Alhamdulillah he is back, may ALLAH guide us nd direct us to the right part Ameen
@musbahusanijahun41865 ай бұрын
Amin ya Hayyu ya Qayyum
@HafizYusuf-fx2xn5 ай бұрын
Gsky ne mai dawaiya nima ya taba taimaka min lokacin ina makaranta har yanxu ban manta ba . Abin yana Raina daga hafeez kazaure
@FatimaGarba-c9q5 ай бұрын
Allah sarki mai dawayya, Allah ya Kara rufa mana asiri gaba daya ya yaye maka halin da kake ciki, ya rabaka da shaye shaye Don shine ke kashe mutum ah tsaye😢
@SADIYAMUNIR-12255 ай бұрын
Allahumma amen 🤲
@rabiunura43565 ай бұрын
allah yakarawa annabi daraja ❤❤❤ Am very happy to hear that ❤
@musashuaibu1105 ай бұрын
You're Work is very very Good My Love Hadiza Gabon
@kabirusuleiman2925 ай бұрын
Gaskiya na fahimci Hadiza kina da imani da tausayi, just my observation. You will never fall down in shaa Allah.
@zuwairaumar7505 ай бұрын
Maidawayya barka da dawowa,. The best singer during the year of my wedding 2010. Yayi muna waqa and I still have that song Masha Allah
@zarahuabdulrahmanyabagi95075 ай бұрын
Amma waka Dadi?
@aishasaniyau.22875 ай бұрын
Allah sarki maidawayya, Yamin Waka lokacin biki, shiyamin kida Kuma, 2007 Allah ya Kara shiryawa😢😢
@raids12885 ай бұрын
Ameen ya Allah
@abbairotofa7125 ай бұрын
Amin
@jamesphillip69334 ай бұрын
I'm happy today,,,, this program yakai super level,,,,Mai dawaiya wlcm back,,we love you
@MIJINYAWA_TECH5 ай бұрын
Justice for Hadiza Gabon Ta Taro Match dinda yafi karfinta
@فاضيحساب25 ай бұрын
Gaskiya ne momy aikin ki is very good Allah ya taimaki me taimako ya Miki jagaba Muna goyan bayanki❤❤❤❤
@ZainabRidwan5 ай бұрын
Gaskiya ni abin da ku kai yan comment din nan ba ku kyauta kun ko san jarabta allah jarabta allah bata da kyau yanzu zaka gan ka da uban miliyoyin kudi lokaci ɗaya allah ya amshi abinsa
@rilwanti5 ай бұрын
So far this episode is the best 😅 Allah kayi mana tsari da “course din talauci”🤲🏽😂
@Zeenatabubakar5 ай бұрын
Don Allah ki danyi min like ❤naji dadi
@umarabubakar49285 ай бұрын
One of the best gabon show Allah ya taimaka i really enjoyed the video
@abubakarsani61015 ай бұрын
This is one of the most entertaining interview on our program I watched so far..I wish him all the best. In addition I hope u dash him motor so that it will b number 73 I also wish u the very best
@SAADATUMALAMI1-dp3uv5 ай бұрын
@@abubakarsani6101 and no 1 in second tenure
@HussainiMuhammad-s7u5 ай бұрын
Gombawa diban fari ba a kwana damu ba antashi damu thank you mai da waiya and hafiz Gabon Allah kara shiga cikin lamuran ku
@AishatuGimba-s8i5 ай бұрын
iKon Allah kenan Allah ubangiji ka baiwa kowa arziki Mai albarka🙏 Wlhy mutane dayawa akan Rashin kudin motan zuwa waje shine saikaga opportunities dayawa sun wucesu talking out of experience ☺️
@BalkisuShehu-g7v5 ай бұрын
Kayi Jan wuya kahuta me gombawa our distinguished senator dan juma’yana kewarka Wallahi har yau ba’asake yiwa wani governor Waka kamar naka ba Allah yajikan her excellency hajiya yalwa goje kema da kikasa mukaji farin cikin tinawa da adalin governor 😢 Ina miki addu’a Allah yabaki miji nagari yakara miki Lfy da arziki Marar qarewa aunty dijena at the end yasamana ke a aljannah I love you so much ❤❤❤❤❤
@IbrahimyakubuHaruna-sw4le5 ай бұрын
Allah ubangiji ya bamu masu kaunar mu tsakani da Allah.
