She is Fati Muhammad, she is the Goat, she is talented, she is smart... She deserves all the respect...
@Usmvnnn Жыл бұрын
Goat?
@mamanea406 Жыл бұрын
@@Usmvnnn it is not an insult indeed☺️ In sports, particularly in football, "Goat" means the Greatest of all times. Da fatan kun gane... na gode🤝🏿
@maijiddaadamsaeed2036 Жыл бұрын
My favourite har yau har gobe fati b kya tsufa meye sirrin? Hadiza a ina kk iya fulatanci afotti masin kam
@BakirAbubakar-ko1fn Жыл бұрын
Duniya Mai yayi I recall when fati Muhammad was beautiful actress in kannywood
@basharumarnakeji1481 Жыл бұрын
Wallahi Hadiza Gabon 🇬🇦 baki taba birgeni kamar yau ba ina gaida FATY MUHAMMAD
@kannywood_tv Жыл бұрын
Gabon kin zama mai tunun asiri kenan Gaskiya wasu tambayouin basu dace ba Don Allah adunka sanin irin tanbayar da zaayi wa bakin da zasu zo wannan shiri Dafatan zaa gyara
@hafsahussain5249 Жыл бұрын
Wow!...naji dadi an yi min hira da fati Mohd,nagode, yeah an yi mun abunda nake so for ever thank you
@hananzacksajibu1798 Жыл бұрын
Allah sarki Aunty Fati, Allah karalafiya da nisa kwana
@ahmadkmusa-ue5jv Жыл бұрын
I really excited when heard both of them speaking Fulfulde.
@miubeemk Жыл бұрын
Great interview, with my favorite Legend Actress FATi MUHAMMAD ALLAH Yaja zamanin ku baki daya ❤
@jummaijuliejohndauri8238 Жыл бұрын
I love Fati so much! She made my childhood days and was an inspiration to acting career🥰 love to Fati and Hadiza 🎉
@daoudatoure414 Жыл бұрын
Good
@rajacomedytv2263 Жыл бұрын
My Favorite actress of all time. Proudly Fulani ❤ see how Hadeeza giving her Respect ✊ Masha Allah....
@hadizagabonofficial Жыл бұрын
She deserved all the respect 🙏
@fadiyayehya Жыл бұрын
@@hadizagabonofficial wannan Gaskiya ne Mutuniyarmu My Best actress tun ina karama kuma har yanzu bandena sonta ba. Fati Mohammed gashi yarinmu ma daya proudly fulani 💪🏻 Kina birgeni Gabon 🇬🇦 Sabuda kina birge wacce taki birgeni My Super Star ⭐️ Allah dai ya kara daukaka.👏🏻😍
@Thee_ameer Жыл бұрын
She’s the GOAT Hausa actress
@henrynice6612 Жыл бұрын
I swear she is ❤❤
@nafiuabdullahiumarabu-muhe8772 Жыл бұрын
Masha Allah Pls we need king of kannywood mucian Sadi Sidi Sharifai be our next guest
@lawanbukaralbarnawi4670 Жыл бұрын
The great FATI MUHAMMAD. First time to comment here. LEGEND FATI! Allah kara wa rayuwa albarka. G.O.A.T Hausa Actress.
@hadizakubura Жыл бұрын
I couldn't stop laughing,aunty adidi you are very smart and intelligent to have skip the questions she ask you,she ask three questions and you couldn't answer not even one directly ,but then it was very funny,I admire you alot.👍
@kabiruabbahabubakar9928 Жыл бұрын
masha Allah programa yani Kyau sosai, ki zabi nigeria, domin kema kasar kice, babu mai cire ki, Allah ya kara basra MY HERO
@nouhouarzikachefou5647 Жыл бұрын
Ina jiran irin wanan ranar dazaki min tambayoyi domin in bayana abunda ke rai ko masoyi zata ji tausa yi na❤
@JamiluAhamedMaikada2 ай бұрын
Gaskiya tayi tunani da tace yanda Bai fadawa Duniya ba itama haka ta burge😢😢❤❤❤
@bilkisumusa8386 Жыл бұрын
Masha Allah kun bamu nishadi Allah ya kara dauka amin fatan alkhairi agareku bakidaya
@fatimamunkailaibrahim8593 Жыл бұрын
Allah sarki rayuwa tafadi magana mai maana akan batun gidanta Allah sauya da mafi alkhairi.
