Allah sarki Ali Nuhu His blessings is in Jannah wallahi 🙏
@BilalAbubakar-om9xb Жыл бұрын
See this one
@AdamuIbrahim-nw8rh Жыл бұрын
Ameen summa ameen with you insha allah
@SumayyaMusaDbaga Жыл бұрын
Ameen
@Nuhuganau Жыл бұрын
😮
@jxjxjddjdjshjssjsj77966 ай бұрын
❤❤❤😊😊
@usmansani5202 Жыл бұрын
masha Allahu I really appreciate this interview with shamsuu dan iya, before that gaskiya baya burgeni sosai amman by watching this interview, I just wanna say I love him so much,
@BilalAbubakar-om9xb Жыл бұрын
Rip English
@sifirinjrsifirinjr Жыл бұрын
@@BilalAbubakar-om9xb😂😂😂😂
@HusainiZanna Жыл бұрын
Wallahi Allah Shamsu Dan iya, Dan Halak ne na kwarai ma kuwa,,,Kuma abin a yabe shine, yau nasake tabbatar da cewa wannan guy din Babban guy ne 😎 Allah yayi maka Albarka,,Allah ya cika maka dukkanin Burinka na duniya da lahira Ameeen,,Shamsu Dan iya, yaro a gidan Sarki Baban kowa a kanneywood 🤗
@nmimaigatari79 Жыл бұрын
Shamsu is the best guest so far in Gabon's room talk show. He was never my actor in Kannywood but I accessed him to the best cos he's not a betrayal and knows himself.
@hauwauadamualkali9906 Жыл бұрын
This guy is so gently,smart and educated I truly respect u bro.
@SadiqAbubakr Жыл бұрын
First man that came in with English dressing (suite) to the show 👍
@hadizamohammadgimba5943 Жыл бұрын
I like this guy😂 this is the best interview so far 😅
@fifalord4811 Жыл бұрын
Dan Allah aunty hadiza ki daina saka muna wannan wawayen waqoqin a talla, wallahi suna da ban takaichi komai tallan da zaki yi wa mawaqin ba shi zai sa a so shi ba dan Allah kiyi kokari ki gyara
@jamiluadam216 Жыл бұрын
Allah ya gafartawa Ali nuhu zunubansa Dan arzikin ANNABI S A W Allah ya Kaisa Aljanna
@Alhaji-wakil Жыл бұрын
I really enjoy the part were Hadiza ask a question about Maryam Yahaya
@SolarySolary-sk9dx Жыл бұрын
I love you shamsu because you respect your leader boss
@MUHAMMADADAMUALHAJI Жыл бұрын
I can't wait to see Rahama Sadau in ur show
@aishabashir4333 Жыл бұрын
Allah yakaimu next week muga wani bakon ne zamuyi welcoming dinshi ko dinta muma mungode sasai mine da godiya Allah yabiyaka ❤️ duniya da lahira ❤❤❤❤❤❤❤
@abubakarkasimu250 Жыл бұрын
This is the best interview so far
@IshaqUsmanZakariya Жыл бұрын
😂Masha Allah wllh bazance sauran basuyi ba but tambayoyin dakikawa shamsu Dan iya karshe hajiya Hadiza wllh I like this guy especially his character tnxx you
@FatimaTaibali-ch8mv Жыл бұрын
Masha Allah Ali nuhu Allah yakara daukaka
@yusufabdullahiyusuf5233 Жыл бұрын
One of the best show Hadiza. Shamsu ka cika dan Halak,
@hafizbello8012 Жыл бұрын
Alinuhu leader of the leaders not only in the industry even the scholars use to praise and tell us who he saraki was he so kind person how inwish one day we can meet 🎉
@MustaphaSajida Жыл бұрын
Masha Allah ❤️ I’m a big fan of Shamsu Dan Iya 🥰 ya a burge ni sosai … Love from Ghana ❤️❤️❤️
@rabul-izati5767 Жыл бұрын
Sarki Alinuhu one in million Continue to be with Sarki May Allah bless you all
@HhhYukk Жыл бұрын
Masha Allah Allah Kara basira yar uwa ❤❤❤❤
@MohammedAlhMala Жыл бұрын
Ma sha allah, shamshu wallahi ka burgeni,haka akeso ji daga bakin dan halak, allah yakara arxiki da bashira From Maiduguri metropolitan borno state ❤❤❤
@Mohamedyousif-c7o Жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله سعيد جدا بمشاهدة هذه الحلقة أشاهد هذه الحلقة من المملكة العربية السعودية 🇸🇦
@adamuashafa5974 Жыл бұрын
Muhammad Shamsudden Iliyasu I enjoy watching your interview 😊
@saniramalan4279 Жыл бұрын
Please Bring Nafisat For Us Next Week.
