyi shine bayani
@rabiabdurrahman9768
@rabiabdurrahman9768 2 жыл бұрын
Wai wadannan sune suke neman shugabancin mu. Allah ya kyauta. Allah ya kulakanta makiya Rasulullah da musulunci amin ya Allah.
@musaali8622
@musaali8622 2 жыл бұрын
Matasa yan uwa kuga Maison molkin kasa yake wadannan magana bakunya batsoron Allah wallah kusan saura Mudai kungiyarmu bamu bashi Allah yabamu shugaba Mai son Annabi wallahi inda Yana kunera da an shiga uku yace Allah dayason bayason talakan kuguji wannan tsohon😚🙂😙😗
@hassanmujitabazander8538
@hassanmujitabazander8538 2 жыл бұрын
Allah yakarawa Annabi S A W Daraja
@malamrisse7642
@malamrisse7642 2 жыл бұрын
Way abinda yasa souke goyan bayan arniya.dan sou samou magoya baya lokachin zabe.wayyo abin tausayi.to incha allah ya allah kad kabasou moulki allah kamourkouchesou.ya allah.kasasou souzamo abin tausayi
@muhammadalkasim8312
@muhammadalkasim8312 2 жыл бұрын
Wan'nan ba alhaji atiku Abubakar bane wan'nan bishop atiku Abubakar ne anyi walkiya mungansu muma muna Allah yah wadaran da wan'nan kalaman nasu.
@jokeadeleye70
@jokeadeleye70 2 жыл бұрын
Hmmmmmmmm
@sabioumohamedsabioumohamed9143
@sabioumohamedsabioumohamed9143 2 жыл бұрын
Tur Allah wadai da goyan bayan makiya annabi yayi dai dai da kisan kuma shine Zaman lafiya Allah Mana cikawa da Imani Amin ya Allah
@abdulsalamumarbarambu6371
@abdulsalamumarbarambu6371 2 жыл бұрын
Tabbas duk wanda ya zaagi Annabi hukuncinsa shine kisa koh tantama babu kuma wallahi nayi farin ciki sosai da aka kasheta naso ace ma nine na kasheta da hannu na.Amma shin malam anya kana jin tsoron Allah kuwa? mene ne yasa a cikin 'yan siyasa iya Atiku Abubakar ka dakko kayi magana akansa? shin Muhammadu Buhari baiyi Allah wadai bane?mai yasa baka dakko abunda buhari yace ba?Yakamata ka dinga adalci a bayaninka don Allah kuma kaji tsoron Allah, kuma jiya Atiku Abubakar yasa an goge rubutun da akayi saboda bai bada izinin a rubuta ba,malam ka bari sai kayi bincike akan abu kafun ka fadawa mutane.Allah ya shiryeka,amin.
@adamuabubakar6397
@adamuabubakar6397 2 жыл бұрын
Kai wanna labari ne taya za,a rubuta abun ba tare da izinin shi ba kenan Idan haka ne ansha rubuta abu bada izinin shi ba? Maganar da aka rubuta kuskure ne har wani musulmin kirki yayi Allah wadai da kisan wannan kafurar. Annabi ya wuce abun wasa ba atiku ba haka ba Buhari ba ko wane musulmi ya kamata ya daraja annabi sanna ya kyamaci duk wanda yai batanci akan shi.
@abdulsalamumarbarambu6371
@abdulsalamumarbarambu6371 2 жыл бұрын
@Aa Aa Ni ba dan maula bane,kuma in Allah ya yarda nafi qarfin maula har abada.Abunda nake fada shine Atiku yace a cire abunda aka rubuta saboda bada izininsa aka rubuta ba,amma duk da haka malam baiyi laakari da wannan ba saboda akwae wani abunda ya kullata a zuciyarsa,kuma shugaba muhammadu buhari yayi magana kuma shi bai ce a goge ba,mai yasa bai kawo mana abunda buhari ya fada ba a wannan youtube channel din?Idan ka lura bai taba zagin buhari ba kuma kullum yana cikin bashi uzuri,toh kai baka gane hakan ba?
