HADIZA GABON: Tarin Ilmi da Mallam yake da shi, ya warware tarin rudani da muke da shi.

  Рет қаралды 43,624

Hadiza Aliyu Gabon

Hadiza Aliyu Gabon

Күн бұрын

Пікірлер: 178
@نعيمهنعيمه-ص2و
@نعيمهنعيمه-ص2و Жыл бұрын
Wlh antiy hadiza kifi kau da hijibi wlh Ina yiki daga nai'ma tijjani ❤❤
@zahrauahmadbashirchedi5355
@zahrauahmadbashirchedi5355 Жыл бұрын
ALHAMDULLILAH , yau kinyi kyau saboda kin sa hijab , zanso ace duk sanda zakiyi hira da namiji kisa hijab din kamar wannan , masha Allah.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Жыл бұрын
Koyaushe ma su dinga sawa sbd mazan duniya suna kallonsu, kuma idan mutum yasa Hijab yafi kyau. Allah ya nufi matan duniya dasa Hijab baki daya
@AGOUNITTRANSPORT
@AGOUNITTRANSPORT Жыл бұрын
MASHA ALLAH EVEN AUNTY HADIZA DRESSED WELL WHEN FACING OUR GREAT PHILOSOPHER
@fannezarabukar6556
@fannezarabukar6556 Жыл бұрын
Alhamdulillah, yau dai malam ya raba tsakanin zare da abawa, Hajiya Hadiza (my Young one) Muna Jira na gaba Allah Ya kaimu Rai da lafiya. Ya'maama ce daga Maiduguri, Allah Ya tsare.🤲
@rukysbakery7914
@rukysbakery7914 Жыл бұрын
Kin fi kyau da kamala a cikin irin wannan shigar. Kept it up
@Asamadeebunawa
@Asamadeebunawa Жыл бұрын
I just started watching but seeing it's my sheikh this is my bestest episode of Gabon's room
@ShehuTanimuLomolo
@ShehuTanimuLomolo Жыл бұрын
Alhamdulillahi Masha Allah!! Kamar yadda na Kalla kuma na saurari firar da akayi da Malam, Haqiqa naji dadin wannan fira kuma na qara fahimtar wasu abubuwa da dama daga bakin Malam. Da fatan Allah ya sakama da Malam Ibrahim Khalil da Alkhairi Ameen. Wato amatsayina na Bahaushe mai kishin Hausa, tare da kallon Fina-finan Hausa gami da bibiyar duk wasu abubuwa da suka shafi wannan Masana'anta ta Kannywood, domin fahimtar abubuwan da zasu zama hujja a duk lokacin da zakayi magana akan wani abu. Abinda na qara fahimta ko na lura dashi wanda nake ganin wasu Yan Kannywood da ita kanta wani bangare na Masana'antar Kannywood din suka gaza fahimta shine: "TASIRIN YAN FILM DASHI KANSHI FILM DIN A RAYUWAR AL'UMMAH, TARE DA WASU ILLOLINSA DA YAKE SAMARWA A WASU LOKUTTA A CIKIN AL'UMAH. Wanda da lokaci ko dama zata bada zanso ace na bada gudummuwata acikin wannan program na irin a binda fahimta a wannan masana'anta, wanda nake ganin insha Allahu za'a iya samun mafita ko sauki a wasu daga cikin MAtsalolin dake faruwa a wasu lokutta acikin wannan masana'anta. Saidai akoda yaushe muna qara fatan Alkhairi ga wannan Masana'anta da fatan Allah ya kauda duk wata qazanta da ake ganin wannan masana'anta dashi. By; Cmrd. SHEHU TANIMU LOMOLO Kofar Yandaka, Katsina, Katsina State, Nigeria.
@AbdussalamYahaya-rv7zq
@AbdussalamYahaya-rv7zq 11 ай бұрын
Ubangiji Allah ya karawa Mallam Lafiya, Ni kam ina kaunar Mallam fisabilillah. Kuma yau gabon ta fara birgeni
@abdulfatahyusuf6356
@abdulfatahyusuf6356 Жыл бұрын
Very well done. Last scene of the final episode of Manyan Mata was fire 🔥your performance was top notch you brought life to the character gaskiya is commendable, and also the directors thank you for directing. 🙌 Allah ya jikan Aminu S Bono Ameen Ya Allah may Allah swt forgive his shortcomings and grant him Jannatul Firdaus Ameen. Once again thank you @adizatou for this mind blowing performance🔥it didn't feel like you were acting it felt so natural. Wish i could say this to your face.
