wannan tayi gobirawan asali allah ya kara daukaka gobir
@danummaruofficial75702 жыл бұрын
Gaskiya ne Ibrahim shagali ya kamata mu haɗa ƙungiyar Hausawa kar Fulani su kakkaɓe duka muna bacci
@ibrahimbabangida4894 Жыл бұрын
Wannan gaskiyane kullum kiran da muke tayi kenan Allah ya hada kan hausawa
@ibrahimbabangida4894 Жыл бұрын
Wannan wakar da bafillace ne yayi sai kaga sama da mutun dari dunyi like kuma sunyi comment amma saboda rashin kishin kai da kuma bamu da hadin kai like bai ma kai dubu ba 1000 kaga anfanin hadin kai kenan