Masha Allah Gabon room ❤ Don't forgot to send salawat upon our lovely prophet Muhammad babba Dan babba 💗💗💗💗
@sufisadisu11 ай бұрын
Sallallahu alaihi wa sallam ❤️
@AbdullahiDauda-n3s11 ай бұрын
Slm barka da yamma Allah yabaki miji nagari
@MohammedBUmar-o9q11 ай бұрын
Very unassuming yet brilliant and natural artist . No hypes but pure inborn talent. Continue the good job Malam HAG
@SafiyanuShamsuddini11 ай бұрын
Thanks hadiza God bless you
@yasmineventplanner518011 ай бұрын
Gaskiya alhamdulillah kayi qoqari gurin raira waqokin ka naji dadi sosai Allah ya saka da alkhairi naji kana da tsoffafin waqoqi masha Allah
@msalisuusaini436111 ай бұрын
Indai gaskiya kikeso agayamaki to rashin hadinkaine da Yan arewa kedashi shiyasa akeda wannan mudauke zaune a kudu to munsan cewa duk irin mutanan damukedasu a arewa masu bara to akwai irinsu a kudu amma subasabara amma susuna taimakamanasu shiyasa sunayinnasu kamar gidan marayu haka sunakai komai daza,abukata kafin abukaceshi zasukawoshi to kingi dalili amma akwai dalilaidayawa basuma da iyaka wlh harmatsalar barar almajirai duk akwai irinwannan matsalar to kinji. Allah yasa zakidauki wani hukunci akan abinda kikanemisani thank you . God blessing you Khadija ❤❤❤❤❤
@musteemustee572511 ай бұрын
Ban sankaba kuma ban taba sanin Kai kayi yawancin wakokin da ka shaida mana cewan Kai ka rerasuba Amma inayinka and you did speak about mentorship in the industry which is one big thing that's killing the industry at least that I think. Ina rokin Allah ya kawo lokacinda za'a fara siyan Waka Daga makirkiri musamman babban mawaki ya hau ya rera. I pray we get there someday.....God bless you Man 🙏
@yushauibrahim441811 ай бұрын
Nice sis hadiza pls invite mama daso for us please
@ahmadhamid770311 ай бұрын
مُشاهدكم من الجزائر 🇩🇿🇩🇿🇩🇿،،، بحبك يا خديجة غبون ❤️❤️❤️🥰🥰🥰
@Fatimabubakar570711 ай бұрын
Masha Allah Anty Hadiza yayi 👌
@sufisadisu11 ай бұрын
Don't forget to send salawat upon our beloved Prophet Muhammad SAW. ❤
@Zouley-d7t11 ай бұрын
Macha alhah alhah yakara basira daga Cameroun ni kam ce hadjia hadiza kawaii❤❤🎉
@user-hamissou11 ай бұрын
Merci beaucoup Hadiza Gabon 🇬🇦 ❤❤❤
@smanuDG11 ай бұрын
Masha Allah godiya marar adadi Anty Hadiza ina San naji labarin kalu bale kala kala akan mawaki
@eyademacompany839511 ай бұрын
Ma sœur hadiza Gabon, je t’adore 😍 allah valle hakougalma
@humairadubai-gh1ji11 ай бұрын
Aslm barka da warhaka anti khadija Allah yakara daukaka yabaki miji nagari ❤❤❤❤❤inasan ki❤❤❤
@humairadubai-gh1ji11 ай бұрын
Wlh kaima kana kokari Kuma duk wakokin ka inaji Amma bansan Kaine Mai subaa Allah ya kara rufa mana asiri duniya da lahira Allah ya kara basira
@AlhBubaGiade11 ай бұрын
Masha Allah. Hadiza Lokaci yayi da zaki yi recommending abubuwan da Mikhail Gidigo ya bada shawara a hirar da kika yi dashi wa Ali Nuhu. Tun da ya zama MD.