@MahadouSalif
@MahadouSalif 9 ай бұрын
Innamatoukar kaunarki hadizatou sakanina da allah da annabi Mahamadou rasouloulahi
@AbdulmuminiBala-uw7rf
@AbdulmuminiBala-uw7rf Жыл бұрын
Ma sha Allahu ,perfect dressing❤❤ ❤dan Allah Gabon kiche gaba da saka heejjabi. Ki pls,u look very very very beauty❤❤
@femahboudjimamamadou
@femahboudjimamamadou Жыл бұрын
In aka ce maka malamin gwamnati ko na siyasa an karamaka daraja, sunanka malamin yan film, Tirrrrr
@aishabashir4333
@aishabashir4333 Жыл бұрын
Wow alhamdulilla Masha Allah Allah yanuna mana next week ❤❤❤
@el-khaleelmuhammad2392
@el-khaleelmuhammad2392 Жыл бұрын
Masha Allah 👌🏻💖 Allah ya saka wa Malam da Alkhairi, Allah kuma ya ƙara miki Basira, Ameen.
@Biochemist1045
@Biochemist1045 Жыл бұрын
Aunty Khadija may Allah SWT reward you abundantly and grant you jannatul firdausi
@hassanagwalabe892
@hassanagwalabe892 Жыл бұрын
We can’t wait for the next episode
@ibrahimahmadmuhammad9842
@ibrahimahmadmuhammad9842 Жыл бұрын
Mallam Namu.😊 Fahimta Fuska❤ Mallam Allah ya kara riko da hannayen ka ya kuma kara hasken ilimi da basira.
@aminubalarabeIbrahim
@aminubalarabeIbrahim Жыл бұрын
Allah ya karawa malam lpy,arziki da nisan kwana masu albarka amen
@FatimaBuhari-oi7xl
@FatimaBuhari-oi7xl Жыл бұрын
Slm don Allah akawo mana mala inuwa Da malam kabiru
@Zugachi127
@Zugachi127 Жыл бұрын
Kai Malam Awaisu kabi duniya asannu kwanuka sunja fah
@KhadijaMuhdzaura-gz4in
@KhadijaMuhdzaura-gz4in 3 ай бұрын
Masha Allah malam Muna maka fatan alkairi
@tahirabdullahi4454
@tahirabdullahi4454 Жыл бұрын
Duk yadda akayi wannan dan darikane wallahi katsufar banza kuma insha sai kutsinema juna agaban Allah sai inkuntuba
@princesaif1031
@princesaif1031 Жыл бұрын
Toh wallahi kaii dai da jahilci da baqar kiyayyarka da Muslimi zaka mutum Kaii inbanda kaiii jaki ne jahili kaii kasan waye Mal..? Wlh koya kake taqama dashi Mai SA muku aqidar qin musulmai Yan uwanku wlh ya fishi Wlh ko kaffara bazanyi ba
@princesaif1031
@princesaif1031 Жыл бұрын
Ba Qauyen banza ba Qauyen wofi jahili zindiqi Kai Gutsun Uwar babarka shege Dan Gidan Jahilai
@student_suraj844
@student_suraj844 Жыл бұрын
Gaskiya ne Hadiza Yau kam Kin Tunada Hijabin ki sbd babban Bako, Allah Kuma Kullum Yana nan. ALLAH yakara Shirya Mu
@muhammadkamal8677
@muhammadkamal8677 6 ай бұрын
MALLAMI mallamai..Allah ya karawa Mallam lafiya da tsawon kwana…❤❤❤❤
@umarhabibu8810
@umarhabibu8810 Жыл бұрын
Yau dai you dressed well and decent. No make-up and also veil, although, I am not opposing using them in your talkshow. what will not cease me to amaze on this issue is the assurance that the way of your dress will change in the next show, if the invitee is not a sheikh. better dress attracts better viewers.