@abdulsalamumarbarambu6371
@abdulsalamumarbarambu6371 2 жыл бұрын
@@adamuabubakar6397 Tabbas abunda ka fada haka ne dan uwa,Annabi ya wuce duk inda mutum yake tinani kuma tabbas kase yarinyar nan da akayi daidai ne,ni kawae abunda nace shine mai yasa mai wannan youtube channel din bai kawo mana abunda buhari yace ba koh shi buhari baiyi laifi ba?Idan ka lura kullum yana cikin bawa buhari uzuri,kuma shekaran jiya Atiku yace a goge abunda aka rubuta saboda bada izininsa aka rubuta ba saboda lokacin yana EDO state bai samu lokaci yaga abunda aka rubuta ba,sannan idan ka lura sarkin musulmai sokoto shima yayi Allah wadae amma bashi ya rubuta ba saboda shikam ma baya Nigeria.Toh abunda nake fada shine mai wannan youtube channel din ya kamata ya dinga bincike sosae kafun ya fadawa mutane wani abu kuma ya kamata ya dakko mana abunda buhari yace shima mu zage shi anan.
@adamuabubakar6397
@adamuabubakar6397 2 жыл бұрын
@@abdulsalamumarbarambu6371 hk ne kam ya kamata ya hada mana da Buhari da sauran amma Idan ko har bazai hada dashi ba to abun ya zama da wata manufa Indai kuma ba son yake ya sake yin wani video ba dan mutane su sake kalla ya sake amfanuwa ba. Allah dai ya kara kare mana darajar addinin mu dana fiyayyen halitta annabi Muhammad S.A.W ya kuma hallaka duk wani mai niyyar yin batanci akansa tun kamin ya aikata din.
@abdulsalamumarbarambu6371
@abdulsalamumarbarambu6371 2 жыл бұрын
@@adamuabubakar6397 Nagode dan uwa daka fahimce ni,Allah ya qarawa annabi daraja,amin
@tijjaniabdu7599
@tijjaniabdu7599 2 жыл бұрын
Masha.allah.allah.yakarawa.annabi.darajadakarama🥰😍
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
saw
@aliabubakaralidamalibaba970
@aliabubakaralidamalibaba970 2 жыл бұрын
Allah ya sakawa Malam da alheri wlh jinmu jinin iyayen mu da yayan mu fansa ne ga Annabin mu Allah sakawa malaman mu masu kishi annabi
@sffds4184
@sffds4184 2 жыл бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد 💢💢
@sabrinmuhammed8877
@sabrinmuhammed8877 2 жыл бұрын
Duk Wanda yake goyon bayan kafurai shima kafurine kuma shi atiku da yake fad'an haka mutane nawa aka kashe kuma haryanzu ba'a dena ba meyayi akan hakan ko kuma don shi ne shgaban su ya Allah duk Wanda yake goyon bayan wan nan mata Allah yatsine masa mace ko na miji ko mai mukamin sa Ameen
@abubakarsaniabdullahi4770
@abubakarsaniabdullahi4770 2 жыл бұрын
Allah yatsinema atiku ubangiji Allah yatashi atiku dafur'auna Allah yadorama atiku bala'i mai tsanani
@abdulmalikyusufu9741
@abdulmalikyusufu9741 2 жыл бұрын
Shi Shugaba muhammadu Buhari fa. Daya yi alwadai fa? Ko kai azzalumi ne?
@malamrisse7642
@malamrisse7642 2 жыл бұрын
Gaskiya atiko anji koumya.kouma kad kamanta wannan moulki da yabaka wahala kagaza samou.to allah kebadachi sannan ya za ayi kousamou moulki ba rouwankou da an zagi annabi mouhamed saw. Way abinda yasa souke goyan bayan
@najaatunajaatu8618
@najaatunajaatu8618 2 жыл бұрын
Sunan sha musulmiynay amabaysan maynaynayAdaynasaba Allah yamanamaganeysa alafarman man zomAllah S A W🤲🤲🤲😭😭😭😭😭😭😭
@maryamabubakarabubakar9432
@maryamabubakarabubakar9432 2 жыл бұрын
tabas masa suyi daidai kuma Asherye muke Akarar dakasarmu akan Annabi s a w
@ummeemuhammad4754
@ummeemuhammad4754 2 жыл бұрын
Ameen ya Rabbi malam Adam Duk wanda yace Ba ayi daidai ba akan kashe Wannan kafira Allah yahadashi da musifar datafi karfinsa
@almustaphaalhassan9
@almustaphaalhassan9 2 жыл бұрын
Ameen
@djaririsidi578
@djaririsidi578 2 жыл бұрын
Sakarene atiko fasipa shama tsinanene Allah garkoba.sha.shogabanci
@auredadifarida2020
@auredadifarida2020 2 жыл бұрын
Nura Khaled Inna Afamnin hadin Kan Ku ?( Interfaith din banza) idan har Kun hada Kai Amma su fito baya su taba Munna fiyayen halita mai daraja, dan gatan Allah, shugaban masu tawheed
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
to kaga a wajensu nuru khalid fa wannan matsalar bazamu tinkareta ba saboda matsalace me addini a. cewarsu.
