Allah sarki Bouba galladima Allah ya yiwa rayouwa albarka
@yibhausa2 күн бұрын
@@SalifouGuéroDadi Amin ya Allah
@welcomeramadan31112 күн бұрын
Allah yaimana tsari da azzaluman shuwagabanni Nigeria kenan hasbunallahu wani imalwakil
@abubakarndamazhi99363 күн бұрын
Allah ya kawo maka dauki, Engr. Ameen 🙏
@Jamilusmayeene2 күн бұрын
Hasbnallahu wani imallawakim allah ya shiga tsakaninmu da wadannan azzaluman shuwagabanni allah ya kawo mana sauri mafi alkhairi a cikin wannan rayuwar da kuma wannan gwamnati ta zalunci da cin amana allah ya kawo ma mafita allah ya kunyata wadanda suke son su kunyata na wannan ba karamin zalunci bane wallahi al'umma ku tashi mu ke cikan marakan mu saboda zalunci yana so ya wuce wuri yanzu fisabilillahi wannan bawan allah irin abin da ake lisawa baida shi ya yi aiki baya yayi gaskiya shine yanzu ake so a duk murmushi aci zalin di nayi allah ubangiji ya kareka dasu da wadanda ma suke bada umurni ayi wannan abu
@surajfarawa18779 күн бұрын
Allah ya kawomaka dauki amim
@tajuddeenyusuf83204 күн бұрын
Allah ya kyauta
@storyoflifetv431110 күн бұрын
Wannnan Ai anyi abun ya dade tun 2022 lokacin Buhari ne akayi Wannan ba yanzu bane
@ManumanuAbubakar3 күн бұрын
Hk ne
@almahdialmahdi554510 күн бұрын
هذه هي السياسة أولها هم وغم وآخرها كرب وضيق فهي المصلحة التي وراءها مفسدة !!فعجبنا لمن يرغب فيها ويركض وراءها ويفتخر ويتزين بها مطية وملبسا وفراشا ؟ ؟ ؟ ؟/الشيخ علي أحمدباه الفولاني المالكي نيامي عاصمة النيجر
@LastBornTv2657 күн бұрын
بارك الله فيك
@almahdialmahdi55457 күн бұрын
@LastBornTv265 اللهم أمين وإياك
@mukhtarhussein10107 күн бұрын
Allah swa ya kawo mafita
@dogaraikano89918 күн бұрын
Allah ya sawa ka wa kowa Amen
@labarinahausatv89668 күн бұрын
Allah yasa mudace
@ibrahimsadiq90506 күн бұрын
This is an old video... leave this man alone... and for his haters bad news cuz till today he is still in his house the buhari government just wanted to embarrass him but did not succeed.
@ZakaraOusmane9 күн бұрын
Baba duniya idan ta matseka dan ta fitar da wani amfani ne
@OgaOga-hp8eg6 күн бұрын
Go and meet your friend Buhari
@FunnyAnimalsLife0110 күн бұрын
Allah sarki, gaskiya basu kyauta ba, Allah yana tare dakai Dr.