Ni tawa kwailace ina tinanin kamar ma batasan doyayyarba Taya zangane tana sona ko bata sona
@yakoubouyakoub11 ай бұрын
Slm maygidan indatanbay akan masoyiyat
@ZakariyyaAsk6 ай бұрын
Budurwata tana yawan kirana a waya amma kuma batada surutu
@Buhari-t4d5 ай бұрын
HI
@SuhailIbrahim-b9l10 ай бұрын
Muna lafiya da budurwana tadaina kirana Kuma ko munhadu a hanya batason munhadu wani lokaci in mun hadu sai tamin murmushi
@yakoubouyakoub11 ай бұрын
😂
@HassanAlhassan-t8c2 ай бұрын
Shin sai ta hada duk ne yake nuna cewa BA sonka take BA KO kuwa kohda guda dayane
@machaskalitv11 ай бұрын
Nidai komai daka fada yana faruwa a tsakaninmu saidai idan tamin laifi tana bani hakuri sannan innai mata message tanamin reply akan lokaci amma sauran uku duk suna faruwa atunaninka dan allah tanakwa sona😢
@abdullahibaru630911 ай бұрын
1) Kunyanka takeji, sai kun kara sabawa ko kuma sai kaima ka cire kunyan da kakeji 2) Maiyasa bata bari ku hadu, sai ka mata magana tana kwalliya saboda tana kyau kuma kaima kana kwalliya idan zakaje wajanta saboda tasan mahimmacin hakan. 3) Kana kishinta, wato ka nuna mata bakaso ta kula maza sannan ka nuna mata kai baka kula kowa. Labari akan kawaye da sauransu kuma duk normal ne. Ama idan kayi mata hira akan cewa wata tana burgeka kuma bataji haushi bah, toh gaskia akwai alamar tambaya.
@machaskalitv11 ай бұрын
@@abdullahibaru6309 godiya nake
@dahiruahmad6765Ай бұрын
SLM ni tawa yarinyyace maana ina nufin kwailace kamar batama San soyayyarba ya zaiyi ingane tana sona KO bata sona
@AbouyazidIbra8 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@machaskalitv11 ай бұрын
Nidai komai daka fada yana faruwa a tsakaninmu saidai idan tamin laifi tana bani hakuri sannan innai mata message tanamin reply akan lokaci amma sauran uku duk suna faruwa atunaninka dan allah tanakwa sona😢