Gaskia nuratu abun da tayi tun farko ma bata kyautawa kanta ba na meka kanta ga wani sabida ta taimaki wani saurayi ga tazo ta sake kuskure na biyu na tura mishi vedio din tsiraicin a hankalce ma bai dace ba balle a addinan ce Allah ka rufa mana asiri muna jiran labari na gaba da yaddar Allah thank you very much pinkish jazakillahu khair 😊🙏🏻
@FatimaYahaya-v4e9 күн бұрын
Gaskiya munga darasi a wanna litafin kuma yayi dadi❤❤🎉
@AmiratSalees-mk2ws10 күн бұрын
Alhamdulillah wannan littafin is educating gaskiya tura video wa miji beyiba gaskiya
@AmeeraHI-n3c5 күн бұрын
Ya Allah Allah ya sa mucika da imani mukiyaye yan uwata don allah
@HakilouMahamaneCherifatou10 күн бұрын
Wallahi wallahi bai daceba ko kadai saboda zuciya batada kachi yanzu yanzu kuna dadi da mijinki idan kaddara tazo sai ku rabu ta silar in matsala kadan idan mai tunanin tunkiyoyi ne dan yarinya sai yayi amfani da photos da videos inki yana tarwatsa rayuwarki Allah yayi mana tsari Ameen🎉
@Mohinmilon-l7l10 күн бұрын
ameen thumma ameen gaskiya kam dole mu kula mu farka daga baccin da muke yanxu ga aure nawa ya kashe mata allah yasa mudace auntie rahama (pinkish lady) thank you so much sai mun hadu a sabon labari
@HakilouMahamaneCherifatou9 күн бұрын
@ ai chine Allah yasa mu dace duniya da lahira
@MeenalImeagari6 күн бұрын
@@HakilouMahamaneCherifatou Ameen sis ngd da shawara
@AmeeraHI-n3c5 күн бұрын
Allah ya karemu
@HakilouMahamaneCherifatou3 күн бұрын
@@MeenalImeagari ba godiya Allah yasadamu a aljannah madukakiya Ameen
@AuwaluUmar-y4s10 күн бұрын
Masha Allah Labari yazo karshe. Da fatan zamuyi koyi da darussan dake ciki
@AishaYahaya-mj5lp10 күн бұрын
Wow masha allah anty pinky littafi yayi dadi sosai allah y kara basira my beloved Anty ❤ gsky nuratu tayi kuskure garemu matan wannan zamani semu kiyaye sbd wlh yawamci abinda yake faruwa a gaske kenan Allah y datar damu 😢 semun jiki a sabon shiri taki me kaunarki akoda yaushe Aysherh 😊
@ZulaikhaMusaabdullahi6 күн бұрын
Alhamdulillah tnx a lot auntie pinkish ❤ May almighty Allah forgive us our sins and mistakes, may He fulfill your needs for goodness, together with all of us, and may He give you good offspring. Thank you so much 😍😻 Gsky Bai dace bah KO kadan Allah ya bamu ikon kiyayewa 😥🙏
@JamilaADAMOU-e7x10 күн бұрын
Gaskiya bai kamata ba katurawa mijin ka vidéo tsaraitsin ka ba wlh 😢😢😢
@djidjemouhamed180810 күн бұрын
Gaskiya tura vidéo be cancanta ba Gaskiya saboda akwai matsiala 😢😢😢😢😢wani waya na iya lalacewa daga wajan gyara suna bincike suma
@RabiMurtala-o7i10 күн бұрын
Masha Allah,hakika da farko naga dacewar tura hoto tunda mijinta ne amma daga baya fitinar da hakan ya jawo be cancanta ba Sam don ba kowa ne me tsarkin zuciya da tsoron Allah ba
@KhadijaUsman-qe4ub8 күн бұрын
Gaskiya mundau darasi sosai ALLAH yasaka da mafificin alkairi 👏
@AnissaSanda10 күн бұрын
Alhamdulilah 😊 litafin yazo karshe 😢 nuratou kan taga rayuwa ❤ Wannan baban kuskure ne turawa na miji hoto sirayci
@mommynyasmeen689210 күн бұрын
Masha Allah Alhamdulillah muna Godiya Allah yasaka Da Alkairi Allah yakara Basira Gaskiya munji dadin Wannan littafin Kuma Munsamu Darrusa Da Dama mungode Allah yasa mufi karfin Zuciyar mu Allah yarabamu Da Sharrin mutun Da Aljan
@MunaAbbas.9 күн бұрын
Ameen
@AishaHUSSAINIdankoli9 күн бұрын
Masha Allah Muna godiya sosai kuma mun karo da darurrusa masu yawa Allah ya kara mana xaman lfy a gida auren mu ❤❤❤