@KHAIRANINSHAALLAH99 Жыл бұрын
Hadiza gabon wataran sai an dakatar da wannan wulakanci ki tafi chan kasar ku IN SHA ALLAH
@HauwasaidHauwasaid Жыл бұрын
Anty hadiza aiki Yana kyau allah yakara arziki amin allah yasumu hadu akiki Yana kyau
@bashirsani9757 Жыл бұрын
Allah sarki rayuwa kenan fati girma Yazo har kuka kika sa nayi a film din zarge.
@salmane7435 Жыл бұрын
dan allah hadiza kisa Fati tachigo fillme dan allah moumouna sonta har yanzou wallahi au lov you fati dan allah hadiza kihadani da fati
@sanialiyuidris6290 Жыл бұрын
Oh my god life is going and nothing will be fermentation fati muhammad was actres as no one like by her period but now she's looking like old but I'm still loving her
@babangidamusa8464 Жыл бұрын
Can't wait for the interview with Mae sunan mama teema Muhammad much kauna forever 🥳😍 Ina alfaharee Dake Akoda yaushe sweet Mom with you kawar queen Rahma sadau best African actress 💞😍🥰💪 wato hadiza Gabon aminiya ga Laila Ali Usman
@xeenatuddinbintsalis7106 Жыл бұрын
Aunti Fati Actually U Deserve What I Love Actually I Really Love you Allah yasa mu dace 🙏
@jummaijuliejohndauri8238 Жыл бұрын
I respect the wisdom you applied to the last question Sisi Hadiza. Someone else would have said so so ne amma son kai ya fi. God bless you Ma.
@seemanseeman-z5v Жыл бұрын
Kiyarda da ni , Ibrahim mandawari Legend
@aishatu4232 Жыл бұрын
Masha Allah I like the way both of u speack in fulfulde my language n usoko be waddugo fati
@jamilabubakar2973 Жыл бұрын
Very interesting mai sunan kaka wallahi all your programs well deserved Allah ya kara basira da kariyan a gareki
@hafsaminkail5729 Жыл бұрын
Nice you anti hadiza Allah yabaki miji Nagari
@RuqayyaMuminuna10 ай бұрын
Gabon Yaya ma zaki zabi Gabon ai kin zama Yar Nigeria
@haisambello6450 Жыл бұрын
No actress in the history of kannywood has make a big in public impact than fati Muhammad. The real superstar with everything.
@nurarabiu2352 Жыл бұрын
Babu baza a kuma ba har Allah ya nade duniya
@haisambello6450 Жыл бұрын
@@nurarabiu2352 she's so talented and beautiful
@Abba-k Жыл бұрын
Indeed
@zaraou235 Жыл бұрын
Masha Allah ki zabi Dukan biyu Gabon da nageria gaba daya
@SanoushiTawaye-kl8rl Жыл бұрын
SANOSSI
@aminuhamisu-cx4ld Жыл бұрын
Hajiya hadiza Allah ya Kara daukaka Allah ya baki miji na gari
@ahmad.u Жыл бұрын
Gaskiya kinburgeni hajiya Fati Muhammad tayadda dukan amsa datashafi sirinki bakya amsata dukda yadda hajuya hadiza aliyu gabon takeson tunzuraki
Cab lallai yau Ali yaga Ali Jaruma hadiza Gabon DA uwar jarumai fati Muhd, yau ankure kowa Abun yayi Allah yaja zamani
@ftooomadmm2394 Жыл бұрын
MASHA ALLAH fati mahammad ALLAH ya kara daukaka baki dayanku
@MamansaniOumarou-b9y Жыл бұрын
Tanti hadiza nidai a nawa ra'ayi kizabi gabon saboda duk yadda kikejin dadin Nigeria baikamataba kidaina son kasarkiba kobakomai acen akahaifeki
@mumuniharuna8814 Жыл бұрын
Masha Allah hadiza Gabon yakamata kigabatar muna da Ali nuhu
@jxjxjddjdjshjssjsj77966 ай бұрын
❤❤Masha. Allah
@MamaTraore-d5j Жыл бұрын
Masha allah Anty Hadiza wllh I am happy with your plans I love you son of God Antyna I am in a crisis I am seeking help from what God has taught me I am not a Nigerian I am a Gambian
@abdulmajidkz Жыл бұрын
Fati nagode da kara tuna wa GABON maganar aure. Allah bata nagari.