@Ahmad-osman085 ай бұрын
Allah ya Kara basira hajiya hadizatou 🇬🇦
@jamilaadamuy99755 ай бұрын
Ayya so sorry Maidawayya...masu nutsuwa ma aka yakice su suka fa'da kwata bare kai, Allah ya shirye ka tare da masu wan nan hali naka😭🙏🙏💔
@abdulrasheedmuhammad14055 ай бұрын
Wooow, what a legend. mai dawayya Ogahn Gwanja👏👏👏
@Always_with_justice5 ай бұрын
Khadija Gabon, I wish you happiness throughout your life 🙏
Hadiza saura shugaba Billy'O yakamata kikira boss 🙌
@northaliveng5 ай бұрын
This is an interesting episode. I love how he expresses himself without fear of anything or anyone. Big ups Hadiza and your crew 👏
@jamilujGombe5 ай бұрын
Gaskiya ba,ata6a min Hira Mai dadi ba irin na yau wlh
@adammuhammadi80455 ай бұрын
Hadiza kin samu shaida me kyau (Farin Hajabi) abun dariya, amma naji Dadi ba farin gyale yace ba... Tarbiyya❤
@maryamisah24205 ай бұрын
Don Allah don soyayyar d ke tsakaninki d fiyayyen halitta in kina son ki gama da kowa d duniya lfy kishiga aljannna madaukakiya ki gayyatomuna Aisha aliyu tsamiya,jamila umar nagudu,Hafsat idris don Allah n roqeki ki gayyatomuna su Hafsat idris
@mustaphahassan43745 ай бұрын
Masha Allah 💯 Always people talking about Nazifi Asnanic Characters in this Gabon TV keeps on Asnanic ❤❤❤
@maryamahmad53265 ай бұрын
Kuma walahi gaskiya suke fada haka yake babu karya
@YauMuhammad-l6g5 ай бұрын
❤❤❤munayika wakokika na baya
@fannezarabukar65565 ай бұрын
Duniya kenan, Allah ya bawa kowa rabo Mai Albarka, duk yadda Allah Ya so haka zaiyi da bawansa. Hadiza Gabon Ya'ta Allah Ya taimaka miki, Ya'maama ne daga Maiduguri 🤲🙏😀
@fofoAmin-d7v4 ай бұрын
Gaskiya jifa ne Allah ya kara war ware masa alamari
@SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc5 ай бұрын
Hadiza gabon ki yin daidai Duda ance daidai sai Allah Allah ya Baki miji nagari❤❤
@SIDI.COIDI.OFFICIEL.0015 ай бұрын
Aslm Hajiya Hadiza dan Allah Please Please Please Please Dan Allah hamisu breakar🎉🎉🎉
@MohammadAlhajiUmar5 ай бұрын
This show really make my day auntynmu
@sabiuahmadabbas50775 ай бұрын
A ko wane zance at the end Mota! Mota!! Mota!!!, mai Dawayya ka danga mana.🤌
@adamoukassim53675 ай бұрын
Muna godiya ta musaman unty hadiza gabon. Gaskiya mun nishadantu da wannan hirarr ta mai dawayya. Kuma muna ma sa fatan Alkheiri a duk in da ya ke. Kuma ke ma muna miki adu'ar Allah ya sa kigama da duniya lafia🙏 ya Bâ ki miji na Gari. Sako daga masoyi kiقاسم محمد daga kasar benin
@MalamaMalam-sp3ei5 ай бұрын
Over 70 cars, and no single one left now!! Toh, Allah ya karemu daga mugayen kaddarori. Amin ya Hayyu ya Qayyum
@Jamilababy.5 ай бұрын
Masha Allah hira taiy dade sosai❤😊
@MuhammadRabiu-fq7tu5 ай бұрын
Pls next program Sadi sidi sharifai Nazifi Asnanic Abbas sadik
@Rahinatuy6245 ай бұрын
Masha Allah ❤ Munji dadi wanna program din🎉
@kabiruinuwa81435 ай бұрын
Gsky gabon hirar ki ba tataba burgeni kaman nayau ba gsky naji dadin hirar ki da mai dawayya Allah ya kara basira DJ ina miki fatan Alheri Daga Gombe state, Allah yabaki miji nagari Ameen DJ wlh ina sanki sabo da Allah
@ZeinabOumarba5 ай бұрын
Ma sha ALLAH on n'attend tjr Djamila Nagudu Nafissa Abdoulay Rahma Sadau Mariam Yahya stp mn idole ❤❤❤❤❤
@ZulaifauUmar-ps8eq5 ай бұрын
Wayyo Allah zai kasheni da daria 🤣🤣🤣🤣🤣
@AboubakarSOmar3 ай бұрын
To day are great with this Interview.Thank You.
