Gaskiyar Magana: Sarkakiyar da ke tattare da farashin fetur a Najeriya

  Рет қаралды 12,949

DW Hausa

DW Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 37
@LawanSaidu-q9c
@LawanSaidu-q9c 3 ай бұрын
Karya kakeyi magana banza Allah yaesammu Allah ya hanaku jindadi duniya da lahira nahar abada
@NuraYusuf-yb8kp
@NuraYusuf-yb8kp 3 ай бұрын
Allah wadaran wannan mulki naku azalimai Nawa kuke Dauka albashinku nawa kuka kashewa talaka wanku Kowa zai bayani gobe kiyama Kuntara kudi daga ku Sai yaranku Azaliman banza
@AbdullahRajah-o8i
@AbdullahRajah-o8i 3 ай бұрын
Wawaye kawai funafukai kawai axalumai
@mukhtarmahmudmuawuyya84
@mukhtarmahmudmuawuyya84 3 ай бұрын
naran da Allah wannan mutumin tsagwaron makaryacin banza ne.
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 3 ай бұрын
Muadai bama fashiimtar kome zakufada baganewa mukeba sabida yunwa Allah ya ISA bamuyafeba azzaluman shuwagabannin Nigeria Allah ya halakar dasu Allahumma amin yahayyu yaqayyum 🤲
@alharunaGambo
@alharunaGambo 3 ай бұрын
Prof Allah ya Kara basira
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 3 ай бұрын
Allah ya taimaki Prof Ahmed Adamu
@ibrahimyunusa3675
@ibrahimyunusa3675 3 ай бұрын
Allah ya kawo mana saukin Rayuwa
@ogamusty8267
@ogamusty8267 3 ай бұрын
Zharaddin Allah yamaka albarka
@FargarJaji-p6f
@FargarJaji-p6f 3 ай бұрын
Jibi jibi
@hassanmuhammadahamad5162
@hassanmuhammadahamad5162 3 ай бұрын
Allah ya albarkaci rayiwar wanda suke namamana Sauki a Nigeria
@muddassiramin759
@muddassiramin759 3 ай бұрын
Zaraddeen Allah ya saka maka da alkhairi
@inusaadamugambo2843
@inusaadamugambo2843 3 ай бұрын
Adamu garba karya ne yakefada in Nigeria bakudi meyasa akasayi jirge shugaban kasa yan majalisu sukasayi moto kudin uban sune
@MukhtarMuhammad-zx6rt
@MukhtarMuhammad-zx6rt 3 ай бұрын
Allah kakawomuna mafita
@nicholeritajohn8168
@nicholeritajohn8168 3 ай бұрын
Thank you
@ibraheemabubakar9585
@ibraheemabubakar9585 3 ай бұрын
In'sha'Allah wadannan sune zasu zama president da vice president 2027. Bcus sunada ilimi sunada wayewa gasu kuma matasa anan arewa banajin munada kamar su. Dan Allah suzo su nemi shugabanci koda amatakin gwamnati jahane
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 3 ай бұрын
Allah ya kiyaye Allah yayi mana tsari da irin wadanan mutane saidai su mulke ka Amma bamu ba in Sha Allah.
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 3 ай бұрын
Daza ataimaka abar jam iyya daya anaduba wannayadace abawa mullki abar jam iyyadaya zaa samu sauki dan ko hassadar dayan siyasa sukewajunansu kadai ta isatamaida mu baya a Nigeria
@mukhtarmahmudmuawuyya84
@mukhtarmahmudmuawuyya84 3 ай бұрын
baku samarda wutar lantarki ba sannan kana magar wai muyi masana a, musamarda abubuwanyi ai babu abinda zamu iya.
@shehuaminu6137
@shehuaminu6137 3 ай бұрын
Karyar banza kawai
@amaduyusuf5769
@amaduyusuf5769 3 ай бұрын
😊Zahaddin wai me yasa se Munyi amfani da dala?
@mukhtarmahmudmuawuyya84
@mukhtarmahmudmuawuyya84 3 ай бұрын
babu wani abun kirkinda zamu iya, sarrafawa wanda ze ishemu.
@muddassiramin759
@muddassiramin759 3 ай бұрын
Me nene amfanin matatun mu dake nan cikin gida?
@Saniabba-d6z
@Saniabba-d6z 3 ай бұрын
Shi wannan mai maganar adaina tunanin mallakar ababen hawa ai dama yanzu an wuce wannan wurin wanda sukeda abin hawanma dayawa yanzu basu iya hawanshi saboda tsadar rayuwa Yanzufa ana maganar abinda zamuci mu rayune bawai muji dadi ko kuma abin hawanma.
@usmnotime7774
@usmnotime7774 3 ай бұрын
Kaidai wannan adamu garban kakai shege dan iska
@hassanusman4319
@hassanusman4319 3 ай бұрын
Ka bar Dan durun uwa shema yayi tallan tinubu
@aminumukhtar
@aminumukhtar 3 ай бұрын
Ni na kasa gane lamarin Nigeria
@umarmusaabba9485
@umarmusaabba9485 3 ай бұрын
Dole
@kabirmuazu9510
@kabirmuazu9510 3 ай бұрын
Malam adamu cin hanci da rashawa shiya janyo da satar kudin kasa
@NuraYusuf-yb8kp
@NuraYusuf-yb8kp 3 ай бұрын
Ban taba ganin jakkaiba irin manyan Nigeria ba Ina ruwanmu da wata qasa da shiga matsalarta Alhali mu muna shiga matsala
@nazeefsaeed2115
@nazeefsaeed2115 3 ай бұрын
Uban wannan alqawarin da akayi da turawa wane irin jakantane shugabin nimmu suke ciki
@UbaleUsmanKunya
@UbaleUsmanKunya 3 ай бұрын
Akwai hanyar samun dala ckin sauki sai dai matsalar bakwa shawara da talaka kun dauka ku kawai kuki sani.
@ibrahimabdullahiibrahim1226
@ibrahimabdullahiibrahim1226 3 ай бұрын
Dollar bata tashi sede darajar Naira ta karye alaji me make fadama na
@nazeefsaeed2115
@nazeefsaeed2115 3 ай бұрын
Wannan duk wawance NE suke fadi su dauki kudadanda suke sayan jiragen sama da na ruwa da manyan motoci da gidaje sugina nasana antu yan qasa sumasu aikinyi Kuma qasa tasamu cigaba
Me zai hada kan Shugaban Nijar da na Najeriya
3:31
DW Hausa
Рет қаралды 13 М.
黑天使被操控了#short #angel #clown
00:40
Super Beauty team
Рет қаралды 61 МЛН
小丑教训坏蛋 #小丑 #天使 #shorts
00:49
好人小丑
Рет қаралды 54 МЛН
Beat Ronaldo, Win $1,000,000
22:45
MrBeast
Рет қаралды 158 МЛН
Abubuwa biyar tare da Sanata Ali Ndume
3:01
DW Hausa
Рет қаралды 8 М.
A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda
56:48
BBC News Hausa
Рет қаралды 291 М.
Shirin Yamma na 23.12.2024 Kai Tsaye
57:47
DW Hausa
Рет қаралды 2 М.
Shirin Yamma 31.12.2024 Kai Tsaye
57:57
DW Hausa
Рет қаралды 2 М.
Kalli Maganar da Shiekh Bello Yabo ya faɗa Bello Turji yace anyi masa karya.
14:27
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 783 М.
黑天使被操控了#short #angel #clown
00:40
Super Beauty team
Рет қаралды 61 МЛН