@taleentdeeno Жыл бұрын
Kutma kai Hadizatou ke tamusammance don allah yare nawa kika iya
@kadytandabonkano2322 Жыл бұрын
Bjr Hadiza Gabon, j'aime vraiment votre émission, que Dieu vous aide bcp à réaliser votre rêve
@khadijatijjani-j6o Жыл бұрын
Masha Allah anty hadiza da anty fatee allah y kara sutura baki daya
@abubakarsodiq1228 Жыл бұрын
Nice interview with one of our legendary star actress fati muhammed❤
@abdullahiuzaifahaladu1618 Жыл бұрын
Nigeria 🇳🇬 kuma akwai sauran tambaya daya kika gudu
@sumayyamuhammad-j4k Жыл бұрын
im very happy with this old acties at kanywood fatee muhd
@UsmanmuktarSulaiman-tv2kh Жыл бұрын
Nima ina da tambaya hadiza wai yare nawa kika iya
@ajaratidris6640 Жыл бұрын
We need ali nuhu to be the next guest
@zainababdullahi3566 Жыл бұрын
Anyi dashi ka duba
@AbdullahiElhussainIliyasu Жыл бұрын
Hmm my aunty ure smart oo, She asked you question but you used tactic in responding to such question,wow what a brilliant status. I have choose Nigeria for you.
@abubakarisa4604 Жыл бұрын
A Ina kika koyi fulatanci hadiza Gabon bayan kince hausama baki gama iyawaba
@سارهسلفي-خ6ك Жыл бұрын
Da kyau hira tayi Allah sarki fati
@Babykakke23 Жыл бұрын
Fati Mohamed Allah yakara dogon Rai najidadin ganinki kece first actress danake so ,Gabon Ur very simple Allah Baki Wanda kikeso alama yanuna kuna soyyaya da m Sharif inaga kowa sai yamiki tambaya akai Allah yatabbayar da alheri
@boubakarlawan8169 Жыл бұрын
Gaskiya sis idan bazaki kawo Mana sarkin waka ba zamiyi fishi dake
@MuhammadIbrahim-zm7bw Жыл бұрын
Allah sarki Fati fatan Alkhairi tare da Mai F.K.D 😘😘
@hausatarihitv Жыл бұрын
Ni shawarata anan Shine, Hadiza Gabon ya kamata ki dinga tambayar bako tarihin sa kafin ki tafi wasu tambayoyin
@saharacontractorsltd Жыл бұрын
Gabon. Babu Adawa , Kin Birge ni Yau Sosai. Ni Engr.Bala, Tun Ina Dan Yaro Bani Da Wacce Nake So Ingani Kamar Fatima Muhammad. Gashi Har Nai Aure Na Haifi Ya'Ya , Kuma tana Araye. Kuma Kyanta Bai Raguba. Hmmm Allah Meyi Da Halitta Yanda Yaso. INDA Rai Wataran Zanganta. Because I'm Her Biggest Fan's.. Remain Blessed
@mummynminal4548 Жыл бұрын
Masha Allah hira tayi dadi a gaiyatomana safiya musa Allah yaqara mana lfy baki daya
@mubarakmb7713 Жыл бұрын
Allah sarki Fati Muhammad Allah Karen manake
@Abba-k Жыл бұрын
Munaso akawo mana lailah Ali Othman next episode plz
@danqarasatv5210 Жыл бұрын
Assalamualaikum warahmatullah hajiya hadiza a gsky Ni a shirin nan naki abunda yafi burgeni shine a farkon Shirin dakike chewa 👉a yau 👈kafin Fara Shirin knn wllh wannan maganar tana matiqar burgeni Allah yaqara basira Mai anfani fatan alkairi
@aishabellokalgo315 Жыл бұрын
😂 seriously i enjoy watching Gabon's Room❤
@mash-huratuidrisbuba4267 Жыл бұрын
Tunda aka fara film Fati Muhammad nakeso har gobe wlh I so much love her 😍
@AhmadAdamu-k6t Жыл бұрын
Fatan Alheri a gareki da abokan aikin ki baki daya Allah ya rabaki da sharrin masu hassada Allah ya sa kifi haka ni masayin ki da kuma programs din ki baki daya
@ChamsiyaOusmane Жыл бұрын
Keh Gabon akiyaye wasu tambayo yi
@fateemamustapha2020 Жыл бұрын
I really like this amazing program much love dear sister hadiza Allah yesa inganki ko sau daya a rayuwata ❤
@hassanagwalabe892 Жыл бұрын
Masha Allah Very interesting muna jin dadin show din nan💯
@jamilaabdullahi398 Жыл бұрын
Hadiza Gabon ina so ki gaiyyato mana Besty ki wato Laulah Bin outhman
@ahmaddavidotv1833 Жыл бұрын
Tun muna yaran mukeson baiwar allah nan Dan allah aunty hadiza kisa mata ita a wani film mai kyau wanda zata fito a irin films na baya da take yi Nagode
@ahmadzajjaj8643 Жыл бұрын
No one does it better than you my Superstar😊 Allah beddu barka
@sulymanniass4307 Жыл бұрын
MASHA ALLAH Pls invite Ibrahim Mai Shunku 👏👏
@betterbetter6248 Жыл бұрын
Nima wannan shirin yamin dadi ALLAH yakara basira da daukaka amma plz yakamata nazifi asnanic yayima wannan shirin song tracks bcos zai kara sa shirin yyi investing please shawarace ngde.