@Jamesboys-i2h11 ай бұрын
Ma cha Allah watching from Mauritania ❤❤
@maimounadia827110 ай бұрын
Hi we are watching from the same country
@SaadouAli-bb8sc11 ай бұрын
Ma cha Allah ç bien hadiza gabon kinfadi gaskiya àkan masu bara yakamata adiba manyan kasar nageria
@ibrahimshehuyahaya270011 ай бұрын
Wallahi hajiya hadiza Wannan bawan Allah yana da basira Dan wallahi wakokinnan duk nadauka Hussaini Danko yayisu Don Allah kutaimakamishi yanada basira ma sha Allah
@ibrahimshehuyahaya270011 ай бұрын
Wallahi hajiya hadiza Wannan bawan Allah yana da basira Dan wallahi wakokinnan duk nadauka Hussaini Danko yayisu saboda muryar tanamin kamarnashi Don Allah kutaimakamishi yanada basira sunana SY ma sha Allah
@MdRabyo11 ай бұрын
Macha allah Gabon adokuna Umar mb
@FaridaDaweye11 ай бұрын
I like this man, I don’t even know that all my favorite songs were sang by him😢❤❤❤❤❤
@TassiouIssoufou-cc8uj11 ай бұрын
Macha allah ya kara basira ammen ❤🙏🙏
@YaronTsoho-r2d11 ай бұрын
Asallamu alaikum warahmatoullah hajiya Hadiza barka da wuni da fatan kin wuni lafiya Allah yasa haka ya hakuri da jamaà Hajiya Hadiza nidai banda hallin hadowa dake anma inason idan Allah yasa Kinga wanga sakon nawa kibani amsa ina mai baki hakuri idan kinga kamar tanbayar batada ma àna anmadai mu idan musamu amsa tanada ma àna garemu maganatche gamai da Mota da àka tchewa aliku dan gote yabaki miye gaskiya ina maibaki hakuri .?
@zabairumuhamadu556511 ай бұрын
Masha allah❤🎉🎉🎉
@MovieTrailer2025-h7z11 ай бұрын
Masha Allah ❤Allah Ya Kara Ilimi 🙏🏽
@hayatusuman905511 ай бұрын
Masha ALLAH Thanks you so mush Anti hadiza aliyu dan ALLAH kikawomana nafisat abdullahi ko maryam yahaya ❤❤❤❤🎉🎉
@YayaCisse-zb1ld11 ай бұрын
Masha allah merci ce ok❤❤
@AbdulGaye11 ай бұрын
Wallahi ba iya Kaduna ba a ijebu ode,,Ogun state akwae wani wuri central mosque har ban son wucewa wurin Hausa wane dama da Dari biyar Kuma duk mabarata abun haushi xasu suna wakar da Hausa ana rawa sae Kiga yarinya er shekara 16 tana bara har masu ciki akwae da qananun Yara wadanda xaka rasa Ina iyayensu suke
@algabitbilal81211 ай бұрын
on the other hand I support 100% it is a very important question with a lot of reflection
@basiruyusuf727311 ай бұрын
God bless you my dear sister Hadiza Gabon ❤❤🎉 Allah Yakaro Fasaha
@jameelashanono600511 ай бұрын
Wow wllh duk inada wakokinsa amma na dauka na nazifi ne 😟 Masha Allah Allah yakara daukaka 🥰
@ShuaibuBasiru-f3w9 ай бұрын
Masha Allah Hadiza gabon wllhi kin birgeni akan maganar dakikayi akan bara yakamata malamai suyi magana akan hakan saboda bakaramin tozarta mu sukeyi ba musamman a kudancin Nigeria
@hassanagwalabe89211 ай бұрын
He is an amazing singer
@nurudeenmatane747511 ай бұрын
Awaiting ❤❤
@AbdazizAdem-xj4ok11 ай бұрын
❤❤❤
@Mudassir-shinkafi11 ай бұрын
Uf Uf Gabon ❤
@MistarShaff11 ай бұрын
إنتي الأفضل دايماً يا خديجة حبيبك من السودان 🇸🇩 أنا بحبك كتييير ❤❤❤❤❤❤❤
@hafsatyahaya893711 ай бұрын
Masha Allah🎉more wins oga wakokinka sunyi mindadi wallahi😢bamusan Kai kayi ba
@xainabummeexeezeesarki578611 ай бұрын
ماشاءالله تبارك الله 🎉❤
@asmauabubakar-jt6se11 ай бұрын
Masha Allah. Akawo mana rahama sadau🙏
@moussagarba454111 ай бұрын
Nomiss gee svp
@SandafalkéNasrine11 ай бұрын
Macha Allah Allah Ya kara bassira 😊
@AbdulGaye11 ай бұрын
Akwae Wanda sai sunyi shaye shaye suke tafiya bara akwae wani gurgu wallahi sholisho yake Sha sae ya langabe a dinga Jin tausanshi koke wallahi Idan baki sani ba xaki tausaya masa
@AliyuIbrahim-wf1gi11 ай бұрын
Slm hadiza ai bama wannanba Yan da ake daukar Yara yan Mata qanana ana tafiya da su Abuja abadasu hay sunayin tallah jagora da sauransu Aliyu me shayi zuba
@MovieTrailer2025-h7z11 ай бұрын
Gaskiya neh.
@ismailIbrahim-s4l11 ай бұрын
Masha Allah 👍, saura Nafisa Abdullahi please 🤲🤲
@asmeehabeeb819611 ай бұрын
Please ya sunan wakar nan da yayi wadda yace yabon annabi yasa ta daukaka?