@taift2129
@taift2129 2 жыл бұрын
آمين يارب العالمين 🤲 ameen ya allah
@القرآنالكريمتحفظالقرآن
@القرآنالكريمتحفظالقرآن 2 жыл бұрын
ألا الرسول الله
@mubarakbashir9339
@mubarakbashir9339 2 жыл бұрын
Ya Allah ka haramtawa atiku abubakar shugabancin kasar nan
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin amin.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
In Allah yarda bazai yiba
@hamzahouseini8353
@hamzahouseini8353 2 жыл бұрын
Amine summa Amine
@muhammadmusa3137
@muhammadmusa3137 2 жыл бұрын
Ameen ameen
@lsksk1111
@lsksk1111 2 жыл бұрын
Amin, don girman Allah.
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 2 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi malam
@almustaphaalhassan9
@almustaphaalhassan9 2 жыл бұрын
Ameen
@abdul_rashid1025
@abdul_rashid1025 2 жыл бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum
@maajaenengineering
@maajaenengineering 2 жыл бұрын
Dama shi dan iskane atikun ai Allah yakara kare mana mutuncin annabin mu, haba wafati zaiyi amma al umarsa yake magana kai,
@moustafaalimoustafaali9362
@moustafaalimoustafaali9362 2 жыл бұрын
S a w ubangiji Allah yakara annabi daraja
@sunnahsunnah4994
@sunnahsunnah4994 2 жыл бұрын
SHAKKA BABU YA SHEIKH.
@بنتحسن-ي8ص
@بنتحسن-ي8ص 2 жыл бұрын
Allahumma Ameen Allahumma Ameen Allahumma Ameen, 😭😭😭😭
@sanimasuda8880
@sanimasuda8880 2 жыл бұрын
Allah ya tsinewa duk wanda yayi ta`aziya ko allah yawadai ga la`ananniyar allah deboura kamar atiku abubakar
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 2 жыл бұрын
Allah ka qarama annabi Muhammad sallallahu alaihi wa Salam daraja, Allah ka qaskantar da makiyan manzon Allah
@mudassirabubakar2964
@mudassirabubakar2964 2 жыл бұрын
Amin
@umeenoyrat4130
@umeenoyrat4130 2 жыл бұрын
Ameen Ameen malam
@ramlatinasankinafisatawaal7055
@ramlatinasankinafisatawaal7055 2 жыл бұрын
Allah yatsine ma atiku da duk Wanda ya goyi bayan masu zagin manzan Allah
@sabrinmuhammed8877
@sabrinmuhammed8877 2 жыл бұрын
Mu muna son Annabi Muhammad S.A.W shi ne rayuwar Mu duk meqinsa ba Mu bashi mummunan hukunci akansa kuma bagudu babu jadabaya insha Allah
@autanzakiraimtv8555
@autanzakiraimtv8555 2 жыл бұрын
In Allah Ya yarda bazata bazaitaba milkin Najeriya manyan munafukaine suatiku
@uzairuabubakar1748
@uzairuabubakar1748 2 жыл бұрын
Allah yasakucika da imani
@nuramuhammad4429
@nuramuhammad4429 2 жыл бұрын
Wallahi ko gobe wani yazage annabi s,a,w wallahi Saimun kasheshi domin rammu fansane ga annabi s,a,w,
@abdoulminnaibirahimcom6452
@abdoulminnaibirahimcom6452 2 жыл бұрын
gaskia hakane Malan
@abubakkrabu9540
@abubakkrabu9540 2 жыл бұрын
Ameen
@بركهمحمد-ف4ط
@بركهمحمد-ف4ط 2 жыл бұрын
amin
@ibrahimbukar6361
@ibrahimbukar6361 2 жыл бұрын
Dukmunafuki Allah yatonamar asiri atiku anyihasara munafuki dolo Allah yakaryaka yahanaka yinnasara akanduabinda kakeso ko kakenema اللهم صل على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه وسلم تسليما كثيرا عدد خلقك ورضا نفسك وزنة عرشك ومداد كلماتك
@lawaltahiru6381
@lawaltahiru6381 2 жыл бұрын
Amen summa amen
@lawaltahiru6381
@lawaltahiru6381 2 жыл бұрын
Amen summa amen
@mustaphasalihu9439
@mustaphasalihu9439 2 жыл бұрын
Allah ya karawa annabi.daraja
@huaweiy6s598
@huaweiy6s598 2 жыл бұрын
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam farin cikinmu Allah kawa Annabi s a w) daraja Allah yayi musu albarka wanda suka kasheta Annabin s a w )mu ba abin wasaba
@abdulsalamumarbarambu6371
@abdulsalamumarbarambu6371 2 жыл бұрын
Allah yasa kaji nasihana na,amin
@maimunaibrahim7431
@maimunaibrahim7431 2 жыл бұрын
Allah ka kara wa Muhammadur rasulillahi (S.A.W) daraja.