@zainabization Жыл бұрын
Yes, a kawo mana Nafisatu Abdullahi
@muhammedyusuf-hk8he Жыл бұрын
Yes
@mohammeddanna587 Жыл бұрын
Bama son ta
@saniramalan4279 Жыл бұрын
Haba Muhammad. She's Very Kind Fah😞
@mohammeddanna587 Жыл бұрын
@@saniramalan4279 she has pride
@YunusaHajara-f9e Жыл бұрын
Masha Allah🎉 Aunty hadiza kinyi kyau Sosai❤ Allah Kara Arziqi Mai Albarka 🙏
@abdulqadirakanbi6982 Жыл бұрын
Ameen. Bata yi wani kyau ba. She was more beautiful being chubby.
@abbaisa9886 Жыл бұрын
My the best actor long live my man
@ardoabubakar5900 Жыл бұрын
I'm a fan of your show all of them Sarki Ali is my King but this is the best interview on this platform with Shamsu Daniya. Mi hopnima
@fiddausimukhtar Жыл бұрын
Allah yanunan ranar da zanganki Ido da Ido Hadiza Gabon Allah ya tsareki daga sharrin duniya
@abubakarsodiq1228 Жыл бұрын
Ai Ali Nuhu Na daban ne Ko Ni Dai Bana film Ina masa Kallon Uba DA jagora Na gari ,he's so humble and generous Shi Dai Kowa NASA ne Baya bambanta wane DA wane wlh irin baiwar DA Allah ya masa DA ace Wani ne DA Ko ganin SA ma Sai an yanke ticket be really deserves to be the king of kannywood and he has enforced and played his role as a remarkable king 👑 one love ❤️. To u sir 💖
@hamisumuhammad8968 Жыл бұрын
Akan shamsu d iya , xan fara kallon alaqa in sha Allah, bin nagaba bin Allah, naji dadin Yadda karike uban gida daya koda dadi ko ba dadi.kai Dan halaq ne . Ina maka fatan Alkhairii arayuwa. Allah kuma ya tabbatar maka da Fatima Ali Nuhu. Don yar mutunci ce gaskiya tasamu tarbiya .
@smiles361 Жыл бұрын
I always watch this program of yours, but I don't see Maryam Yahaya
@ibrahimyahaya6527 Жыл бұрын
Masha ALLAH shamsi na damacan ina sonka sosai ALLAH yakara daukaka my anty hadiza ninaidai naki harkullun inai Miki fatan alkhairi
@HindatuLawal-s2q Жыл бұрын
Gaskiya kam Ali nuhu ya iya tafiyar da mu'amularsa da mutane,👍 don duk halayyarshi na dattawa ne Kuma da ilimi yake al'amursa, shamsu Allah yabaka iKon cigaba da yiwa sarki biyayya, Allah yasa tafiyarka da sarki ta kasance har abada
@Fateema33 Жыл бұрын
Shamsu dan iya yana burgeni 😂❤
@Dr.hussaina Жыл бұрын
Please antie hadiza invite Maryam yahya and zpretty❤️🙏
@zakariyasamaila-ux9vk10 ай бұрын
Kudos to you guys
@Khadijatul_kubrahMb Жыл бұрын
Show yayi kyau sosai😍 “So kin gane me nake nufi” 😹😹
@musaadamahmad9543 Жыл бұрын
Auntie Hadiza kedin ta dabam ce, much love Allah sabbinane barkama...
Watou kowa yasan cewa sarki naziru akwai izza Allah sarki babana gani suke izza ce sarautar ce kawai Allah yayi ajiya da bashida kudi wallahi baza suce yanada izza ba sarki sarki ne I'm proud of you sarkin waka naziru m+++ Ahmad 😢😅
@humairadubai-gh1ji Жыл бұрын
, 😂😂masha Allah wlh naji dadin sosai Allah ya kara rufa mana asiri duniya da lahira Allah ya kiyayemin ke
@HafsatSaidu-n9lАй бұрын
This guy is very smart and intelligent at the same time👍👍👍
@asiyahamzaibrahim-lw3vi Жыл бұрын
My fav actor ❤wlh ko ransa a bace yake ,fuskarsa murmushi take😊
@ayyubaabubakar7475 Жыл бұрын
Xa Boss 🎉 (Shamsu Dan-iya) ,, Kai ka haskaka Gabom room , ba Gabon room bane ya haskaka , Stay blessed 💥💥💥
@hafsalamido2713 Жыл бұрын
Shamsu is one of d best guest so far👍
@AbubakarIbrahimAbdullahi-mn3ch Жыл бұрын
Ni kaina wallahi inason Ali Nuhu kuma ina respecting dinshi. Sannan idan har film da akwaishi inason kallo, pls inason shiga yaya zaayi a hadani dashi.
