Рет қаралды 141,989
Lafazina wakace ta bakin cikin soyayya daga hairat abdullahi wanda tayi ta akan cin amana, tana soyayya da saurayin ta kuma rana daya ya kirata yake sanar da ita cewa amsa masa ranar aure shida wata, hakan ya bata takaici sosai kuma hakan ya zamo mata barazana a rayuwarta.