@aliyumuhammad3882 Жыл бұрын
Allah sarki juyin zamani ashe kema yana ranki fati
@JibrinMuhammed-if1eo Жыл бұрын
To gaskiya biyu duk kah ammah gamon shine gaskiya
@enantimothy2232 Жыл бұрын
Nice one Fatima Muhammed, you provided an intelligent answer.
@IdrisNouhou Жыл бұрын
Barka hadjia hadiza dan allah yaushe né zaki sakar muna vidéos naziru sarkin waka
@yasirilyasyasir8337 Жыл бұрын
Gaskiya dai yakamata ayi inveting din sarki ali
@fatimaaliibrahim8139 Жыл бұрын
Mu munfi sonki a Nigeria mun zaba miki nan😍
@zainababdullahi3566 Жыл бұрын
Kin burgeni nakin fadin dalilin rabuwanki da mijinki wlh 👌🏻
@samailasidi3255 Жыл бұрын
Macha Allahu ta yi Dédé da tamaki Haka ki amsa mana kema Haka kiyima Rakiya Musa kin tambayéta da Niger da Nigeria wa yahi .ni n'a amsa maku Nigeria
@abdulhadiabubakar6954 Жыл бұрын
wow gasky naji dadin wannan hiran sosai wlh dan allah aqara kawo wata shohuwar jaruman
@fancynancy396 Жыл бұрын
My mentor, am proud of dear😍 @adizatou, Allah hautu'en do hairu
@abdullahiaminuyakawada9207 Жыл бұрын
Don Allah akwai wata jaruma me tasowa nasan mutane da yawa zasu buqaci a gayyato ta ayi tattaunawa da ita, me suna Rahama Aminu yakawada wadda take a Shirin film din kunnen Kashi, Allah ya amince
@mannawimuhammad3480 Жыл бұрын
Am really impressed by the way she responded to the questions, very smart
@bintahussain9067 Жыл бұрын
Dan Allah Hadiza ki rage ki ba
@mohammedabdallah8986 Жыл бұрын
Nigeria. Domin Hausawa sunce "gain da kanji dadi' shine garinka ba inda kasaba ko aka haifeka ba."
@mainam.d753 Жыл бұрын
ai sunanki yariga ya bada amsa Gabon
@umarbello4857 Жыл бұрын
Accu halakam hadiza meyyeti Allah
@JoshuaOlaleye-v3f11 ай бұрын
My namesake Fatima muhammed our legend,Masha Allah ur still pretty Alhmd
@WiiushdhUusjjs-fy8zt Жыл бұрын
Masha Allah Allah Yakara basira
@safiyaibrahim7496 Жыл бұрын
Masha Allah.Kai bantaɓa jin daɗin tattaunawar datakai wannan ba
@maryamabdullahi9251 Жыл бұрын
Masha Allah gsky munji dadin wannan tattaunawan Allah yakara basira
@DickoJallo-g3t Жыл бұрын
Gaskiya hirar ki da fati yayi Amma ta kure ki da fatan asake samun irinta kuma & thanks for fulfulde
@aliahar Жыл бұрын
mun zabamiki Nageriya Hajya😃😃👏👏👍
@abubakarmuhammad6444 Жыл бұрын
Tun Ina yaro nake kaunar Fati Muhammad❤ Mai sunan mamana kifada mata Ina gaishe ta abubakar sadeeq Muhammad bukhar diga nan gida Yola❤
@abubakarmuhammad6444 Жыл бұрын
Samodara
@Simonela-lg3mb Жыл бұрын
Non tu as fini avec Gabon c'est mieux par ce que chez chez toi moi je préfère Gabon ❤❤❤ j'ai t'adore trop réponds moi s'il vous plaît ❤❤❤
@FatimaKole Жыл бұрын
Alhmdlh! Amazingly beautiful. Kowa yayi abunda ya dace Kuma ya budge. Mai tambaya da Mai answer. Sanann sunyi shi cikin fasaha. Masha Allah.