@aminukabiru3123 Жыл бұрын
Masha Allah , watching from Bangladesh Dhaka 🇧🇩
@khalifahaladu408 Жыл бұрын
Absolutely world-class wlh in any way 😎🙇♂️
@AbdullahiIbrahimarhafke Жыл бұрын
Anti Hadiza lallai kincika Yar jarida, tambayoyin nan yayi tsauri da yawa, but i really appreciate the show thank you so much.
@isahusman1964 Жыл бұрын
Justin for kingane ai
@AuwalMohd-mb9wh Жыл бұрын
Very good We're still waiting for Bello Muhammad Bello (General BMB)
@abdullahikabiryakasai7737 Жыл бұрын
masha allah gaskiya naji didin hirarnan sosai allah ya kara daukaka
@auwalhussain7920 Жыл бұрын
What took my attention on this show is @hadiza outfit, I like the dressing ❤❤❤
@mustaphaaliyu8126 Жыл бұрын
Masha Allah, dan iya wai amma be gaya mana soyayyar shi da Maryam akwai ko babu
@alhshuaib413811 ай бұрын
Mohamed your guest I like the program you make with him very intelligent in his response I wished the Best
@NasserchocôNasser Жыл бұрын
Mouna son dan Allah hadiza gabon akawo mouna hamisu bareka Macha Allah nagode Allah yakara basira ❤❤❤❤
@adamibrahim3485 Жыл бұрын
Kiyi aure
@apologiesmaina9306 Жыл бұрын
Wow I really really enjoyed this sure walai. Samsu i love the way u said truth about everything as for Ali nuhu I love the man so much because he help many peoples in life .
@sfulanisafiya8667 Жыл бұрын
My best actor shamsu dan iya❤
@abbakarsadiq2750 Жыл бұрын
Hadiza you need to speak about insecurity that's happened in northern Nigeria please 🙏
@Aishaama Жыл бұрын
Yep you please talk about insecurity 😢
@n14bil Жыл бұрын
So excited ❤🎉 naji ddin hirar nn
@nuratumannir4523 Жыл бұрын
woow my fov shamsu dan iya wlh yana burgeni so sai 🌺🌼💕💜🥰thank you aunty hadiza na 💕💕💕🌺🌺🌼🥰God bless you 👏👏👏👏💕💕💕🌺🌼💜🌹🌹
@Oumbilaal_Aadeel Жыл бұрын
Allah sarki Muhammad shamsusdeen iliya Dan iya, I became his biggest fan when I watched "Kar ki manta Dani" I love every movie he is in, from the interview he is verry honest Alhamdulillah, anty hadiza please ki ringa answering questions din da aka tambaye ki if not zamu yi unliking page dinan😂😂
@AbdullahiMusa-d2e Жыл бұрын
Masha Allah Ubangiji Allah Yaka Basira, Akawomana Bab'ban bako Umar Mb, Mungode❤❤❤
@AlaminMustapha-m5i Жыл бұрын
Gaskiya Shansu Dan iya wlh Yau kabirgeni sosai❤❤❤❤
@saudatabdullahi2034 Жыл бұрын
Masha Allah shamsu dan iya,baka taba burgeni irin na yau ba wlh,ina yunku kaida sarki,SAI FKD WLH❤❤❤😊
@asiyayusuf8851 Жыл бұрын
Best interview so far 💕💕💕
@NuraIbrahim-io7te Жыл бұрын
Masha Allah tattaunawa tayi ba laifi amma a dinga tantance tambayoyi saboda wasu suna da alaqa da personal life na jaruman wanda kuma bai kamata suyi sharing with others people most especially ace kuma abun a social media a dinga tantance wa please
@SumayyaMusaDbaga Жыл бұрын
Gaskiya shamsu kaburge ni dan kariqe amana Allah yashiga lamarin ka🤲🏻🤲🏻👏🏻👏🏻❤❤❤❤❤
Dan Allah ki nemi garzali Miko hadiza fatan alheri❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@courtneygwynn Жыл бұрын
Watching live from Amman, Jordan 🇯🇴
@IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c Жыл бұрын
Masha allah Hirannan munji dadinta
@safiyanudaula36 Жыл бұрын
Gaskiya shmsu zakacigaba susai insah allah kuma kanada amana kadauki sarki uba kukayi dadai
