Masha Allah, gaba dai gaba dai nijar muna yimuku fatan alkhairi. Muna najeriya Allah ya kawomana mafita
@IchaouMahamamd20 күн бұрын
Macha allah
@SanimuhammadMuhammadsani-j3h20 күн бұрын
Ya Allah ka kawowa nigeria dauki da mufuta daga masifa Ameen ya rabb
@HassanAwadjika21 күн бұрын
Masha Allah
@Abdoulllahi-v1s21 күн бұрын
Mâcha Allah 🫡 ❤❤☝️☝️🇳🇪🤲🤲
@HAMZAABDUOLKARIM20 күн бұрын
Dan allah AES koyi kokari kamar yada kuka saba muna son yada za adaina yin francai achikin kasashen aes gaba daya dan allah sakon nan yakai inda masu girma cthani ibrahim da asimi goita amin