@RoukayyaHassane10 күн бұрын
Macha allah tabbas wannan babban darasine garemu yan ouwana mata allah yasa mouyi amfani da abinda mouka karou dachi Amine 😢😢
@AmeeraHI-n3c5 күн бұрын
Ameen
@ZuwairaMuham8 күн бұрын
Masha allah gaskiya mundau darasi sosai🎉🎉🎉
@Hot20i-pv8tl10 күн бұрын
Masha Allah mangode Sosai Allah yakara basira da daukaka. godeya. ga marubuceya da makaranceya. Munsamu darasi da. dama
@JamilaADAMOU-e7x10 күн бұрын
Oyoyo ma belle chérie Allah ya kara basira da daukaka da lafia mai anfani ya kara nisan kwana masu albarka ❤❤❤❤
@lujainafallata573210 күн бұрын
Masha Allah masaul khair my friend rahma ykk ya umurinki to mun gode sosai barakallahu fiki 🧚♀️🧚♀️🧡🧡🧡🧡🧡🧡🤝🏻
@fatchimasaidou722610 күн бұрын
Masha Allah allah yakara basira muna godiya sosai🥰🥰🥰🥰
@FatmhAngoy10 күн бұрын
Masha Allah alhamdulilah mungama lafiya jinjina gareki pinkish lady Allah ya karabasira dadau kaka meanfani ❤❤❤🎉🎉🎉
@AboudouRazaka10 күн бұрын
Macha allah macha allah yakara basira dadaukaka allah ya barmutare amine ya Allah ❤❤❤😊
@BalqisuMustafaIdris-mk6bz10 күн бұрын
Alhamdulillah muna gdy wannan darasi ne garemu duk da ba laifi bane dan ka turawa mijinka tsiraici amman kuskure ne sabi da watara zaku iya rabuwa kamar yadda ya faru da nuratu allah yasa mudace garemu mata mu kiyaye hakan🙏
@MunaAbbas.9 күн бұрын
Littaffin yayi yakunshi darasosi dayawa achikin ta.Allah yabawa marubuchiya da mai karantarwa lafiya da bassira Kara kawo mana wasu littaffai Annan gaba ameen.Allah yasaa mufi karfin zuchiyar mu,yakiyaye mu da mumunar kaddara.
@FatimaSaid-v1g10 күн бұрын
Alhamdulilah Masha Allah munkoyi darasi daga wannan littafin alhamdulilah
@mdmad18710 күн бұрын
Masha allah munagodiya sosai anti rahama allah yaqara daukaka amee gaskiya bedaceba du soyayyar dakoke da sawrayi ku miji bakya Hakan tura video ko hoto tan tsaray cih allah yaganar damo amee🤲🤲🤲♥️♥️♥️
@aishadepsia102010 күн бұрын
Num 14 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉 now I can start from the beginning 😂😂😂😂😂😂 Weldon our beautiful pinkish lady to the world 😍😘😍😘😘😘😘
@ummisarauniya1210 күн бұрын
Alhamdulilah alhamdulilah Alakullu halin barakallahu fiki akwai darasi sosay aciki ni wlh à wayata ma bazan iya bari indauka ba ballay ta miji gaskiya 😢😢
@Mohinmilon-f4s8 күн бұрын
Wlhi di kam Allah ka qara tsaremu 😢
@FatimaAbdullahiisah-l5i9 күн бұрын
Yauwa nikam nace sister ya lbrn rubutu akan ruwa mungode Allah kara lfy da basira me amfani ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@hajaryunusasaudiya271810 күн бұрын
Masha allah alhamdulila alhamdulila litafiyayidadi sosai saidayfatan allah yabamu lkwanyi amfani dadarisanciki allah yakara basira da daukaka my amfani aunty
@NaimaYusuf-d5w7 күн бұрын
Alhamdulillah Masha Allah
@HalimasaadiyaGarba10 күн бұрын
Gaskiya bai dace ba
@maryamabubakarMA10 күн бұрын
Alhakin nuratune masha Allah mamana muna godiya metarin yawa
@feemahnaseer10 күн бұрын
Alhamdu Lilah muna godiya Allah yasaka da alkairi ❤❤❤❤Abdul 😂😂😂
@habbebaharunawase499210 күн бұрын
Amin ya Allah Jazaakillaahu bi khairin these is and Ayah to the lady's
@SadiyaibraheemSadiyaibraheem9 күн бұрын
Nimada aganina baidaceba muna godiya Allah ya kara lfy
@Rahama-r3y7 күн бұрын
Masha Allah Muna godiya sosai
@baseerah5010 күн бұрын
Masha Allah nuratu gaskiya.baidaceba allah larabamuda sanzuciya Alhamdulillah munagodiya sosaifa❤❤❤❤😂
