Allah ya saka da alkairi mlm Allah ya qara ilimi mai albarka
@aichatoubouba64422 жыл бұрын
Godiya muke malam kula Allah ya saka da alkhairi
@fatimamalafiya1701Ай бұрын
Muna godiya
@WasedWased-lm9wv4 ай бұрын
Masha Allah
@fateemamustapha2020 Жыл бұрын
Masha Allah bless you too malam
@FatimaIbrahim-ts1ej2 ай бұрын
Mallam Inada tambaya,nakasance yarinya mai kunya,lokacin danafara period dina, bansan mezanyiba,kuma bangayama mamanaba, inatayin sallah acikin period time, nashiga KZbin nayi searching yanda ake wankan janaba, Sai nayi,na aza wankan da akeyine bayan angama period din,kuma nayi awatan Ramadan, inatayin Inada,duk aganina nayi wanka daidai,Ashe bawankan da akeyi kenamba,Sai yanzu nasani,toh Dan Allah mallam yazanyi,da ibadun danayi batareda nayi wankan da akeyi bayan period ya daukeba,kuma gawatan Ramadan sau Biyu yana zuwa yana wucewa,da sallah da duk acikin Inada danarinkayi,batareda ainihin wankanba,Dan Allah mallam kamin bayani,yazanyi daduk ibadun danayi batareda tsarkiba,kokuma azumi da sallah dadukkanin ayyukan Ibada Dana rinkayi batareda nayi wankan period dina acikin daidaiba,zan biya azumi da sallah danarinkayi batareda nayi wankan period dina acikin daidaiba,inajiran amsata Dan Allah mallam, thank you
@sweetbutpsycho23512 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@Abusalahudinne3 ай бұрын
As salamou alayikoum malam ina da tambaya itace idan mace ta ga farkon alaman kuma se tayi wankan nayan nan se ta ga wanan ruwan dauraya ya fito mata shin za ta sake wanka ko kuma wankan da tayi ya isheta ci gaba da ayyukan ibadan ta
@KayiTunaniHausaChannel3 ай бұрын
Wa alaikumussalam .Abubawan da mace kan iya gani bayan ta gama jinin al'ada basa huce uku. Na farko Kassatul Baiza'a wato farin ruwa wanda fari ne tas, Na biyu shine Kudra Wanda jini ne hade da ruwa kamar daurayen Jini. To idan mace taga farin ruwa ko daurayen jini to za tayi tsarkine kawai tai alwala taci gaba da ibadarta, Amma idan jini ne jaa to wannan jini ne na cuta, saboda haka za tayi wanka( ba wankan jinin haila bane don ai ta gama jininta ). Wallahu aalam. Za'a iya duba Sunan Kubra na Baihaqi hadisi na 1599.