@musashuaibu11010 ай бұрын
You're work is very Good My love HDZ G
@Shafimagari11 ай бұрын
Masha Allah
@JameelAAskatv11 ай бұрын
Gaskiya akwai mutuwar xuciya sannan Kuma akwai kuncin rayuwa na nuna haalin ko in kula da wasu dayawa daga masu kudinmu na arewa keyi na gazawa wajen taimakon marasa karfi
@ahmadumardakata11 ай бұрын
Wallahi hadiza abin Yan da munmu so Sai, Wai barar ba Iya Nigeria ba sukeyi,, zakiga Yan Nigerian sunan bar har a kashahen wake wallahi,
@MistarShaff11 ай бұрын
من فضلك يا خديجة ان تستضيفي رحمه سادو في برنامجك الرائع هذا ❤❤❤❤
@MamanKadija-kl5yj11 ай бұрын
MashaAllah Alhamdulillah ❤❤
@umarnazirdahiru817011 ай бұрын
Slm anty Hadiza sannu da qoqari,Allah yayi jagora Ameen . Please tambaya ce dani. Miyasa har yanzu baki taba inviting din Nafisa Abdullahi ba??.dan Allah kiyi inviting din ta mana
@ashhabumuhammad118811 ай бұрын
Allah kara basira naji dadi❤sosai
@arewalyricsstudio129811 ай бұрын
Gaskiya wannan gwanin boyene awaka Allah yakara basira
@BalarabaMalami11 ай бұрын
Gaskia naji dadin tattaunawar nan da kukayi keda ahmed m.sadik.Inason duka wakokinsa.❤
@ahmadaliumar15911 ай бұрын
Masha Allah malan Ahmad
@muhammadsalihu11 ай бұрын
Wannan gaskiyane hajiya kullum abun yana ban mamaki Musamman anan abuja Mutuwan zuciya kadayi da lalaci agaskiya da ibada dama danasa ankama wayenda suke abuja don su suke kawomana talauci a arewa Allah yakawomana mafita❤❤❤❤❤❤
@faisalbrowser403811 ай бұрын
Sabada addinin mu ya koyar damu cewa mu kyautatawa marasa karfi 🎉❤
@SafiyaLawan-in2je11 ай бұрын
Gaskiya wannan ba hujja bace kaje ka karanta hadith manzon Allah wanda ya hane mu da roko manzon Allah s.a.w yace duk mutumin da yayi roko ko an bashi ko ba,a bashiba sai an ciri naman fuskar sa ranar lahira za kaga mutum babu nama ajikin fuskar sa to mai roko ne
@OusmaneAbdou-p5z11 ай бұрын
Dan allah ki gayyato mana hamisu breke chi muke san gani ❤❤❤❤❤❤
@AbdullahiIbrahimarhafke11 ай бұрын
Aslm, sister Hadiza a gsky anawa fahimta mutuwan zuciyane ace mutum da karfinsa zai iya yaje nema amma yazo yana bara, Allah yasa mudace.
@MUSTAPHABALAMADRID11 ай бұрын
Masha Allah hadiza Gabon NA Samu labarin cewa zakiyi aure Ina fatan Dai Zaki gayyaceni Domin ni masoyinki ne Mai bibiyar shirye shiryeki nagode magabar Bara kuwa maganar ki hakane mafiya mabarata Daga arewanci kasar suke wannan Abu Yana cimana tuwo a kwarya Domin Ina daga cikin mutanan day Ke adawa da masu Bara a titi Kuma Ina da Shiri akan haka in Dai NA Samu dama
@maloumbariki162111 ай бұрын
Macha allah
@GanaoLachi11 ай бұрын
Bonjour madame hadiza s'il vous plait nous avons besion de l'histoire sultan Abdul razak
@ummuaffantv628011 ай бұрын
Allah sarki wallahi ina son waƙoƙin bawan Allahn nan ya iya waƙa ba ƙarya.❤
@alhshuaib413810 ай бұрын
M.sadiq he struggles to make his ambitions in to reality wishing more success Ameen
@muhammadsalihu11 ай бұрын
Allah qara daukaka da arziki mai albarka ❤❤❤❤❤
@BashirShuaibu-h6o11 ай бұрын
Masha Allah watching from Giwa kaduna state
@FatimaAbdulyakin11 ай бұрын
Hajiya Hadiza mungode sossai Muna so akawomana KING INDARA
@hussainiusman741011 ай бұрын