@الهامنابم10 күн бұрын
Masha Allah Allah basira da daukaka ameeen ♥️♥️💯🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@ZahraMurstapha2 күн бұрын
Gaskiya zuciyar nuratu ne hakan ba duk mace ba
@babangidasaniabdullahi468810 күн бұрын
Gaskiya Abu yy kyau sosai, Akwai darasi aciki ❤❤❤❤❤
@AminuAmeenu-xm6vh9 күн бұрын
Masha Allah Muna godiya sosai Allah yasa mu dace
@stylestyle969410 күн бұрын
Masha Allah alhmdulila gaskiya yayi sosai ❤❤❤
@RukayyaAbubakar-w1u10 күн бұрын
Alhmdlilh Allah y sa mugeara
@WIFIPERPETUEL10 күн бұрын
Machallah tabbas wannan babban darasine tanks you Allah ya kara lafiya da basira da doukak ❤❤❤❤🎉🎉🎉
@Aminahassan-w6x10 күн бұрын
Mashallah sis nd may Allah bless u ❤❤❤
@MunaAbbas.9 күн бұрын
Allah ya rabamu da shaikrin da namiji ko ince wasu mazan
@MeEmon-p4m10 күн бұрын
Alhamdullah Masha muna gdy❤
@ززمن-س4ت6 күн бұрын
Masaha Allah 🤲
@HUSSAINIHAMIDAOBALA10 күн бұрын
Masha Allah Allah ya Kara fasaha
@samirayerima861110 күн бұрын
Thanks aunty pinkish Lady Allah yabiyaki Allah ya daukakaki
@maryamsaleh9147 күн бұрын
Allah ya sa mu dace amin
@DAUSIYAKARKARNA10 күн бұрын
Alhamdulillahi tsinanne allah kara alhakin unratu ne
@FirdausiSani-j2q10 күн бұрын
Gskiya kuskurene wllh allah yasamufi karfin xuciyarmu😢😢❤❤🎉🎉
@RabiKanta-jg2zh10 күн бұрын
Kaskiya baye tchantchantaba allah karekou da aikin shedan
@aljannatuahmed76910 күн бұрын
Left for me No no no. Look at the way Abdul used it against Nooratu and broke her marriage. Thank you very much Pinkish lady for the type of stories you bring to us. We appreciate you all.❤❤❤
@UmmiMamman-i1r10 күн бұрын
Masha Allah muna godiya sosai
@MaryamIdris-eg1cd9 күн бұрын
Masha Allah Alhamdulillah ❤🎉
@MaryamMusa-dm2sw10 күн бұрын
Masha Allah can't wait for another labari 🎉
@HabibaNasir-tm9ee10 күн бұрын
Masha Allah littafi yayi dadi amman banso yakareba😢
@TaibaAbdoulaheКүн бұрын
Wanga littafin yayi dadi❤❤❤
@ZainabMuhammad-xz3fk10 күн бұрын
Masha Allah gaskiya mungode da wannan darasin Allah yasa mudace
@ShuaibuAyuba-n6k9 күн бұрын
Allah sarki nuratu tun farko tayi kuskure
@barakamaman75910 күн бұрын
masha Allah Allah yakara basira gaskiya bedaceba kuskurene yinhaka❤❤mungode
@مسعودةعلي-ر8ج9 күн бұрын
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉
@laminibrahim64659 күн бұрын
Alhamdulillah
@مسعودةعلي-ر8ج9 күн бұрын
Ameen
@AsiyaAdamu-t5b10 күн бұрын
Ma sha allah allhmdllh allah ya sakada alkairi bakaramar illahbace Tarawa namiji tsaraici ki allah ya bamu ikon kiyayewa thanks you anty finkishi❤🤗🥰🙏
@abbashassan239110 күн бұрын
Masha Allah Alhamdullah Alhamdullahi Mungude sosai Dan Allah number 31
@saeedatuabdulkadirhamza400310 күн бұрын
Masha Allah gaskiya tura hoto bashida wani Amfani awajen Miji wlh Akwai dayawa sunan katura sukuma suyi musu ajiya mekyau Kuma Aransu badan wani Abuba to Kuma ba wanda yasan mezefaru agaba se Allah yazo kusami sabani yasakeki Amma awajensa kullum kinatare dashi sabida yanada vedion ki tsirara Allah yasa mudace
@FirdausiAbdullah-d6y10 күн бұрын
Wa zaya tayani😭😭😭😭😭
@DjafarDjafar-x3b10 күн бұрын
😢😢😢😢😢😢😢
@NafeesaHamza-d6u8 күн бұрын
Aidama kwatakwata Hakan Bai daceba koda ace Kuna tareda mijin wayar tana iyafaduwa Wani ya cinta,
@AishaSaleibrahim10 күн бұрын
Alhamdullah muna godiya gaskiya akwai hadari tura video ko hopo saboda irin haka Allah yasa mudace