Allah ya ja zamani oga na Abubukar Sani. Waƙokin fim ɗin Daula na Kamfanin Hali Dubu movies sunyi sosai.
@musataku71263 жыл бұрын
wallah naji dadin wanana firar ta abubakar sani wallah ya fadi gaskiya
@audusaidu4391 Жыл бұрын
Gaskiya ko ni duk inda naji wakan abubakar sani inna jin dadin wakanka
@Themusty0033 жыл бұрын
Wallahi har yau ana jin waƙoƙin Abubakar sani, Yanzu haka ina da wakokin sa kamar 189 a wayana da na Yakubu Muhammad, akasarin wakokin Yanzu ba inganci, ba salo, ba irin shaukin nan...."nostalgic". Ni idan nasa wakokin Yanzu a wayana har kunya nake ji.
@MudassiruIdris Жыл бұрын
Ai ni ban tunanin akwai wanda yakaini kaunar abk sani da son wakokinsa
@kabiruahmad81133 жыл бұрын
Allah yakara basira
@a.anjari8653 жыл бұрын
Very interesting dan hausa
@mohammadmansoor91024 жыл бұрын
Yarima sadeeq, yariman waka, na Aisha ba da kanka a asare kake gida kace ya fadi! Ko da zan manta dukkan mawakan mu na hausa' to banda abubakar sani yariman kuma dawisun mawaka, Allah ya kara basira da hazaka ameen, nima ga baiti daya daka wakar film Aisha a rubuce amma ka rera min ita
@Nazirudogonmaje3 ай бұрын
Allah yakara daukaka abubakar sani
@fayyinfayyin36854 жыл бұрын
Gaskiya. Kadade. Kana. Wuta
@gaddafijibrinbala62195 жыл бұрын
Hhhhhhhhh gaskiyane Abubakar sani Allah ya kara basira, amin ya Allah
@zubairuousmane76115 жыл бұрын
Gaji mawaki mai bassirar waka, masha Allah mawakan yanzu hauragiya kawai suke babu ma'ana wakokin ,hhhhhhhhhh
@sffds41844 жыл бұрын
Masha Allah 🎂🎂
@AAmo-bs1rk4 жыл бұрын
Masha allah barkanmu allah fiec
@gikytthjdxbh53684 жыл бұрын
مشاء الله تبارك الله أبوبكر ثاني والله كنت ضيف خفيف ودمك خفيف وكلامك كل منطقي مزيد من التقدم لك التحية والتقدير أينما كنت ومتعك الله بالصحة والعافية اخوكم الهوساوي من السودان
@faizaumar45324 жыл бұрын
Shukran laka
@umaraali63355 жыл бұрын
Masha Allah abubukar sani
@issougajaw93624 жыл бұрын
Waka abubakar sani
@issougajaw93624 жыл бұрын
Issou gajaw
@dahirunarasulutv79352 жыл бұрын
Wan nangaskiyane abubakar sani
@mohammedmusaplata27075 жыл бұрын
nice one Dan hausa
@MaryamMaryam-hz9xi5 жыл бұрын
Masha Allah gskyne wnnn Allah yai jagoranci
@masudsaadubala86574 жыл бұрын
Pls kuba Abubakar shawara akan kala mansa na wannan hirar dayayi ya tunz yana da fans sosai a har kan nab
@auredadifarida20204 жыл бұрын
I LOVE UR SONGS VERY MUCHHHHHHHHHHHHHHHHHHHHHH KING SANI
@mohammadmansoor91024 жыл бұрын
Kar da ki ya da ni' tawa na zamo kamar wawa' sahiba deben kewa' na zamo abin sha'awa, na wuce ace mini wawa'........
@salisuusman74604 жыл бұрын
Aiki da ilimi
@abdurasheedabubacar17224 жыл бұрын
Abubakar sani allah qara basira Allah qara lpy
@nuhuausman20955 жыл бұрын
Kaji masu waka da ilimi kuma wanda suka dauki waka a matsayin sana,a Abubakar sani Allah yaqara daukaka, Ameen
@nuhuausman20955 жыл бұрын
Asma u Haruna Ameen Ya Rabbi Akwai group dinshi na Whatsapp wanda duk wakokinshi da kikeso zaki iya samu tsofaffi da sababbi,
@nuhuausman20955 жыл бұрын
Asma u Haruna to ga Numbern wayana 08064268943 ki Tuntubeni ta Whatsapp zan antayaki acikin group din In sha Allah
@harounaabdou42995 жыл бұрын
Wlh Nima Ina mamaki wasu kasashe da Waka guda 1 Sai mutun ya Haye
@Arabi_zab_boy5 жыл бұрын
Wlh ina son wakokin ka Takora
@sojasoja13754 жыл бұрын
Am sporting you abubacar sani don't tell them, make they respect our language is very important