@mustaphayusuf5339
@mustaphayusuf5339 2 жыл бұрын
Sallallahu alaihi Wasallama
@yacoubayacouba1638
@yacoubayacouba1638 2 жыл бұрын
Al'ummar Nigeria baku da tsoran Allah ko kadan tsoran Allahanku abaci
@MusaYunusa-lh5jz
@MusaYunusa-lh5jz 2 жыл бұрын
Allah yasakawa ml. D aljannah, sukuma munapukai a acikin al'umma Allah ka wulaqantasu Allah ka toxartasu Allah kahanasu nutsuwa Allah kasa su gwammaci mutuwa da rayuwa Allah karkabari siyi bacci kodana second d'ayane, Allah ka sanya musu cutar zuciya, Allah karkabari suqara samun parinciki na har abada, Allah ka saukarmasa da masipar da ko adawa da mutanan annabi lud' a.s.w . amin y Allah Amin y Allah. Sunana Musa Yunusa Abdullahi 'Dorayi qarama layin walfire.
@buhariibrahim182
@buhariibrahim182 2 жыл бұрын
محمد رسول الله صل
@عبدالقادرمحمد-خ7ع
@عبدالقادرمحمد-خ7ع 2 жыл бұрын
اللهم امين
@سبافون-د3ط
@سبافون-د3ط 2 жыл бұрын
ya ALLAH ya qasqanatr da shege atiku
@bintamuhammad9804
@bintamuhammad9804 2 жыл бұрын
Alhamdulillah Allah ya saka wa Al ummar sokoto da mafificin alkhairi Amin. Allah yasa wannan hukuncin yasa karshen musifun sokoto Amin ya hayyu ya qayyum, Allah ya Kara la antar Debora. Allah ya karawa Annabi daraja da wasila da fadila Amin.
@ramlatinasankinafisatawaal7055
@ramlatinasankinafisatawaal7055 2 жыл бұрын
Allah yatsine ma Wanda yayi asalin neman auran uwar atiku da tambuwal da sarkin arna sa adu
@ibrahimabdusamamorey9665
@ibrahimabdusamamorey9665 2 жыл бұрын
Malam ai karkaji mamaki akan wannan abun da ya faru Ni wlh tunani na Allah ya na kawowa Al'umma irin wannan shi ne Allah yana So ya bayyana wa Al'ummar musulmi mu gane munafukkan cikin mu Koda ba mu da jagoran jahadi na duniya Da sannu munafukkai zasu bayyana a fili kowa ya gane su اللهم صل على محمد وآل اعلي محمد كما صليت على ابراهيم وعلى اعلي ابراهيم انك حميد مجيد
@anassharouna6151
@anassharouna6151 2 жыл бұрын
Allah karawa annabi daraja
@bbuaabbuaa2603
@bbuaabbuaa2603 2 жыл бұрын
Ya Allah don girmanka Allah Dan zatinka Allah Don fiyayyan bawanka Wanda kafiso fiyeda kowa manzon rahama annabi Mohammad Saw ya Allah duk wanda yakegoyon bayan wannan kafirar wai don ankasheta sukecewa basuyi daidaiba Allah karusashi Allah katarwatsashi Allah kasurasu Allah kasanasu farin ciki Allah kabarsuda kansu annabi saw yafi uwar kowa yafi uban kowa afadin duniyar nan wallahi
@Bin_Islam_Tv
@Bin_Islam_Tv 2 жыл бұрын
👇👇👇👇 Raddi Zuwa gama su fadin Mummunar magana Akan Manzon Allah
@ishathumairat9782
@ishathumairat9782 2 жыл бұрын
(S A W) Ameeen thumma Ameen ya Hayyul ya qullum
@saidourabiousaidou3428
@saidourabiousaidou3428 2 жыл бұрын
AssalaMu alaikum ya Malan Allah ya nbiyaka Allah kareka Dan manhdansa kuma Fadi Dan Allah minji kuma min gode Allah ya aza misilinci akan kafirci Dan drajar Anabi da Al Qur ani amin ya Allah garokonmu
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin amin
@djhikimarmawaka24tv
@djhikimarmawaka24tv 2 жыл бұрын
Allah kyauta
@nassirousalami6822
@nassirousalami6822 2 жыл бұрын
Allah ya Kara wa annabi daraja
