Salamu alaikum barkada kokari dan allah dan annabi wata hirace nike nema da dadewa amma allah yafi sani narasa wannan hira
@ismailmahamma87702 жыл бұрын
Fatan alheri najanli 🙏💖
@mamankarim42212 жыл бұрын
Muna godiya sosai
@sanimsaeed42722 жыл бұрын
Wani mafarauci ne wanda yayi gamo da wani aljani dan guntu gajere wanda har aljanin yazo masa suffar kura bai tsorata ba to daganan har aljanin yabishi sallah bayan idawa sukayi fira har yabashi magunguna daganan har yaje wani gari da mutanen garin suna zama namun daji har yahalbi wata gada wanda ya kasance ashe wata tsohuwa ce ba naman daji ba allah yasa kunfahimta dan allah agaya mani sunan wannan wannan hira inasao inkara jinta dan allah ataimaka mini nagode