Takaddamar Sheikh Bello Yabo Da Wani Dan Tijjaniyya Akan Salatul Fatihi

  Рет қаралды 561,606

HausaTop Tv

HausaTop Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 192
@MohammedRajinaibi
@MohammedRajinaibi 10 ай бұрын
Allah kabamu iKon gane gaskiya Kuma yabamu iKon bin Sunnan Annabi SAW
@rabiamohamedelkebir3890
@rabiamohamedelkebir3890 Ай бұрын
ina da kyekyawan zato cewa wannan shirin wasan kwaikoyone wahabiyya salafiya suka shirya dan sukushi tijjaniya da littattafanta da shehunnant . domin dan darinka da gaske baze kawo sababin sukan shehunnasaba ko litattafansu koma matsayinsu . ina gargadi ga dukkan almajiran shehu da suyi taka tsantsan da irn wannan shiri n'a wasan kwaikoyo. Allah yatsaremu!
@ibrahimbalarabe7609
@ibrahimbalarabe7609 3 жыл бұрын
Allah kasa mu tsaya a inda Manzon Allah ya tsayar damu amin.Domin son Annabi SAW shine koyi dashi ba kirkira ba.
@DanabubakarMohd
@DanabubakarMohd 2 ай бұрын
Hakatake
@abdoulazizharouna2558
@abdoulazizharouna2558 2 жыл бұрын
Ina goyon bayan malam bello✨
@_-Fatima
@_-Fatima 2 жыл бұрын
Jzk khairan. Allah yakara malam lafiya Allah ya kara tsare manasu.
@Abdullahizannahngoni
@Abdullahizannahngoni 14 күн бұрын
Duk wanda yaganeh hadawa akayi yamin like
@alimustapha1868
@alimustapha1868 2 жыл бұрын
Allah yakara lafiya malan Bello yabo
@bishirsani5716
@bishirsani5716 2 жыл бұрын
Allah yakarawa malam lafiya sukuma allah yaganardasu
@naseermuhd1670
@naseermuhd1670 3 жыл бұрын
Allah yaska da alkhairi malam ya kara nisan kwana mai albarka ita gaskiya dayace, ka saki shehu ka kama manzon allah SUNNAH SAK BIDI'A SAM. allah ka kara nuna mana gaskiya kabamu ikon binta.
@user-xy1pn5rh5f
@user-xy1pn5rh5f 3 жыл бұрын
Ameen ya ALLAH
@halimamusa7427
@halimamusa7427 3 жыл бұрын
Ya Allah ka shirye mu kan hanyan sunna
@user-xy1pn5rh5f
@user-xy1pn5rh5f 3 жыл бұрын
Ameen ya ALLAH
@abduljalalibrahimchiroma3641
@abduljalalibrahimchiroma3641 2 жыл бұрын
Ameen thumma ameeen
@ALIYUALIYU-t6s
@ALIYUALIYU-t6s Күн бұрын
ALLAH YASA MLM YA GANE GASKIYAR SHEHU
@BuhariNaDanmal
@BuhariNaDanmal Ай бұрын
Allah kasa sukane Amin mukuma Allah kakara tsayar damu akangaskiya
@ahmadlawal1975
@ahmadlawal1975 3 жыл бұрын
Babu abinda yakai alquran a duniya da lahira
@salimsuleman7246
@salimsuleman7246 3 жыл бұрын
Allah yayiwa malam Bello yabo lafiya
@user-xy1pn5rh5f
@user-xy1pn5rh5f 3 жыл бұрын
Ameen ya ALLAH
@abdurrashidmukhtar3347
@abdurrashidmukhtar3347 2 жыл бұрын
Hooo ya salam Allah ya gafarta mana
@saidumuhammedkuli3377
@saidumuhammedkuli3377 2 жыл бұрын
Allah kaganardamu gaskiya kabamu ikonbinta
@zayyanusuleimankshinkafi1288
@zayyanusuleimankshinkafi1288 3 жыл бұрын
Allah ya karemu da sharrin bidia
@user-xy1pn5rh5f
@user-xy1pn5rh5f 3 жыл бұрын
Ameen ya ALLAH
@mahmudsaidu8138
@mahmudsaidu8138 5 ай бұрын
Allah yakara lafiya duniya da lahira
@ahmednuradeen4479
@ahmednuradeen4479 2 жыл бұрын
Aslm
@abdoulkaderabdoulrirza9605
@abdoulkaderabdoulrirza9605 4 жыл бұрын
Allah chikarawa Annabi daradja
@AbdullahmanguAbdullahmangu
@AbdullahmanguAbdullahmangu 3 ай бұрын
Alhamdulillah allah ya kara nana son annabi
@issoufouali2730
@issoufouali2730 3 жыл бұрын
Long vie a toi Sheik bello yabo
@JamiluLauwali-mk8pj
@JamiluLauwali-mk8pj 3 ай бұрын
Allah yasamugane daduniyalafiya allah ya rabamu datijjaniya Amin ya allah
@thelightofislam3069
@thelightofislam3069 10 ай бұрын
Bello yabo Duniyane.
@sidijailani6460
@sidijailani6460 3 жыл бұрын
hmmm mamaki Allah Allah ya shiriyemu
@agurimasawudu2015
@agurimasawudu2015 3 жыл бұрын
ALLAHU AKBAR. MASHA ALLAH
@user-xy1pn5rh5f
@user-xy1pn5rh5f 3 жыл бұрын
لاحول ولا قوة الا بالله ٠ الحمدلله الذي عافانا مما ابتلاهم به وفضلنا على كثيرا من خلقه تفضيله. Allah mungode maka Allah ya karemu Allah ya shiryemu baki daya , Allah katabbatarmu Akan sunnah.. malam Bello yabo Allah ya saka da Alkhairi Ameen
@NassJafar
@NassJafar 3 ай бұрын
Sallallahu allehin wassallam. Amine. yace anabawa za suyi ceto, sahabai za suyi ceto, waliyai za suyi ceto, malamai za suyi ceto, mutanen kirki za suyi ceto.
@AminaUsmanAffa
@AminaUsmanAffa Ай бұрын
Sallallahu Alaihi Wasallam
@حبيبةالهوساوي-خ4خ
@حبيبةالهوساوي-خ4خ 3 жыл бұрын
جزاك الله خيرا شيخنا الفاضل الله يجزيك الجنه
@IBRAHIMYUSUF-c1l
@IBRAHIMYUSUF-c1l Ай бұрын
Sallallahallahi wasallam
@Kojorashidu6
@Kojorashidu6 Жыл бұрын
❤❤❤❤
@umarauwal408
@umarauwal408 3 жыл бұрын
Allah taimaka mana
@AmaduAbdullahi-v2r
@AmaduAbdullahi-v2r 2 ай бұрын
Allah yasa mudace
@محمدادم-ق1م
@محمدادم-ق1م 3 ай бұрын
Amma allah yatsinewa dan dariqa
@صّآبًرمًخِتٌآرإبًرآهّيَمًمًحً
@صّآبًرمًخِتٌآرإبًرآهّيَمًمًحً 5 ай бұрын
يامحمد رسول اللّه
@Adojuga
@Adojuga 10 ай бұрын
Masha Allah
@AbbaAlhassan-s3y
@AbbaAlhassan-s3y 2 ай бұрын
Allah ka ganar damu gsk mu damina bin son xuciya
@muhammadbukar322
@muhammadbukar322 3 жыл бұрын
Malam Allah yasaka
@labranibrahim9992
@labranibrahim9992 2 жыл бұрын
Allah yakarawa annabi dardjar amma dans Allah in ana tambaya Akan tidjani OK tidjaniya dans dardjar annabi azan tambayar massu illimi Dan charin izzzala hadari ne da chi
@MahanmadAshirou
@MahanmadAshirou 10 ай бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@majidou-pf3ho
@majidou-pf3ho 10 ай бұрын
مساءالله
@alimustapha1868
@alimustapha1868 2 жыл бұрын
Gaskiya duk duniya babu abinda yakai alqur.ani maigirma
@wakokinhausa9747
@wakokinhausa9747 4 жыл бұрын
Ikon Allah
@maigarimuduwa4902
@maigarimuduwa4902 3 жыл бұрын
Salatil fatihi abuda yasa acicin sa akoi kirari da yabo ga annabi muhammad s w m siyasa makiya annabi suke kinsa suke gudu
@habibuyusuf3408
@habibuyusuf3408 3 жыл бұрын
Him wai wayafi gaskiya
@abbakarshehu2375
@abbakarshehu2375 3 жыл бұрын
Allah yaba malam Bello yabo lafiya
@ikramcissetv8771
@ikramcissetv8771 3 жыл бұрын
Inyass
@hausa23tv7
@hausa23tv7 3 жыл бұрын
Allah yataimaki malam
@madalabumusa5254
@madalabumusa5254 3 жыл бұрын
ماشاءالله
@SanoussiOusouma
@SanoussiOusouma 10 ай бұрын
Amin ❤❤❤❤❤❤
@maizamafodemariama1993
@maizamafodemariama1993 2 жыл бұрын
😀😀😀😀
@حسابيجديد-م6ذ
@حسابيجديد-م6ذ 3 жыл бұрын
استغفر الله
@JafarMusaabuamma
@JafarMusaabuamma 4 ай бұрын
Ameen
@halimaibrahim4904
@halimaibrahim4904 3 жыл бұрын
Allah ya tsine wa bello yabo. Allah ya sa ya mutu a wulakance
@rabiourabiou9002
@rabiourabiou9002 2 жыл бұрын
daga fadin gsky 🤣🤣😂😝😝
@abubakaraliyudadi3410
@abubakaraliyudadi3410 2 жыл бұрын
Kai kam shahsha ne wawa.
@lukmansumuhammad5116
@lukmansumuhammad5116 2 жыл бұрын
Allah yasa muda ce
@techmdhamzah8750
@techmdhamzah8750 2 жыл бұрын
Yar iska kawai
@idrissashiitou343
@idrissashiitou343 2 жыл бұрын
bari gagawa inde mutuwa bello yabo ze muttu tunda bagare shi akka fara mutuwa kullu nafsin za ikatul mutti allah ya sa kungane abinda akkenihi
@burajibrilla4049
@burajibrilla4049 3 жыл бұрын
takaddama sakaninshakh Bella yahoo fantasy Dan tijjaniya Alan salatil fati
@tanimuumar4165
@tanimuumar4165 3 жыл бұрын
Allah ya kare mana imanin mu
@Maryamabubakar-hh9ji
@Maryamabubakar-hh9ji 10 ай бұрын
Allah ya kyauta
@MustaphaBulama
@MustaphaBulama 2 жыл бұрын
Kash. Na so in ji karshen wannan batu😅
@umarIbrahim-lu5wh
@umarIbrahim-lu5wh 5 ай бұрын
Gaskiya Daya ne
@malguntus6473
@malguntus6473 3 жыл бұрын
Hmmmm
@abbahnuhu7180
@abbahnuhu7180 3 жыл бұрын
Wannan ba Dan tijjaniya bane anhadane kawai don abatamana akida
@muhammedsokoto42
@muhammedsokoto42 3 жыл бұрын
Hakane wlh malan kabiru
@HToure
@HToure 3 жыл бұрын
😀😀😀😀😀😀😀😀😀😀😀
@Hausa_Sudan
@Hausa_Sudan 3 жыл бұрын
Zan fahimci cewa Wanda ya karanta suratul ikhlasi so uku kariya ne akan kamar wanda ya sauke Alqur'ani so daya
@كمالمحمدرابحسليمان
@كمالمحمدرابحسليمان 2 жыл бұрын
اسم كمال محمد رابح سليمان سوداني
@MusbahuIbrahimAbdurrazak
@MusbahuIbrahimAbdurrazak Ай бұрын
🎉🎉🎉
@GhGhh-m4v
@GhGhh-m4v Ай бұрын
❤❤❤❤❤😢😢😢😢❤❤
@AmadouSouleymane-py5dj
@AmadouSouleymane-py5dj 9 ай бұрын
Allah kasa mugane gaskia
@naserabbakar252
@naserabbakar252 3 жыл бұрын
Malamai baikamata subiyewa bello yaboba saboda shi dan siyasane bawai malamiba Dan ChaCha ne
@kabiruadamuunguwarjanbiri5183
@kabiruadamuunguwarjanbiri5183 2 жыл бұрын
Allah yashiryemu
@issachamssoudine57
@issachamssoudine57 3 жыл бұрын
dan izallah Besançon komiyba jaki
@ISHAKSabiou
@ISHAKSabiou 7 ай бұрын
Salm dan Allah malam kai ka yarda akwaye abin da ya kaye darajar alqur'ani mai girma
@SaiduAdamaKombi-z6q
@SaiduAdamaKombi-z6q 3 ай бұрын
Wannan mai tambayar dai ba dan darikar Shehu tijjanibane wannan munafurcine kawai Annabi s a w yashe karanta سورةاخلصkafa3daidai yake da saukar Alqur'ani
@hassanbabangida7558
@hassanbabangida7558 3 жыл бұрын
Mun gode malam
@alancy_comedy_tv4181
@alancy_comedy_tv4181 3 жыл бұрын
Allah yasa mugane gaskiya ko inatake
@kimakoibrahim2990
@kimakoibrahim2990 3 жыл бұрын
Wallahi duk yan izzalan wan,nan ba dan dariqana ba
@sulemanaadamadam8774
@sulemanaadamadam8774 2 жыл бұрын
Ya Salam Allah for giving this man asking mallam this question
@bash8972
@bash8972 3 жыл бұрын
Ni wannan mai Kiran ban gane masa bafa ina ganin gaskiyan malam ne kanshi akwai masala.
@user-xy1pn5rh5f
@user-xy1pn5rh5f 3 жыл бұрын
يوم تقلب وجوههم في النار يقولون يا ليتنا أطعنا الله وأطعنا الرسولا * وقالوا ربنا إنا أطعنا ساداتنا وكبراءنا فأضلونا السبيلا * ربنا اتهم ضعفين من العذاب والعنهم لعنا كبيرا
@ibrahimbalarabe7609
@ibrahimbalarabe7609 3 жыл бұрын
Malam Bello Yabo Allah yayi maka sakaiya da kare darajan Annabi SAW.
@AtikuSahabi-v7i
@AtikuSahabi-v7i Ай бұрын
A Hakikanin Gaskiya Wannan Mukabila Ta Bello Yabo Da Mutune Karyace Shi Bello Yabo Shirine Da Stire Karya Da Yaudara In Mukabila, In Gaskiya Ina Ankayita Wanene Alkalinta Sanan Acikin Malaman Darika Dawa Ankayita Wannan Yanuna Bello Yabo Makaryacine Kuna Ganin Malaman Darika In Zasuyi Mukabila Suna Samun Fitacce Malamin Izala Suzanna Dashi Asaitilayit Kuma Asa Alkalin Mukabila Wannan Shine Gaskiya Duk Mai Son Mukabila Gaskiya To Yazo Shafin Sarki Zaki mkk
@MuhammadAbubakar-wo2lg
@MuhammadAbubakar-wo2lg 10 ай бұрын
Confirm MLM🎉🎉🎉
@ibrahimumar2164
@ibrahimumar2164 3 жыл бұрын
Wannan shirine ba ɗan tijaniyabane
@ibtv5655
@ibtv5655 2 жыл бұрын
👂👂👂😄😄😄
@UnpetitDodo
@UnpetitDodo 6 күн бұрын
😢😢
@IsaacJoel-et7zg
@IsaacJoel-et7zg 6 ай бұрын
😂😂😂 wonderful
@almubarakabubakar5450
@almubarakabubakar5450 2 жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂😂 Laff wan kill me
@alhajibaba7228
@alhajibaba7228 2 жыл бұрын
Same here
@SabiuYusuf-c9g
@SabiuYusuf-c9g 3 ай бұрын
🎉
@Nafiou-d4j
@Nafiou-d4j Ай бұрын
gaskiyane mala Bello ya mu
@SulaimanMuhammadMusa-kh3vc
@SulaimanMuhammadMusa-kh3vc Ай бұрын
Allah kashiryi yan tijjaniya marassa ilimi Kuma batattu masucin fuskar addinin muslinci
@nasiranasir1556
@nasiranasir1556 2 жыл бұрын
Wannan shiri ne ba dan darika bane
@arewatopcelebrities6287
@arewatopcelebrities6287 3 жыл бұрын
🤩🤩🤩🤩🤩🤩🕋
@assalamualaikumwarahmatula3136
@assalamualaikumwarahmatula3136 3 жыл бұрын
wanda ya bugo wayar nan maiyuwa ha dawa ne akayi . kuyi izzalarku , masu darika suyi tasu , miye naku a ciki ? wannan sukar ra'ayi ne . gaskiya ba ma so . don Allah a bari . Allah ya ganar damu .
@idrissmussa8377
@idrissmussa8377 3 жыл бұрын
Ya kake Ya jin dadi Mey
@aliisa8484
@aliisa8484 3 жыл бұрын
Dukkanku makaryatane
@moussaaboubacar2144
@moussaaboubacar2144 Жыл бұрын
Wannan gaskine malan
@kofarbegetv7409
@kofarbegetv7409 3 жыл бұрын
Wannan shirene kwawai bacikakkyan Dan titjaniyabane dakwai gyara sosai
@ArzikaAssoumana
@ArzikaAssoumana 10 ай бұрын
14:25 😂😂😂
@alhassankabiru7296
@alhassankabiru7296 2 жыл бұрын
💔😅😅😅😅😅😅
@salihmahmud2803
@salihmahmud2803 3 жыл бұрын
Wannan Wanda yabugo wayar nan ba Dan tijjaniya bane,ko kuma Dan jahili kawai ,ya za ace SHEHU tijani yafadi wannan maganar ?
@YarabbahIsyaku
@YarabbahIsyaku 10 ай бұрын
Kamata yayi kaje kiduba littafin sai kigani
@guidayahouza8066
@guidayahouza8066 3 жыл бұрын
Bamou yardaba mallaminan ba dan darika na chiriné
@hazaminindillah6114
@hazaminindillah6114 Жыл бұрын
Hhhh
@ahamadyusuf7622
@ahamadyusuf7622 4 жыл бұрын
😎😎
@abdullahiauwal8344
@abdullahiauwal8344 3 жыл бұрын
Jawahirul maani ai wani pastor ne yarubuta ta a Jerusalem,
@ZakkariaMahamman-i2c
@ZakkariaMahamman-i2c 3 ай бұрын
🤣🤣🤣🤣👍yayi malan bello
@basharmuhammad7649
@basharmuhammad7649 3 жыл бұрын
Mallam wanan karyane badan tijjaniyanaba hadawane kawai mallam yayifitonafito mugani bawai hakaza,ayibane anemu illimi kawai yafihaka don bamuyarda
@IDRISSHITU-m4k
@IDRISSHITU-m4k 4 ай бұрын
😂😂😂😂 Allah ya kara wa malam nisan kwana da ilimi
@Asd-iw6lz
@Asd-iw6lz 3 жыл бұрын
Hhhhhhhhhh 😂😂😂😂jahili na wallhi
@shuib6026
@shuib6026 3 жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂
@BadamassiAboubacar-c1b
@BadamassiAboubacar-c1b 21 күн бұрын
Ai al'ƙur'ani shi zancen Allah ne shi kuma salatin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama Umarnine da ga Allah subhanahu wata'ala kamar yadda ya faɗa a Al ƙur'ani إن الله وملائكته يصلون على النبي يا أيها الذين آمنوا صلوا عليه وسلموا تسليما.Ml ba na bukatar fassara wannan aya dan kun san ma'anar ta salatin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama Allah ya na yi Mala'iku suna yi yace muminai muyi kuma salatin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama kayi Allah ya yi ma Mala'iku su yi ma amma ba bu Nassi koh hadisi wanda ya bada hujjar in ka karanta ƙu'ani Allah zai karantama ko in ka yi masa wani abu daga bagiren ibada zai yi ma ba amma shiga bagiren falala ai ma'aiki alaihi salatu Wasallam yana cewa Duk wanda ya karanta ƙul huwallahu uku yana da lada kamar ya sauke al Kur'ani so ɗaya daga wata ruwaya wanda ya karanta Yassin so ɗaya kamar ya sauke al Kur'ani so goma ne shi Salatul Fatihi Salatin Manzon Allah ne in bakayi Barmuna kayanmu mu son abinmu kuma banda sukan Bagiren Shehunnanmu.
Арыстанның айқасы, Тәуіржанның шайқасы!
25:51
QosLike / ҚосЛайк / Косылайық
Рет қаралды 700 М.
СИНИЙ ИНЕЙ УЖЕ ВЫШЕЛ!❄️
01:01
DO$HIK
Рет қаралды 3,3 МЛН
Mom Hack for Cooking Solo with a Little One! 🍳👶
00:15
5-Minute Crafts HOUSE
Рет қаралды 23 МЛН
Сестра обхитрила!
00:17
Victoria Portfolio
Рет қаралды 958 М.
ZAZZAFAR MUQABALA DAN ANTY DA SHEKH AMINU UNDER 17
4:36:13
Mejamaa Online TV
Рет қаралды 82 М.
Mallam Mai rafani Gwandu 2
50:01
Nura Ibrahim Tsoho
Рет қаралды 25 М.
Karatun sheikh Bello yabo akan Deborah
1:07:33
Al-Bayan Online Tv
Рет қаралды 33 М.
TAFSIR FATIHA-BAQARA AYA TA 173 PART 4
3:17:17
Feeqh Online TV Channel
Рет қаралды 421 М.
TARIHIN'  ANNABI'  MUSSA'  DA FIR' AUNA
57:00
WA'AZIN SHAIKH MALAN YAKUBU ISMA,IL ONLINE TV
Рет қаралды 111 М.
Siffofin Dujjal, lokacin bayyanarsa | Sheikh Bello Yabo
37:43
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 119 М.
Арыстанның айқасы, Тәуіржанның шайқасы!
25:51
QosLike / ҚосЛайк / Косылайық
Рет қаралды 700 М.