Hira da hukumar Customs ta Nijeriya

  Рет қаралды 3,760

DCL Hausa

DCL Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 20
@JininWining
@JininWining 18 сағат бұрын
Gaskiya dan bello ya wayar da kan mutane da yawa Allah yasaka da alkairi
@AbdussamadSani-i3l
@AbdussamadSani-i3l 21 сағат бұрын
Allah yasaka da alkhairee, allah yabamu sa a ,amen ya ,allah ya tail makeka
@umarsuleiman2051
@umarsuleiman2051 Күн бұрын
Masha Allah
@kamaladeenhamisu3857
@kamaladeenhamisu3857 Күн бұрын
Gsky wannan baya fadin gsky wlh duk executive suna da dama da ake basu hatta manyan 'yan kasuwa suna samun wannan dama; shi yasa aikin zai wahala talaka ya samu in ya samu to yana da sama akwai wanda ya turo shi.
@MuhammadSadisuUsman
@MuhammadSadisuUsman Күн бұрын
Tabbas akwai lauje cikin nadi Kuma wallahi zaiyi walaha Dan talaka ya samu wannan aiki idan bashida wani uban gida Dan siyasa ko Kuma wani babba... Abin takai ga matasa Wanda suka cancanta Kuma suke da butakar aikin Amma Kash se kaga anbawa wasu.. Wanda mun Sha gani ba Daya ba.. ba biyu ba ...wlh duk formalities ne .. we are enough wise .. a fa Nigeria muke
@AbubakarSaleh-cz8oi
@AbubakarSaleh-cz8oi Күн бұрын
Good news
@SouleymanMahama
@SouleymanMahama Күн бұрын
Zanza kawaii miyasa baka kawo rarara ba yau
@AbubilalAbusufiyanukalmalo
@AbubilalAbusufiyanukalmalo Күн бұрын
Ni dai kirana ga hukumar custom ayi muna adilci
@IbrahimNayoussa-y8w
@IbrahimNayoussa-y8w 19 сағат бұрын
dan ubanka kaji kana tan bayan rarara kare fannin tsoro kasara wawan dan jarida
@KhairullahAmatulrahman
@KhairullahAmatulrahman 16 сағат бұрын
slm dcl hausa inatare daku daga Taraba state jalingo wallahi idan bakada uwa a murhu babu inda zakaje karyan bamza sukeyi wallahi duk costom babu dan talaka sai yayan masu hanu da shuni
@IbrahimNayoussa-y8w
@IbrahimNayoussa-y8w 19 сағат бұрын
wawan dans jarida
@IbrahimNayoussa-y8w
@IbrahimNayoussa-y8w 19 сағат бұрын
dan rashawan dan jariha
@IbrahimNayoussa-y8w
@IbrahimNayoussa-y8w 19 сағат бұрын
dan chegeyan dan jarida
@amaduyusuf5769
@amaduyusuf5769 12 сағат бұрын
Wayi ze yadda da wannan maganar shugabanin sojoji yan Sanda yan sandan ciki da kastam duk karya sukeyi duk Wanda ya Yadda da magan ganunsu besan abinda yake Fadaba.
@salisuabdullahi754
@salisuabdullahi754 14 сағат бұрын
Wannan autumn karya yake cikin maganarsa
@jibrilibrahim2261
@jibrilibrahim2261 Күн бұрын
Aji tsoran Allah de. A tuna da ranar hisabi
@AdamuamuhammadMuhammad
@AdamuamuhammadMuhammad 20 сағат бұрын
Gasakiyane maganar Nigeria ake ba yanke ba
@wambai17
@wambai17 21 сағат бұрын
Oga AC with due respect, GA FILI GA MAI DOKI is not professional answer
@NasiruAhmad-s7p
@NasiruAhmad-s7p 19 сағат бұрын
Ngd ma danjarida
@musaabdul2687
@musaabdul2687 16 сағат бұрын
Kar ka rena wa mutane wayo.. Duk yan siyasa za su mallake komai.
Hukuncin Kotun Daukaka Kara Kan Rikicin Masarautar Kano
3:35
Sharhin Abba Hikima Fagge kan hukuncin shari'ar masarautar Kano
8:43
Try this prank with your friends 😂 @karina-kola
00:18
Andrey Grechka
Рет қаралды 9 МЛН
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН
黑天使被操控了#short #angel #clown
00:40
Super Beauty team
Рет қаралды 61 МЛН
LABARINA SEASON 11 EPISODE 11
1:19:44
Saira Movies
Рет қаралды 503 М.
EPISODE 6 YAN ZAMANI SERIES (Tuna Baya)
29:30
GARKO TV
Рет қаралды 339
Siyasar Zamani: 09/01/2025
25:51
DCL Hausa
Рет қаралды 594
Martanin Fadar shugaban kasa ga Gwamnan Bauchi Bala Mohammed
2:30
Bbc Hausa Labaran yau 2025
29:58
Muhimman Labaran Hausa
Рет қаралды 539
Try this prank with your friends 😂 @karina-kola
00:18
Andrey Grechka
Рет қаралды 9 МЛН