Allah sarki rayuwa allah yakarawa annabi daraja da wasila filjannati Mlm usman mu masoyanka ba yadda muka iya dan munasonka saboda da annabi amma salon yadda kakoma ayabanka na annabi baiyimana dadi wallahi
@abdulhamidmuhammad7422 жыл бұрын
Allah yakara wah, annabi Muhammad s.a.w daraja da daukaka Amin yahayyu ya qayyum 😭😭😭
@gambobashir5401 Жыл бұрын
Allah hamdulillah yabo yayi kyau sosai
@auwaladamsani10024 жыл бұрын
Masha allah allah ya Kara kusancee mallam Usman mai dubun isa daga Saudia