@ZaharaddeenIbrahimatiku-xz8yo5 ай бұрын
Pls and pls Akawo mana Jamila umar nagudu muke so mugani and maryam babban yaro and fati KK and Aina,u ade and mustapha naburiska and my beast actress Aisha Aliyu tsamiya and my lovely actress adizatu Aliyu gabon and dumbaru masoyiyar asali and zinaru and
@uiatv72065 ай бұрын
Despite his lack of composure, this episode was so entertaining. I really enjoyed it.😂😂😂
@nashetnass69285 ай бұрын
Gaskiya akwai alama Nazifi asnanic mutumin kirki ne, kowa ya ba da sheda akan sa
@maryamahmad53265 ай бұрын
Walahi mutumin kirkine fadi ka kara fada saboda ni shaidace mutumin kirkine na gaske kuma babu ruwanshi da duniya
@fatimaabdulrahman54615 ай бұрын
Kaiiiiiiii!!! Harigidofa tayi zafi harnatuna Ina budurwa❤❤❤❤😂😂😂😂😂
@adeotiismaheel73255 ай бұрын
Don Allah ayi mana magana da hadiza gabon itama tabanu story dinta
@fatimasani31055 ай бұрын
Gaskiya
@adeotiismaheel73255 ай бұрын
@@fatimasani3105 nima haka nagani
@khadijasulaiman88455 ай бұрын
Allah ya sa ka daina shaye shaye, ya shirya mu gaba daya
@zainababdullahi35665 ай бұрын
Naji dadin yanda yayiwa Gwanja kirari yace bai mai butulci ba... Duk dan halak yasan halacci 📌
@zarahuabdulrahmanyabagi95075 ай бұрын
Kinsan gwanja ne😢
@musaauwal-i6p5 ай бұрын
A gaskiya mai dawayya dan halaq ne daya zabi dan juma goje,one love ❤
@SakinaAbbas-eb6ct5 ай бұрын
😂😂😂😂 wato Jifa akai Mai 😂
@rufaiabubakar10355 ай бұрын
Allah yaraba kohwa da shaye-shaye, dun ga alamu gaskiya saida choke sannan yazo wannan gurin gaskiya😊
@HauwauHassan-wn7gt5 ай бұрын
Dan Allah saura kumurci
@nuratumannir45235 ай бұрын
masha Allah firar nan tayi dadi so sai ...Allah ya kara arziki da daukaka aunty adizatou🙏🥰💙💜😍💕🥰🙏💙💜💕💞🤍❤💙💕💞💜🙏🙏🙏💙🥰💜💕💞🤎🤎💞💕🙏🥰💙💜💕
@AzimaMustapha-vp5oo5 ай бұрын
Agaiyyato mana Billy'O
@warshuibrahimmaiglass41125 ай бұрын
Masha Allah Allah ya yadawoma da arzikinka fiye danada
Na dade ban sha dariya irin yau ba. 😂😂😂I enjoyed this hira. Rarara ya kau da matsala ya ga mai dawayya.