Nidai banganin laifin kowa sai na gwamnati ai tasan abin da yaka mata tayi muna cikin mawuyacin hali komi yayi stada wasu iyayansu sun mutu ba mai kula dasu kinga bazasu bari yunwa ta kashe suba muna roko allah yasa shuwa gaban ninmu sugyara amen 😭
@Noor_mkabir11 ай бұрын
Dan Allah ki kawo mana Nafisat Abadullahi da Rahama Sadau🙏🙏
@abubakarmuhammadnafiu436911 ай бұрын
Masha Allah Allah ya kara taimakawa
@rilwanahmad11 ай бұрын
Allah yabada lada
@aishabashir433311 ай бұрын
Oohh aunty hadiza wlhy I miss you so very much wayana ne ya samu masala ❤❤❤
@Ousman.mji.danbaba11 ай бұрын
Bonsoir hadiza.Aliou.gabon je m'appelle Ousmane je te salue s'il te plaît pour
@aishabashir433311 ай бұрын
@@Ousman.mji.danbaba please can you type in English because I'm not hearing French
@aminatouhanan174311 ай бұрын
Slm aitina Masha Allah ❤❤❤❤
@Prince_AGM11 ай бұрын
I like this guy speech is very cool
@Muhd_sakho_d11 ай бұрын
Asslm Alaikum, BRK da warhaka, Hakika kinyi tambaya akan abinda yadade yana damuna😢 , bawai iya a Nigeria ba har a kasashen waje, kama daga Algeria,Dubaï,italia Kuma abin mamaki duk inda kagansu wlh zaka tarar hausawammune kawai ke wannan tabi'ar 😢😢😢
@hh23hausatv9111 ай бұрын
Sako xuwa ga Hadixa Gabon...Baki tabayin hirar da akayi aka gama ba'asamu abinda akeso ba kamar wannan hirar.da alama bakisan wannan mawakin ba kafin kiyi hira da shi.
@suwaibaaliyu408611 ай бұрын
❤❤❤
@Zamantakewadatarbiyyah11 ай бұрын
Sadiq zazzabi inason dan Allah ki kawo muna shi Hadiza wlh shekaran jiya na tuno dashi ko yana raye plz and plz Adizatou😂
Please kiyi taking opportunity ki kawo mana nafisa abdullahi tunda ta dawo Nigeria kafin ta koma
@rabiuanas833611 ай бұрын
Ya tafi da mic din
@balaahmed45111 ай бұрын
Pls invite Nafisah Abdullahi and Rahama Sadau.
@YusufIsiyaAliyu7 ай бұрын
Wllh anty hadiza Nima abunnan yanaman ciwo Bana iya tsayawa Ina kallonsu suna abun agabana Allah dae ya bamu abunda zamu taemakawa iyayenmu
@SunusiMusahuguma11 ай бұрын
Batun Bara A Kasar hausa tarihine me Dogon zango Babu ish shen lochi?
@rayyanatupanda770311 ай бұрын
Slm hajiya hadiza akawomana nafisa abdullahi dan Allah ♥ 🙏
@oumarouissakasalamatou717811 ай бұрын
👏👏👏
@lantanahabiblantanahabib665411 ай бұрын
Salam aunty Please akawo mana nafisa abdullahi ko jamila nagudu
@AbubakarMohammed-os8xe11 ай бұрын
Ke wlh gaskiyane mabaraci inkagani A koina kudu arewa ke wlh hadiza har kasarwoje inkinga mabaraci akwai hausawa sumfiyawa saboda ninagani Saudi kam sumfiyawama allhah yasamu dace ameen
@BashirMohammedMustapha-b2z11 ай бұрын
Good morning 🌅
@usmanahmadaliyu174011 ай бұрын
Muanson ganin nafisa Abdullahi kafin Takoma pls
@MOOHAMMADHARUNA11 ай бұрын
Gabon pls kigaiyato Mana abubakar sani dan hausa
@Mahama98711 ай бұрын
Dan allah Munason muga nafisa Abdoullay ❤
@HalimaMuhammad-w3q11 ай бұрын
Assalamu Alaikum anty Hadiza akawo mana dan musa Gombe
@umarumaru40211 ай бұрын
Masha Allah Allah yakara basira yakamata akawamana na kalala😂😂
@rukayyaadoabubakar979211 ай бұрын
Please ya sunan waqar me salatin nan?
@zakariahmadabdullahi11 ай бұрын
gaskiya na daɗe banji daɗin wannan show ɗinba kamar yau
@umarfaruq18411 ай бұрын
Ikon Allah gashidai wakokinsa sunyi shura amma kuma shi ba asansa ba
@danfarutv472011 ай бұрын
Baya fitowa ne, yanxu yadda ake tiktok cikin dan lokaci zaya iya shiga ko ina