Gwamnan Diffa ya ce dole a haɗe kai da Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi kan tsaro… • RFI Hausa

  Рет қаралды 13,391

RFI Hausa

RFI Hausa

Күн бұрын

Gwamnan jihar Diffa a Jamhuriyar Nijar Brig. Gen. Mahamadou Ibrahim Bagadoma ya ce dole sai ƙasashen Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi sun haɗe kansu idan har suna son kawo ƙarshen matsalar tsaro a yankin tafkin Chadi.
A tattaunawarsa da wakilin sashin Hausa na RFI Ahmed Abba a yayin taron gwamnonin tafkin Chadi da ke gudana a Najeriya ya ce ko kasashe na cikin ƙungiyar ECOWAS ko ba sa cikinta to ya kamata su haɗe kansu domin yaki da matsalar tsaro.

Пікірлер: 40
@bouba-k2r
@bouba-k2r 4 күн бұрын
Allahu akabar kaji ctikeke dan sahel ma anar afirca 🇳🇪🇳🇪🇳🇪💪✊💪🥰🥰🥰🤲
@AbdoumalamabdouomarBabanammar
@AbdoumalamabdouomarBabanammar 7 күн бұрын
Allah ya saka muku da alkairi mai girma gwanan Diffa
@JamiloumahamadouJamiloumahamad
@JamiloumahamadouJamiloumahamad 5 күн бұрын
Amin yarabbi yaqarim yassamugama mulki lafiya Amin
@Salissou790
@Salissou790 6 күн бұрын
Ma cha Allah zancan gaskiya saï mai gaskiya
@BachirBachirvvv
@BachirBachirvvv 6 күн бұрын
MashA allah
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 6 күн бұрын
Ina nufin Nijar na tumka Nijeriya na walwala wannan ko rantsuwa kayi babu kaffara ❤❤❤❤❤❤
@aminuismaila2392
@aminuismaila2392 6 күн бұрын
masha'allahu. gwamnan Diffa. mungode. Allah shiyimuna jagora. Allah ya'ka rahada kan, magabatammu, Amin.
@shuaib_mrtl
@shuaib_mrtl 7 күн бұрын
Duk mai gaskiya yana tare allah
@AlhassoumaneHadou
@AlhassoumaneHadou 7 күн бұрын
AES❤❤❤❤❤
@abdurrahmanlawal9798
@abdurrahmanlawal9798 6 күн бұрын
Alhamamdullilah kaji magana ta gaskia
@The-great-tiscopth
@The-great-tiscopth 7 күн бұрын
Masha allah kaji magana ta hankali masu dan allah gwamnan diffa😍
@maazouismael4308
@maazouismael4308 6 күн бұрын
Macha allahou gouvernema difa kafadi gaskiya kouma allaha yayi maka albrka tabas wanane magana gaskiyane et vivi lavertte et vivi leu niger 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪
@JamiloumahamadouJamiloumahamad
@JamiloumahamadouJamiloumahamad 5 күн бұрын
Macha alla yasamoudace yakewtata makomarmou Amin yarabbi yaqarim yassamugama lafiya Amin
@IssaAmbouta-t4k
@IssaAmbouta-t4k 6 күн бұрын
Macha Allah Allah yakara bassira gomna
@illiassoudade
@illiassoudade 6 күн бұрын
Da basira gwamnan Diffa yayi bayani. Amma jagoranci tahiyar ta kasance jami'in tsaro na nijar ko dan tchadi ne. Sojan najeria suna da kwazo amman suna da matsi daga wajan mafi yan siyasa masu wata manufa daban. Su suka gurbata laneyin tsaro a najeria. Anba hakaba,najeria kadai tanaga bayan yan taaddan yankin nan. Ba mayan tsauni a yankin namu uku kamar Afghanistan,ba duhun itace kamar ukrane a yankin namu,to minene zashi gagari kasashanmu kawo bayan yan taadda. Zancan gwamnan diffa gaskiyane,kuma a fito a fadi shine gaskiyar zance. Gwamnatotin jaha arewa na najeria da mayan yan siyasa arewa da wasu mayan sarakuna galgajiya na arewa sunada wata manuha kan yakan yan taadda a arewacin najeria. Hujjoji da dama :na daya rashin daukal yan taadda a zaman yan taadda ;daliliko,lokacin da aka sace yan matan tchibok hiya da dari biyu,gwamnatin taraya a media tace kariyane ;dalili na biyu, gwamnatin taraya ta buhari da aka zabeta dan yaki da