@MustaphaMohammed-i9x5 ай бұрын
You see, in this life, never go into drugs no matter what,@NDLEA😢
@jamilaadamuy99755 ай бұрын
True talk...that's what I said in my mind, he engage himself into it Allah ya shirya mana zuriya da alumma Amin Ya Hayuu Ya Qayyum😓🙏
@shehutijjaniabubakarbawa12495 ай бұрын
Yeah right
@halimaado18985 ай бұрын
Exactly my thought!
@mufeedarasheed39225 ай бұрын
Allah ya shirya mana zuri'ar why tagging them?
@AhmedAliyukida5 ай бұрын
The fact
@BasiruMuhammed-wi1qs5 ай бұрын
Thes program fine naci dareya kamar me yadda akadawo lfy Allah yayaimaka yaushi Zaki daukomana mawakin katsinawa aliyu nata one love❤
@nayarfillotv29075 ай бұрын
Slm nifa indai kina so naci gaba da bibiyar to ki gayya tomin Hajiya hauwa usman Yar Fillo gmb sarauniyar mawakan Afrika ba
@ZainabAbubakar-y9h5 ай бұрын
Allah Akbar Allah kabamu ikon cinye jarabawa, rayuwa kenan
@Hawwalawal5 ай бұрын
Inamiki fatan Alkhairi inason kisosai Dan Allah kimikamin gaisuwana wajen Laila Usman ngd sosai Allah ya Albarka rayuwar ki daga hauwau lawal kaduna ngd
@rukayyagambo81115 ай бұрын
Say no to drugs
@abbairotofa7125 ай бұрын
Allah ko se ki dena shan ruwa
@umarabdullahi93305 ай бұрын
U most be from drugs family that's why u recognize ur club member
@AbubakarAdamu-l8v5 ай бұрын
masha Allah
@raheemabdu16015 ай бұрын
Lallai waka baiwa ce ai kuwa har yanxu yana nan da baiwarsa kuma yasan me yake duk da kallon kwaya da ake masa, y'all the judgers stop this f*cking judgemental act and focus on yo problems
@hauwausalisuisah37615 ай бұрын
kaji maganar hankali
@FatimaMuhammedlimanFatimaMuham5 ай бұрын
😀😀😀😀Allah sarki Maidawayya bakumai inda raii da rabo, babu cikakkin ankali a jikin aminu Allah kasa mudace duk maison mamanshi bazai tabheba inada tabbacin hakan a kanka da zaton fatan hakan👏
@KabiruabubakarKabiruAbubakar5 ай бұрын
Gabon bakison azauna lafiya😂
@Chefsafmar5 ай бұрын
Wlh😅😅😅😅
@DahiruzakariMuhammad-c7g5 ай бұрын
Hello aunty hadiza, Hope you're all doing good, it's been a long I heard about this man aminu Mai dawaiya and to be sincerely I don't know him by face cause when I started hearing he's song's I was a very little kid I really feel about what's he's saying at my little age I go Truth some of what's he's saying and it's not that's kind of a little challenge he got truet, seeing those kind of people in this our world 🌎 of today is not an easy stuff but you should aware him that's tell the end of he's life he will never go down to the people he passed true cause the are always still at he's behind, and to be sincerely we are the kids that's will settle the Nigerian entire by God grace, I really love to go Truth your view ever since I started sieng you at the film 📽️ stuff most especially the recent film you're doing in just a few mouths going MANYA MATA I see allot of things going in our nation wide that's have to be arranged but it's not an ordinary stuff that's can just repair one's so you guys should keep doing well God Almighty will be always there for you, And please aunty hadiza with God I want to say a word even if it's is greatin to aminu Mai dawaiya That's my ✉️ email if possible I will like to receive any of he's Media activities Link so that's I can contact him to says a greatin to him. modahir442@gmail.com I'm Mohammad from nasarawa State living in lafia🎉❤❤ my regard to you all
@IdrisMsuleman-zu3bg5 ай бұрын
yaushe zaki kira Nafisa abdullahi da jamila nagudu
@Tourba-mr6wm5 ай бұрын
😂😂😂 Sorry mai Dawaiyya Kaci ka Cinye Ba Wani tashe da Zaka sakeyi
@alaminbala-wc5ii5 ай бұрын
Best interview ever ❤❤
@Ahmadbala-my1oy5 ай бұрын
Gaskiya daga sokoto fira tayi dadi sosai tana sa mu ni shadi
@AbdullahiShuaibu-zw9tm5 ай бұрын
Aunty hadiza Dan Allah akawo mana falalu a dorayi
@nafiuharuna95985 ай бұрын
Dawayya yana da 99% success rate a COURSE DIN TALAUCI😂😂😂😂😂😂😂😂. Nima fa carry over nake ta samu😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂. ALLAH YA RABA MU DA JAMI'AN da akeyin course din nan
@aishantymuhammad74375 ай бұрын
Hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh
@nafiuharuna95985 ай бұрын
@@aishantymuhammad7437 Have you gotten your certificate in Talauci, Ashanti?
