Рет қаралды 48
Express Radio Nigeria
"Hassada da kiyayya akeyiwa DSP Sanata Barau Bisa daukakar da Allah yayi masa shiyasa ake jifansa da batanci "A cewar Comr. Adamu Abdullahi Karkasara, Jagoran 'Yan Media Na gidan Sanata Barau I. Jibrin.