@ibrahimasoleyman9857
@ibrahimasoleyman9857 2 жыл бұрын
👂👂👂👂👌👌
@hassanmusasada4251
@hassanmusasada4251 2 жыл бұрын
Allah ya kunyata duk masu Goyon Bayan kisan wan nan sheda niyar, da masu neman Takara shugaban ci mu
@ramlatinasankinafisatawaal7055
@ramlatinasankinafisatawaal7055 2 жыл бұрын
Duk Wanda yayi asalin neman aura uwayasu da Wanda yaraka ubansu tadi da Wanda yayi saugaba auran Allah yatsine masu Albarka Ya Allah kanunama atuku da tambuwal da sa adu iyakarsu Allah ka watsasu da duk magiya bayansu Allah ka tambadar dasu Allah ka shikar dasu Allah kagehu masu kazar Wahala sukasa tsigeta Allah ka jarabesu da wahala Wadda batada iyaka tsinannu
@Ibnu_abihi
@Ibnu_abihi 2 жыл бұрын
Alah ya sine wa munafikai
@usmanmuhammad644
@usmanmuhammad644 2 жыл бұрын
Allah ya saka mana Allah ya tsine mata
@ssouana4385
@ssouana4385 2 жыл бұрын
ALLAHUMA AMINe ALLAHUMA AMINE ALLAHUMA AMINE
@umarhamzaumarhamza7787
@umarhamzaumarhamza7787 2 жыл бұрын
Allah yala anceta
@sanimasuda8880
@sanimasuda8880 2 жыл бұрын
Wlh allah semunkashe duk wani dan tsinanniya ko tsinanne idan yakuskura yataba annabi mu banzayen shuwagabani jahilai marasa tunani yan isa
@aliyyumustapha8853
@aliyyumustapha8853 2 жыл бұрын
Basu san waye annabi ba kuma ba komai ne ya kawo haka ba, sai don basu da tarbiyya ne kuma ai shi tarbiyya ko min girma da dukiyar ka da sarautar ka idan ba kaka tarbiyyar addini to babu kawai kuma wallahi duk wanda bai ji zafin sukar annabi ba to bai da kishin addini kuma duk wanda baya da kishin addini to wuta Santa.
@salissouharouna6798
@salissouharouna6798 2 жыл бұрын
Yayi
@Usman4life88
@Usman4life88 2 жыл бұрын
Gaskiya kaima kayi wani babban kuskure a kalaman ka na ƙarshe, cewa fa kayi {kaga yanda mutane suke KISHIN ANNABIN SU ANNABI MUHAMMAD S.A.W} amadadin kace {YANDA MUTANE SUKE KISHIN ANNABIN MU ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM} ai bai kamata kaware kanka daga cikin falalar nan ba. 😅
@kabiruisyaku6428
@kabiruisyaku6428 2 жыл бұрын
Allah katsinewa duk musulmin dayace baakyautaba dan ankashe tsinanniya
@salissouharouna6798
@salissouharouna6798 2 жыл бұрын
Good
@haleematuisah8345
@haleematuisah8345 2 жыл бұрын
Tsinanniya matsiyaciya shegiya arniyar banxa allah yatsinema duk wasu makiyan annabi
Labari mai cike da ban  ban mamaki da manyan Darussa ga masu hankali.
14:08
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 5 М.
Новости дня | 11 декабря - дневной выпуск
11:40
Euronews по-русски
Рет қаралды 5 М.
How many people are in the changing room? #devil #lilith #funny #shorts
00:39
Quando eu quero Sushi (sem desperdiçar) 🍣
00:26
Los Wagners
Рет қаралды 9 МЛН
Интересно, какой он был в молодости
01:00
БЕЗУМНЫЙ СПОРТ
Рет қаралды 3,3 МЛН
Новости дня | 11 декабря - утренний выпуск
11:37
Euronews по-русски
Рет қаралды 78 М.
LIVE SENATE PLENARY WEDNESDAY 11TH OF DECEMBER, 2024
NASSTV National Assembly, Nigeria
Рет қаралды 119
How many people are in the changing room? #devil #lilith #funny #shorts
00:39