taadanci,hutowa tayi a media tace ai ba fulani kadai suke taadanci a yankin zanfara,sokoto,katsina da sauransu ;dalili na uku, masamman ministan tsaro aifaffan zanfara kuma tsohon gwamnan zanfara,tare da runduna soja suka sapka a zanfara domin yakar yan taadda,to ina akaje,yau hausawa talakawa dake raye a wanan yankin,sunce gara jiya da yau. Dalili na hudu mayan masu fadi aji a arewacin najeria yan taadda na musu dauki daya daya,suna kashesu. Duk wanda ya karanta wanga jawabi kuma ya karyatani,to ya kawo nashi dalili da hujojin karyatani.
@MahamanHarun
@MahamanHarun 6 күн бұрын
Masha Allah wannan haka yake
@usmaneadoum
@usmaneadoum 7 күн бұрын
Kuwa ya kula da baci kofar shi ❤❤❤
@salissoumahamadoumoussas-mj7sl
@salissoumahamadoumoussas-mj7sl 7 күн бұрын
Wlh wanan magana taka gaskiya né gomna
@SurajoBellogmd-w2x
@SurajoBellogmd-w2x 7 күн бұрын
Yah Allah yasa mudace arayuwa
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 6 күн бұрын
Dattijo albarka ka faɗa masu gaskiya idan kunnen sun ji gangar jiki ta tsira ❤❤❤❤❤❤
@JamiloumahamadouJamiloumahamad
@JamiloumahamadouJamiloumahamad 5 күн бұрын
Alla yasamoudace douniya da lahira yayimouna jagora amin yahawdamou akan tafarkinsa madaidaici Amin yarabbi
@algoniaboubakar293
@algoniaboubakar293 7 күн бұрын
صلوا على النبي الكريم
@appapp2264
@appapp2264 7 күн бұрын
اللهم صلي على سيدنا محمد 🤲
@AliNaannabi-n7z
@AliNaannabi-n7z 6 күн бұрын
اللهم صل على سيد نا محمد الفاتح لمااغلق وخاتم لماسبق ناصر حق بالحق والهادى إلى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم 🥰 🥰 🥰 ​@@appapp2264
@JamiloumahamadouJamiloumahamad
@JamiloumahamadouJamiloumahamad 5 күн бұрын
صل الله عليه وسلم
@YusufIdriss-h2b
@YusufIdriss-h2b 6 күн бұрын
Wannan maganar gaskiya kenn
@moussarabe-xd9eu
@moussarabe-xd9eu 6 күн бұрын
Wanan matsalar gomnatin Nigeria ce batason giaran ta. Ku sauuran kasashan ku tsare wadjanku. Ku bar Nigeria da Wahala ta.
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 7 күн бұрын
❤️🇳🇪💘
@AbdoulmajidIssaka
@AbdoulmajidIssaka 7 күн бұрын
❤❤❤
@oumaroumadjiri1491
@oumaroumadjiri1491 6 күн бұрын
Mun gaji da surutu !
@MiNiSTAYACOUBA-r5g
@MiNiSTAYACOUBA-r5g 6 күн бұрын
😢
@TcianitraoreGoita-h8r
@TcianitraoreGoita-h8r 3 күн бұрын
Inkagaji da surutu ka mutumana dan oubanka
@MahamadauwaliAbdoul
@MahamadauwaliAbdoul 7 күн бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲👍👍👍👍🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤝
@yacoubaAdamou-g2g
@yacoubaAdamou-g2g 7 күн бұрын
❤❤🇳🇬🇳🇪🤝🤝🤲🤲
@LamineMaman-t7u
@LamineMaman-t7u 7 күн бұрын
Wannan shi né gwamnan diffa? Yaw in hukumomin najeria su ka tashi tsayé su ka yi aiki da gaskia a kan tsaro sawki zai zo da izinin Allah. Ku hada Kai da France wadda ki ké bawtar Yan ta Adda Goyon baya, Yaya za a hada Kai da Ku.
@BeenSaadBassiri
@BeenSaadBassiri 7 күн бұрын
Miye hakka ne kai baka fatan alkhairi ne 😢
@moussatahermariama8005
@moussatahermariama8005 7 күн бұрын
Diffa fa ba nageriabane
@abdourhaman
@abdourhaman 7 күн бұрын
❤❤❤❤
How to have fun with a child 🤣 Food wrap frame! #shorts
0:21
BadaBOOM!
Рет қаралды 17 МЛН
Air Sigma Girl #sigma
0:32
Jin and Hattie
Рет қаралды 45 МЛН
Gaskiyar Magana: Makomar AES bayan ficewa daga ECOWAS
43:02
DW Hausa
Рет қаралды 18 М.
How to have fun with a child 🤣 Food wrap frame! #shorts
0:21
BadaBOOM!
Рет қаралды 17 МЛН