@zamzamharuna11135 ай бұрын
❤❤ rayuwa kenan Allah kasa mudace
@musbahusanijahun41865 ай бұрын
Amin ya Hayyu ya Qayyum
@MaryamYusuf-z4q5 ай бұрын
Dan Allah k kawomuna Maryam gidado mutane naso suji a ina take
@abusuleiman80445 ай бұрын
❤😢 Reminisce... Rayuwa wucewa take kamar ba'a yi ba😢 Not really a fan of Kannywood but this episode of show really went down my memory line... For that you got a like, subscription, view, notification toggled, and in sha Allah, I'll continue to be a follower One ❤UmmuSuleiman From Lafia, Nasarawa State.
@labarinzuciya5 ай бұрын
I like him , amma maular nan nashi hate it..
@mrsabdullgraphics76385 ай бұрын
Maula ay ta riga ta zama jinin jikin sa, bazai iya denawa ba😂
@IsaBala-x9i5 ай бұрын
Hadiza Aliyu gabon Allah ya karawa wannan gidan TV naki Daukaka aduniya baki daya, gaskiya naji da aka tuna da irinsu Mai dawayya, Masha Allah 🙏
@KhalidGombe5 ай бұрын
Yau babban bako aka kawo kenan😂
@SADIYAMUNIR-12255 ай бұрын
Yana burgeni,rayuwa kenan Allah ya shirya mu baki daya 🙏
@RukayyaBello-nd4dt5 ай бұрын
Masha Allah
@UkashaKm5 ай бұрын
Gaskiya wanda yayi miki makeup kikaramishi kudi
@cutestbabe5 ай бұрын
simple make up
@AminAmin-iy3sn5 ай бұрын
Allah sarki rayuwa 😢😢❤
@HajaraUmar-k3y5 ай бұрын
Fadi alkairi ko kayi shiru babu wanda yasan gobensa sannan kaima kana haihuwa bakasan gobensa ba please murika kyautatawa junanmu zato forgive me if I offend you
@ZIKOGYM-t8b3 ай бұрын
Masha Allah 🎉❤❤❤❤
@musaabdullahi20245 ай бұрын
Wiwi bata yi ba wallahi
@muhdyusufsule-df4oq5 ай бұрын
Lemme Comment 4 d First tym😂 Mai Dawayya in Shaa Allahu zaka gama lfy. Allah yashiryamu, Ameen! I will subscribe ur Channel kawae dan hirar tamin dadi😂
@musashuaibu1104 ай бұрын
Thank you God Blessing for you my love Hadiza Gabon
@AbdoulhadiMuhammedsani4 ай бұрын
Very good ✨✨
@MoussaAdoMoussa5 ай бұрын
hadiza kikawo mana malamai indan da hali ❤
@salihumohammadsani98005 ай бұрын
D best ever wlhy So interesting 🥰 Allah ya karama daukaka babban yaya Allah ya kara ma budi da nisan kwana Amin
@muhammadbilalabubakar16285 ай бұрын
Masha Allah Ubangiji Allah Yakara Shiga Lamarinka Malam Aminu Adizatou Muna Godiya Da Kawo Oga Sannan Mutanen Gombe Nadawo Mungode 🙏
@jininhutubukari8365 ай бұрын
Auntie hadiza Dan Allah keken Dinki nake ftn kisiyamin❤❤