Girman matsalar shaye-shayen miyagun ƙwayoyi tsakanin matasa

  Рет қаралды 14,673

BBC News Hausa

BBC News Hausa

2 жыл бұрын

Shirin Mahangar Zamani ya duba girmar matsalar shaye-shayen miyagun kwayoyi tsakanin matasa.

Пікірлер: 25
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
matsalar shaye shaye a tsakanin matasa a wannan ya zama ruwan addua ce kawai zata mana maganin wannan lamari dafatan ALLAH ubangiji ya kare mana yaran mu ya shiryi matasan mu na wannan zamani amin.🤲🤲
@Al_IRFAN2
@Al_IRFAN2 2 жыл бұрын
Wlh ynxu haka nasayo kwaya tana aljinu na Kuma dajin wannan mgnan cewa xan iya dainawa...wlh tallahi idan ban Sha kwaya ba bana iya bacci😭 subhanallahi Allah y sa daga yau baxan sakeba😭😭😭
@fnaibi3756
@fnaibi3756 2 жыл бұрын
@ Hausa songs kayi kokari da yaddar Allah zaka dena, dan Allah yace ka tashi na taimakeka, kasa aranka cewa abinda wani yayi kaima zaka iya se kaga taimakon Allah na ta zuwa maka ta ko'ina, kayi kokari wajen bin matakan da shi mutumin yayi wajen dainawa, ka kuma hada da addu'a, Allah ubangiji ya shiryemu gaba daya ya yafe mna zunubanmu🙏🙏🙏
@l_uzayru2455
@l_uzayru2455 2 жыл бұрын
Subhanallahi! Allah ya baka ikon dai na wa
@abdurrashidyusuf6350
@abdurrashidyusuf6350 2 жыл бұрын
Muna godiya Kuma Allah ya shiryi masu yi marasa Yi Allah ya karesu
@huzaifaabdullahi5273
@huzaifaabdullahi5273 2 жыл бұрын
Allah ya qara shirya mana zuriya ya kare Alummar mu ya shiryi masuyiAmeen
@khadeejanayayasani
@khadeejanayayasani 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya saka da alkairi Allah kuma ya kare ya shirye mu baki daya (Ameen)
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 жыл бұрын
Allah sarki! Allah ya tsare mana imanin mu ya kare mana zuria. 😢
@creativityenthusiast
@creativityenthusiast 2 жыл бұрын
Gsky Malam Abubakar kayi kokari da ka fito ka bayyana halin da ka tsinci kanka a da... Allah ya kara shiryamu baki daya
@mariyamustapha8469
@mariyamustapha8469 2 жыл бұрын
Y Allah 😭 ka Karemu ka kare zuri'ar mu kashirya yayan al ummah
@jxjxjddjdjshjssjsj7796
@jxjxjddjdjshjssjsj7796 27 күн бұрын
😭😭😭😰😢lnnalill
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi 2 жыл бұрын
Wallahi qaryace haɗasu akeyi da masu laifie
@samailaumar9843
@samailaumar9843 2 жыл бұрын
Mgana. ta Gsky harkar shaye-shaye bata wani sauki kullum Abin kara yawa yakeyi, saidai kawai muce Allah yakawo mana Dauki
@mubarakidris4321
@mubarakidris4321 2 жыл бұрын
Good
@dmji2992
@dmji2992 2 жыл бұрын
To Allah ya kawomuna agaji
@mariyamustapha8469
@mariyamustapha8469 2 жыл бұрын
masha Allah 🤩
@khadimibachiroudamagaram2983
@khadimibachiroudamagaram2983 2 жыл бұрын
Masha Allah
@Mona_Binyamin
@Mona_Binyamin 2 жыл бұрын
مشاءالله ❤️
@user-bm6mi6eb1e
@user-bm6mi6eb1e 2 жыл бұрын
Allah sarki Allah ya kara kiyaye wa
@officialharuna5697
@officialharuna5697 2 жыл бұрын
Innalillahi Wainnailai 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683 2 жыл бұрын
Badariya
@ab3nafsitv178
@ab3nafsitv178 2 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Wayi aji gro
@sarki1457
@sarki1457 2 жыл бұрын
Hakaneallha🤲
@Bin_Islam_Tv
@Bin_Islam_Tv 2 жыл бұрын
Kasida Mai Taken Raddi Zuwa ga Masu fadin Mummunar magana Akan Manzon Allah kzbin.info/www/bejne/nKnEfYupiqpnha8
@danbozowahausatv9155
@danbozowahausatv9155 2 жыл бұрын
Masha Allah
Mahangar Zamani Kan Abubuwan Da Ke Janyo Ce-ce Ku-ce Kan Lefe
26:47
BBC News Hausa
Рет қаралды 24 М.
Abin da fasinjoji ke cewa kan sabon jirgin ƙasan Abuja
3:30
BBC News Hausa
Рет қаралды 9 М.
Heartwarming moment as priest rescues ceremony with kindness #shorts
00:33
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 38 МЛН
50 YouTubers Fight For $1,000,000
41:27
MrBeast
Рет қаралды 188 МЛН
Stay on your way 🛤️✨
00:34
A4
Рет қаралды 4,3 МЛН
Shirin Zamantakewa kan tarbiyyar mata da matasanmu a zamanin Tiktok
8:32
Ko soyayya na yiwuwa ba tare da kyautar kudi ba?  - BBC News Hausa
24:56
Idan El-Rufai yana sha'awar NNPP muna maraba da shi - Kwankwaso
3:45
BBC News Hausa
Рет қаралды 14 М.
Ep : 5 I Jain Philosophy: An Introduction I Dr Vikas Divyakirti
3:29:27
Vikas Divyakirti
Рет қаралды 3,9 МЛН
Heartwarming moment as priest rescues ceremony with kindness #shorts
00:33
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 38 МЛН