@Fatima_flth
@Fatima_flth Жыл бұрын
Masha allah 😊
@idrismuhammadyoles
@idrismuhammadyoles Жыл бұрын
Masha Allah 🙏 anty hadiza, Next Maryam gombe, danmusa gombe
@ShehuTanimuLomolo
@ShehuTanimuLomolo Жыл бұрын
Masha Allah!! Insha Allahu after finish the program i have something to say concerning to this program
@ahmadkmusa-ue5jv
@ahmadkmusa-ue5jv Жыл бұрын
In Sha ALLAH not insha ALLAH
@ShehuTanimuLomolo
@ShehuTanimuLomolo Жыл бұрын
Thanks for your Correction Brother@@ahmadkmusa-ue5jv
@Dr.Sauhaiis
@Dr.Sauhaiis Жыл бұрын
Masha Allah fav❤ always makes me happy may Allah always guide and protect you
@ADAMU_KEYBOARD
@ADAMU_KEYBOARD Жыл бұрын
Masha Allah, we hope to see more scholars on this program to enlighten us more and more 🤲🤲
@mamanhallonsaudiaarabia9599
@mamanhallonsaudiaarabia9599 Жыл бұрын
Masha Allah hjy dije anyi shigar tarbar malamai say masha
@abdulmefkdtv
@abdulmefkdtv Жыл бұрын
Allah ya saka wa malam da allkairi amenn da ya warware zare da a bawa masha allah
@abbamusa5610
@abbamusa5610 Жыл бұрын
Masha Allah Allah yasaka miki da Alheeri Allah yakarawa malam lafiya Ya maida maulana gida lafiya
@Maryambsalis-ne6wg
@Maryambsalis-ne6wg Жыл бұрын
Masha Allah Allah yakarawa mlm lpy Anty hdz game da shiga da akeyi wadda bata dacheba fa
@RABIYushau-pz2zb
@RABIYushau-pz2zb Жыл бұрын
Masha Allah,kinyi kyau cikin hijabi.keep it up.
@fatimaajid124
@fatimaajid124 Жыл бұрын
Assalamu alaikum Afternoon Anty Hadiza wow Masha Allah my Best Actress
@AmeenatuAbdulqader
@AmeenatuAbdulqader Жыл бұрын
​@Momee_gombeke lafiya r ki ko ina kinbi kina reply da emoji 😮😮haka
@salmaadam5651
@salmaadam5651 Жыл бұрын
❤❤ one luv auntie naaa mashallah ❤️
@grand_leackage
@grand_leackage Жыл бұрын
We hope to see more scholars on this programme to enlighten us more
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx Жыл бұрын
Masha allah gaskiya bayanin malm yayi ❤❤❤
@YusufAlhassan-ps1qn
@YusufAlhassan-ps1qn Жыл бұрын
Allah yakara basira yakuma taimakeki
@OusmanMamanLaoualiMalamDada
@OusmanMamanLaoualiMalamDada 10 ай бұрын
Merci tanti dizo
@MahadouSalif
@MahadouSalif 9 ай бұрын
7:37 cati 87 inna soki r baba da aure souna annabi Mahamadou rasouloulahi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 Жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله 🤩💝
@AliyuSulaiman-u5k
@AliyuSulaiman-u5k Жыл бұрын
Allah ya Saka wa mln da Alkhairi kema Gabon Allah ya Saka da Alkhairi.Allah ya Kara daukaka ki.
@aishabashir4333
@aishabashir4333 Жыл бұрын
Wanan haka yake aunty hadiza Allah yasa mu Gane idan sallah ya bace komai yabace
@muhammadmii3402
@muhammadmii3402 Жыл бұрын
Masha allah munayiwa ml fatan alkhairi
@IshakAbubakar-wp9ml
@IshakAbubakar-wp9ml Жыл бұрын
Masha Allah Alhamdulillah Allah ya karawa malam lafiya
@Mudassir-shinkafi
@Mudassir-shinkafi Жыл бұрын
Uf Uf Gabon ❤
@mustaphaaliyu327
@mustaphaaliyu327 Жыл бұрын
Allah ya karawa Malam lafiya da rayuwa da wadata mai albarka. Allah ya kaimu mako Mai zuwa rai da lafiya..
@ashirrabiu5264
@ashirrabiu5264 Жыл бұрын
Masha Allah Allah yaqarawa malam lafiya
@AIA-MAI-YADI
@AIA-MAI-YADI Жыл бұрын
MASHA ALLAH ALLAH YA KARAWA MAL LAFIYA DA TSAWONRAI MAI ALBARKA HADIZA ALLAH YA SAKA MIKI DA ALKAIRI
@AIA-MAI-YADI
@AIA-MAI-YADI Жыл бұрын
JAZAKILLAU KAIRAN MY ACTRESS NAGODE DA KULAWA
@AdamaMuhammad-qm3ee
@AdamaMuhammad-qm3ee Жыл бұрын
Assalamu Alaikum Ina Miki fatan alheri,gsky kinyi kew DA wanna shigan.Allah yasa mudace Duniya DA lahira,ameeen.
