Har yanzu banji inda aka ambaci Halaccin yin Qur'an Conference ba | Barr. Ishaq Adam Ishaq

  Рет қаралды 5,923

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 14
@bilyaminuabubakar9907
@bilyaminuabubakar9907 7 күн бұрын
Jazakhallahu khairan asheihk barrister Allah kare mana kai
@SHAWARATV-r1e
@SHAWARATV-r1e 7 күн бұрын
Allah yasaka da Alkhairi Ameen
@ayoubaCisse-oc4ih
@ayoubaCisse-oc4ih 7 күн бұрын
جزاك الله خيرا
@YusufYunusa-u2g
@YusufYunusa-u2g 7 күн бұрын
Gaskiyane mal Allah yakarama rayuwa albarka munatare da kai nima banganeba kuma hakan baisa muche muba yan izalabe muna nan in Sha Allah
@user-fb7cu4jb6s
@user-fb7cu4jb6s 6 күн бұрын
Allah yasaka da Alkairi Barristern sunnah
@sadiqatiku7918
@sadiqatiku7918 6 күн бұрын
Allah ya saka malam
@Ismobell_MD
@Ismobell_MD 7 күн бұрын
Gaskiya nima da aka mika abin magana ga Dr Jalo a matsayin shugaban majalisar malamai na dau jawabin da zai yi kenan kan mahangar taron ta fuskar ilmi and madogararta a addini, sai dai kamar bayanin sa ya gaza hakan. Allah ya tabbatar da alkhairi.
@sadidahiru5491
@sadidahiru5491 6 күн бұрын
Malam a fahimta na yanzu kungiyaci ne matsalar mu, masu goyan baya suna yine saboda kungiyansu ya amince suma masu inkari suna yine saboda kungiyansu bai amince ba. Bama kallon abin a musulunci
@abdulhafizabdulrahman4942
@abdulhafizabdulrahman4942 6 күн бұрын
Allah ya fahimtar damu gaskiya
@AbdullahiMohammedadamu-d7k
@AbdullahiMohammedadamu-d7k 7 күн бұрын
Hhhh malam yace bai ganeba Wlh muma munkasa ganewa
@mineh7502
@mineh7502 7 күн бұрын
Malam gaskiyan ka, ko nima ban gamsu ba. Duk da suna shehunai mu da aka kira sun chanza daga festival zuwa conference amma a gamsar da mu
@Zarman-MD
@Zarman-MD 7 күн бұрын
Yanzu na yarda kana neman gaskiya anan
@ibrahimissoufou2077
@ibrahimissoufou2077 7 күн бұрын
Wannan magana gaskiya ne Malan
Shiekh Sambo Rigachikum kan rikicin iyalan Albani da Dalibansa
4:15
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 2,2 М.
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН
How to treat Acne💉
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 108 МЛН
Ziyarar taaziyar Prof. Isa Ali Pantami wajan Shiekh Sambo Rigachikum bayan rasuwar Babban Dansa
13:36
Zagi da cin Mutunci ba Ɗabi'ata bace Martanin Barr. ga Ƙananan Uztaz masu zaginsa
14:27
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 8 М.
KABIRU GOMBE YA CACCAKI SANI YAHAYA RIKICIN MALAMAN IZALA
10:12
Plan B Record
Рет қаралды 15 М.
_Waazi daga Jamhuriyar Nijar tare da Shiekh Kabiru Haruna Gombe
1:09:17
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 1,2 М.
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН