Innalillahi wani irin movie ne wannan have been crying from the beginning har zuwa karsha plz hausa movies should be more of dix 👍
@liverpool2596 Жыл бұрын
Masha allah film yayi dadi sosaii yanzu kuma muna jiran LAMBA DA KUMA TSAKANIMU
@mrardehmohamad9095 Жыл бұрын
Masha Allah gaskiya hauwa kulu yayi Wallahi amma fa nasha kuka Wallahi 😭😭
@shamsusanishamsu375 Жыл бұрын
Allah yakara kare Kannan mu daga wannan irin iftala'i Amen 🤲
@fatimayusuf7453 Жыл бұрын
😭😭😭 innalillahi wa'innailaihin raji'un wllh wannan film din yayi mugun bantausayi nayi kuka da idonah Sosai sosai saidai muce Allah yashige mana gaba😭😭😭
@falmataalkali3118 Жыл бұрын
I have been crying whilst watching this movie 😥😭....it's so emotional and I can't control my tears....Allah ya tsare mana mutuncin mu ya kuma kare mu daga dukkan sharri...Allah ya yasaka ma wa'enda aka zalunta ya bi musu hakkinsu Allah ya kashe duk masu hali irin na maigari da kuma wanda yake da budurwar zuciyar haike ma Ya'mace ba tare da auratayya ba,....Ya ubangiji ya kawo karshen wannan fitinar da ke Addabar mu ya bamu shu'agabanni na gari da kuma Alkalai da barristers masu imani da tsoron Allah dan darajar fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W....Allahumma Salli wasaallim ala nabiyyina Muhammad
@faizamuazu4174 Жыл бұрын
Wayyo Allah 😭😭😭😭 ciwo zafi Rana inuwa Kuna lallai hauwa kulu taga duniya
@SAYALANGO Жыл бұрын
Muna godiya sosa sufa sauran yaushe ne xaka sakar muna su 🙏🙏🙏💥💥💥💣💣
@ayshasiyama_ Жыл бұрын
Dan Allah kasa mana aisha
@koginyabokowanakakoginyabo9077 Жыл бұрын
Don Allah kufadawa shuwa gabannin qasashenmu su kalli film din nan
@سماهرالهوساويه-ح8ب Жыл бұрын
يارب رحمه
@souleroukaiyatou6619 Жыл бұрын
Masha Allah ubangiji Allah ya kara basira wannan shiri abin tausayi wallahi har gwalla ya saani 😭😭
@anashudu8525 Жыл бұрын
Allaah yatsaremu. Yatsaremana imaninmu baki daya amin.
@ibrahimwasila6936 Жыл бұрын
I cried tired😭😭.Ya Allah ka zama gatan Mara gata🤲🤲.
@hauwaali7750 Жыл бұрын
I really have a touch on this this movie wlh ,hama watarana sai labari😭😭
@susueslamnewhiwete6540 Жыл бұрын
Gaskiya nayi kuka sosai wlh hauwa kulu taban tausayi
@yarmadara2008 Жыл бұрын
Innalillahiwa inna ilaihirraji un 😭😭😭😭tin bayan rashin mahaifiyata bbu wani abu dayasake tadamin hankali da xubda hawaye se nan director indai ba tru life story bne tattabatsine
@sadiasulaiman1309 Жыл бұрын
Hhhh Amma kin ban dry wae tattabatsine
@zahedulislam8633 Жыл бұрын
Hhhh chassss 💃💃 sannu
@abdullahiabdulkareem8664 Жыл бұрын
Allah Sarki. Alhamdu lillahi, Maigaskiya yana tare da Allah
@mirax3901 Жыл бұрын
This movie has a sermon and a lesson. We ask that the director of this film be rewarded with the good and awareness of what is in this movie.
@mohammedsaad4967 Жыл бұрын
I think this movie deserve award especially the fight against women child education and rape.
@aishashehumaiwaazu2268 Жыл бұрын
Gaskiya bantaba kallon hausa film dayayi tsaruwar wannan ba ammafa nasha kuka kaman anmin mutuwa
@sakinaadam9859 Жыл бұрын
Kuda cin kudinku muda kuka Allah sarki rayuwa Allah ya qaremuna xuri ar 😭😭
@maaroufadam5336 Жыл бұрын
Masha Allah
@officialMusaSaiduYusuf Жыл бұрын
Allah Yaqara baseera mai shadda much love Allah yasa watarana kaye aikin dani ina fatan haka watarana Allah Ameen dannabiyi rahmati 🤲🙏🙏🙏❤👌🥰
@HachimHachim-x6x10 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭❤❤
@djsanisboy Жыл бұрын
Masha Allah! Alhamdulillah🙏 gaskiya nayi kuka, amma kuma shirin kaman ana yanke wani wuri😇