Allah Ka rabamu da faqiranci da son zuciya irin ta uban asma'u😢
@arewalyricsstudio12986 сағат бұрын
Allah yakara basira da daukaka
@FatimaMuhammadAliyu-h8n5 сағат бұрын
Allah sarki mudam
@AnasIbrahim-q7t6 сағат бұрын
Really she's the best to me because I love her move always
@NUHOUBANDI7 сағат бұрын
Mausa allah da nuhu shareef ceto ďlvoire ❤❤❤❤
@AbdulKader-dk1wm5 сағат бұрын
Masha allh🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@ashfarumar78358 сағат бұрын
Ai director na film din baisan ma meye yakeyi ba arayuwa Babu Wanda baisan Wanda zai taimakeshi ace yagujeshiba ba Amma kawai sai shirme kawai yaketayi bayan ga abokin mijinta Wanda yake tausayinta
@MoussaRabiou-mk7bl4 сағат бұрын
Gaskiya ina djin dadi wanan film 🎉🎉🎉❤❤
@HarunaOsman-i1wСағат бұрын
Yaa Allah karabamu da mara zucchini kamar baabab maau😥😥🙏🙏🙏
@YakubuAishaIdris-yw6op8 сағат бұрын
❤❤❤
@KaderMahamadou-r4d7 сағат бұрын
Macha Allahou garwachi❤❤❤❤❤❤😊😊😊😊🎉🎉🎉🎉
@ibrahimsoumailahadjiamina37627 сағат бұрын
Ko makiyi bana fata ya hadu da irin wannan uban
@AbdoulKaderSalifou-z4b7 сағат бұрын
Masha Allah ❤❤💯💯💪💪🥰🥰🇳🇪🇳🇪
@MdMd-v8s5 сағат бұрын
🎉🎉🎉❤❤❤
@OuhoumoudouHassan5 сағат бұрын
M.D nishadi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂
@Mdjgfjgjjv7 сағат бұрын
❤❤🎉🎉❤❤
@AyoushatBoubacarsanda6 сағат бұрын
To fah..... Ta kara suma shikenen 😂😂😂😂dan Allah karku je hutu mai tsayi pls🙏🙏🙏
@khadijahjibrin45004 сағат бұрын
😂😂😂 anayi munajin dadi. Baban Ma'u babu kamarsa
@amidatumouktar8950Сағат бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤
@MajeTV-m7g4 сағат бұрын
Shirin nan akwai dadi matuka❤! Amma kash UK entertainment ba ku iya kammala season ne ko kun fara, haka kuka yi Fatake😢😢😢😢 Na ki fara kallon Shirin nan tun farko ne saboda wannan matsalar 😢😢😢 Don Allah idan za ku cigaba da season 2 kar ku dade😢🙏🙏🙏🙏
@Zulkiflu_mafara6 сағат бұрын
Baban Ma'u 😂
@YounisAwis6 сағат бұрын
Wato maganar gaskia shine wanda ya shirya film din nan yana da basira sosae kwarai da gaske ga hikima ma tsalar shi daya ya matsawa asama’u sbd Allah fah 🥹🥹😭😭
@MasudaMuhammad-ck1zm6 сағат бұрын
Marubuciyar novels ce shiyasa
@YounisAwis6 сағат бұрын
@ tayi ko kari sosae ko fauziyya d suleman ce sbd tana da hikimar tsara lbr?
@MARYAMINUWAFAROUK5 сағат бұрын
Wlh anyi asarar tsohon banza wlh na tsani mutumin nan baban ma'u
@AliyuabdurrahamanAli7 сағат бұрын
Garwashi nice film secs 13
@Abdourahamaneibrahim-z2t5 сағат бұрын
Fatan àlherie asmaou❤❤
@RoroIhmra5 сағат бұрын
🎉🎉🎉
@OusmaneOusmaneje3 сағат бұрын
Agaskiya ba bu wata basira anane minene Haka? Uban mau sakaréne ku bar md ko muda suyi karo a soyayar mau❤
@HawwaBaby8 сағат бұрын
Masah Allah ❤❤❤❤
@SadissouSadissou-n2u4 сағат бұрын
Kudotasamuparintuki akan asmau koyayane dan allah
@AhmadTahir-d8f4 сағат бұрын
Hb masifar tayi yawa kudaga mata kafa dan Allah
@فاطمة-ذ6ظ9س5 сағат бұрын
Gaskiya yayi sosai yaw shi za kudawumana da shi allah sarki asmau🙏🙏😢😢😢