@YusufRabiu-j5p Жыл бұрын
Masha Allah. sarki Ali nuhu Allah kareka 🙏🙏
@AnasBello-vx1tk Жыл бұрын
Gsky ne shamsu Dan iya so wlh naji dadin wannan firan gsky sarki Ali 👑 dabanne bb shakka uban gidane me alkaireeee, mesan cigaban matasa
@ZakariKakale Жыл бұрын
Allah yakiyayemounakoi maigidana chamsu din❤❤❤❤❤❤
@NajibMuhammad-jq7ev Жыл бұрын
Masha Allah aunty Hadiza gabon Allah ubangiji yaqara daukaka gsky naji dadin wannan shirar mutuqa da gaske Amma nidai tsokacina shine Dan Allah aunty Hadiza idan bako ko bakowa yazo wannan talk show din naki munaso muji tarihinsu atakaice please Dan Allah
@FaizaHassan-fx8wv Жыл бұрын
Aunty hadiza in na sosai ki❤❤❤❤
@Marim-on5is Жыл бұрын
Slm auty Hadiza dan Allah inada tambaya please nima nakasance inada kiba masha Allah inada jiki kuma inaso inrage amma nasha magunguna dadama bandaceba har yanzu please dan Allah zaki iya gayamin sunan maganinda kikayi amfani dashi wllh yanzu kinfi kyau masha Allah nima inafatan dacewa 😭😭😭
@misbahuddeenyushau8136 Жыл бұрын
My best actor Allah Ubangiji yakarama biyayya amin
@AdamMuhd-tr8vy Жыл бұрын
The only word that I can never forget in this interview is " kingane me nake nufi "
@fatimaibrahim2634 Жыл бұрын
😂😂
@SalamatuSanni Жыл бұрын
i swr 😅
@aminaabbaalli8084 Жыл бұрын
😅
@AREWA_FASHIONISTA001 Жыл бұрын
😂😂😂😂
@houssenaIbrahim Жыл бұрын
😂😂😂😂
@michelmamanhawa7463 Жыл бұрын
Macha Allah shamsu dan Iya kana burgeni walay
@hauwaalhajiabba8437 Жыл бұрын
Nide kafin nayi aure son shi nakeyi kamar na mutu wallahi amma yanzu kam nariga nayi aure Allah ya bashi mace ta gari ameen
@official_haruna_ridwan-gv3zz Жыл бұрын
Aunty hadiza na dade Ina yin comment akawomin Minal Ahmad amman haryanzu shiru don Allah kitaimakeni ki kawota🙏🏼🙏🏼
@mohammedmustaphamodu Жыл бұрын
Gaskiya naji dadi sosai Hira da Star nawa (Dan Iya)
@auwalukabiru4062 Жыл бұрын
Allah yahadani da sarki Ali nuhu one day mutumen kirki
@aishahabib7653 Жыл бұрын
Gaskiya ya burgeni ..he shows his loyalty 💯
@muniratuadam9358 Жыл бұрын
Nidai gaskiya am in love😢❤ kun gane ai
@BattutaNuhu Жыл бұрын
Gaskiya hajiya hadiza gabon kina burge ni wlh amman babban burina arayuwa naga kin yi aure mijin kuma ya kasan ce babban maigida na naziru sarkin waka good night
@Barauyawuri Жыл бұрын
Masha allha yyi Kyu sosai wlh
@fannezarabukar6556 Жыл бұрын
Masha'Allah,.Shamsu Dan iya , na nadaka Dan amanan Sarki Ali. Nikam Hajiya Hadiza yaushe ne zaki kawo mana Jamila Nagudu? Na gqishe ki.kwarai. Yamaama ne saga Maiduguri.
@Nesreen.. Жыл бұрын
Masha Allah. Thanks Fatan alkahiri 🤍.
@mubarakimam4384 Жыл бұрын
Masha'allah munason wannan Interview din munason a gayyatomuna Dattijon Nan da Ake cema na kwango saboda yanada dadin pira
@HarunaTahiru-eb7yi Жыл бұрын
Nice interview
@nuhubellousman Жыл бұрын
Masha Allah Sauran Nazifi Asnanik❤
@muhdyusufsule-df4oq Жыл бұрын
Kinyi kyau sosae❤😊… MC Tagwaye Please 👏
@yahyaaminu4870 Жыл бұрын
بالطبع استمتعت بمشاهدة هذه الحلقة المتميزة كون ممثلي هنا اسعدني للغاية. يحيى امين من نيجيريا ومقيم بدولة السنغال
@GarzaliNasirBaba Жыл бұрын
Gaskiya tallan wakar nan yayi yawa Dan Allah a rage yawan sakawa fatan zaa fahimce ni
@fatimaajid124 Жыл бұрын
Assalamu alaikum Afternoon Anty Hadiza wow Masha Allah