@nasirusabiu4784
@nasirusabiu4784 Жыл бұрын
Good Ali rabiu Ali 1) RARARA 2) Aisha ha 3) hamua 4)
@asiyahamzaibrahim-lw3vi
@asiyahamzaibrahim-lw3vi Жыл бұрын
Anyi da RARARA since
@y4khalil
@y4khalil Жыл бұрын
Wannan ai karkatar da gaskiya ne zuwa ga ƙarya. Allah Ya sauwaka
@AmeenatuAbdulqader
@AmeenatuAbdulqader Жыл бұрын
ALLAH yaqarawa lafiya
@yakubudj464
@yakubudj464 Жыл бұрын
Ma shaa Allah
@IBRAHIBRAH-p6t
@IBRAHIBRAH-p6t Жыл бұрын
Merci
@saadusani-u4m
@saadusani-u4m Жыл бұрын
Unty hadiza 🎉🎉🎉 bakiyin responded a comment dinmu ❤❤❤
@abdullah_bashir01
@abdullah_bashir01 Жыл бұрын
Maasha Allah Allah ya kaymu nextweel lafiya muga cigaban hira da Malm
@aishamansur2845
@aishamansur2845 Жыл бұрын
Masha Allah muna godiyya 🙏
@garbayauallahyajikankalara6501
@garbayauallahyajikankalara6501 Жыл бұрын
Masha Allah malam Allah ya tabbatar maka da Alkhairi 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰🤝🤝🤝🤝🤝🤝
@mhhaafiz
@mhhaafiz Жыл бұрын
My favorite sheikhs
@zabairumuhamadu5565
@zabairumuhamadu5565 Жыл бұрын
Masha allah
@saniadamu5787
@saniadamu5787 Жыл бұрын
Gaskiya kinyi kokari wajen kawo malam wurin dandalinnan naki, sannan kema yau kin gabatar da Shirin cikin hijab ma Sha Allah.
@Bnbakr552
@Bnbakr552 Жыл бұрын
Kin cancanci a yaba miki domin gayyatan malami da kikayi. Hakan Yana nuna kun shirya gyare-gyare a masana'antanku. Allah y taimakeku, ya Kara gyara mana.
@faisalsani1813
@faisalsani1813 Жыл бұрын
Masha Allah ❤🎉🎉
@ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA
@ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA Жыл бұрын
Wlh ALLAH Ibrahim Khalil ALLAH yasani Kana chikin malaman da nakesoo ama wlh ALLAH kayi zamiyya kuma nnan Bani Tare dakai wlh ALLAH Film da Rawa Haramune
@AISHAHUSSAINMUHAMMAD
@AISHAHUSSAINMUHAMMAD Жыл бұрын
Well done my lovely sis
@hadizagabonofficial
@hadizagabonofficial Жыл бұрын
Thank you so much
@AISHAHUSSAINMUHAMMAD
@AISHAHUSSAINMUHAMMAD Жыл бұрын
You're welcome sis💖
@UmarAbdulkarim-v7e
@UmarAbdulkarim-v7e Жыл бұрын
Aikimki na kyau 'yan mata❤❤❤❤❤
@dabojustice8787
@dabojustice8787 Жыл бұрын
Very good job
@hadizagabonofficial
@hadizagabonofficial Жыл бұрын
Thanks
@AliyuYahuza-dk8zh
@AliyuYahuza-dk8zh 8 ай бұрын
allah y karamaka lpy ❤
@OumarYarima-fq2hf
@OumarYarima-fq2hf Жыл бұрын
Masha allah hadiza mutanan Cote D'Ivoire munce miecy boukou
@fatoumatatunkara1804
@fatoumatatunkara1804 Жыл бұрын
Please bring Nafisa Abdoulahi
@ahmadidris-r4b
@ahmadidris-r4b Жыл бұрын
aslm dj kikawomana aishaumaira
@fahadmalami7180
@fahadmalami7180 Жыл бұрын
Aunty hijabin nan yayi miki kyau❤
@saadahamza6651
@saadahamza6651 Жыл бұрын
Gaskiya yaci sunanshi starcomms😂
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
Zai yaudari mutane ba.
@EbrahimStrong
@EbrahimStrong Жыл бұрын
❤nagodey kihota da allaho🎉❤
@rilwanahmad
@rilwanahmad Жыл бұрын
Amiin 🎉
@AmadouSiradji-k2v
@AmadouSiradji-k2v Жыл бұрын
TBRKl-Masha allah ❤
@rahmansk13
@rahmansk13 Жыл бұрын
We're hopping to see changes in Hausa film industry 👀
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
Nothing is changing. Yan iska ne kawai. Wannan mallum mallum din shi ma ya ji tsoron haduwar shi da Allah.
@AbufadimaIbrahimMuhammad
@AbufadimaIbrahimMuhammad Жыл бұрын
اللهم صلِّ وسلم وبارك على سيدنا ونبينا وحبيبنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين اجمعين وسلم تسليما كثيرا، جمعة مباركة علينا وعليكم بالخير والعافية والسرور والسعاده يارب العالمين واياكم اجمعين وسلام
@IBRAHIBRAH-p6t
@IBRAHIBRAH-p6t Жыл бұрын
Mâcha Allah
@danummaruofficial7570
@danummaruofficial7570 Жыл бұрын
A nan mutum zai fahimci cewa ilimi da kuma wayewa abubuwa ne mabanbanta. saboda da yawan mutane suna da ilimi amma ba su fahimci ilimin ba balle su sa mu wayewa.
@RamadanCoomasiee
@RamadanCoomasiee Жыл бұрын
Ikon Allah saida tagayyaci malami sannan tasan tasaka hijab Ikon Allah
@moussagarba4541
@moussagarba4541 Жыл бұрын
Nomiss jee svp hadiza
@SeydouSofiane
@SeydouSofiane Жыл бұрын
We need Hamissu breaker here, hadiza gabon okay
@musbahuhamisu21
@musbahuhamisu21 Жыл бұрын
Sbd d mlm yazo my love harda wa'azi ❤
@atimasani9771
@atimasani9771 Жыл бұрын
Assalam,kinyi kyau sosai da hijab,ki dinga sakawa please
@BABANJAKITV18
@BABANJAKITV18 Жыл бұрын
Ina Neman ki taimakamin Dan Allah kamar yadda uban giji ya taimakeki
@gghh5594
@gghh5594 Жыл бұрын
✅✅✅✅✅
@YusufMusa-vy2vx
@YusufMusa-vy2vx Жыл бұрын
In za'ayi hira da malam sai asa hijabi aunty hadiza😂
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
Munafurci ba.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
@Momee_gombe idan ki Ka hadu da Allah ba za ki yi dariya ba.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
@Momee_gombe su ma da kason su na zunubi.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
@Momee_gombe ai ba mu da lokacin kallon ku mashiririta.
@umarbukar4907
@umarbukar4907 Жыл бұрын
Gaskiya film must of our scholars said it's haram so I stand with that, but we are all yan adam ko ba a film ba muna mistakes
@Shatane
@Shatane Жыл бұрын
Fatawa ba hadith ba bu ayah😢
@mamantwins1175
@mamantwins1175 Жыл бұрын
Allah ykrwa mlm lfy
@Anasplumber
@Anasplumber Жыл бұрын
Maryam kinbuya
@AbdulkadirSulaiman-y8d
@AbdulkadirSulaiman-y8d Жыл бұрын
Anty hadiza dan Allah kikawomana Abdul Aziz dutsantanshi
@yusufabdullahi4786
@yusufabdullahi4786 Жыл бұрын
I'm with you 💯%
@abbabaturedarma7233
@abbabaturedarma7233 Жыл бұрын
13:55 Aya ko hadisi na halarcin yin film
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
Ai babu. Daga Aljihun shi ya ciro
@AmeenatuAbdulqader
@AmeenatuAbdulqader Жыл бұрын
​@@Speedyvampir2 an gaisheku ya,ya,n marassa kunya
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
@@AmeenatuAbdulqader Mara kunya ya kai mallamin da zai wa Allah karya?
@maltasanmagaji4690
@maltasanmagaji4690 Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤
@AnasBjibrin
@AnasBjibrin Жыл бұрын
Gaskiya malam yakamata yayi bayani sosai akan wannan mas,ala ta harkan fim Saboda ya warware mana ita sosai yadda kowa zashi fahimta
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 Жыл бұрын
Ai ba shi da wani dalili. Son zuciya ce kawai.
@mustaphasuleiman3889
@mustaphasuleiman3889 Жыл бұрын
Dan Allah a gayyato mana Hamza Almustapha
@abdulrasheedmusa5647
@abdulrasheedmusa5647 Жыл бұрын
👍👍👍
HADIZA GABON: Teema MakaMashi Tace Itace Dodon Duk wani Dan Iska ko Yar Iska….
23:25
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН
Sheikh Albaniy Zaria (RH) Mutanan Kirki
6:59
iBee As-salafiy
Рет қаралды 63 М.
HADIZA GABON: Jarumi @aliartwork ya yi magana akan zargin butulci da ake yi masa.
29:22
An tona asirin makircin da aka shiryawa musulmin arewa kan shari'a,
58:11
antaye fassara algaita
2:43:47
DAN_YOLA_NE TV
Рет қаралды 352 М.
Hukuncin Masallacin da Hadiza gabon ta gina da kudin film Awajen malaman Addini.
13:42
HADIZA GABON: Su Kamaye su suka haifi Kannywood, ita kuma ta haife shi yanzu.
45:55