ALLAH saƙa da alkhairi Mallam, duk mai buɗaɗɗiyan zuciya zai karɓi wannan tunatarwar Mallam, mun gode kwarai Mallam
@MohammadBashir-v5q6 сағат бұрын
Basuhum bainahum shadidun wakulubuhum shata. Allah yakara gwarakanku har sai allah ya tsarkaki addini musulunci daga munafikai ma yaudara maciya amanar musulunci da misulmai.