AIIAH yaji kanka Mahdi mai dogon Zamani ,mukuma ka kautata Namu karshèn Amen.
@bulamabukar39742 жыл бұрын
Gaskiya Shata ya iya Jan zaran sa, don Bata tsnike ba har tsawon rayuwansa na duniya. Allah ya jikan magabata. Ameen thumma ameen.
@abdulkareemyakub38455 ай бұрын
0
@abdulkareemyakub38455 ай бұрын
See
@abdul-basidsaadanbantaje5392 Жыл бұрын
Ikon Allah... Abun burgewa da Shata shi ne: Na fahimci cewa DUK DADEWAR WAKARSHI ba ya mantata. Allah jikanshi da rahama.
@cliffnzombato61443 жыл бұрын
this guy was an institution and he reveals the open mic concept as part of Afrikan music history, how cool is that, this guy was ahead of his time, amazing, the man was a walking historian, biographer, and he chronicle vehicles, road construction, history and what happen with labor and workers; oh boy. thank you for sharing Mamman Shata
@aligadanga36383 жыл бұрын
How do you know him, you don't hear hausa language and you didn't come from North
@adamusanikofarmata13542 жыл бұрын
Gifted and Talented that history not forget. Allah ya gafarta masa, yasa Jannatul Firdausice masaukin sa.
@danbouzu2 жыл бұрын
Apt
@alidickooumar81854 жыл бұрын
Allah sakir maman shata Allah Yayi maka baiwa da fasaha ,Allah yajikanka kuma Allah Ya yafemaka
@bappayomagajiabubakarph.d10952 жыл бұрын
THE PAPA IS NATURAL JST CLOSE IT THERE, NOTHING MORE, WE MISSED A GENIUS .
@khadijahmuhammad71492 жыл бұрын
Allah sarki Mamman shata Allah ya kyautata makwanci
@danbouzu2 жыл бұрын
Ameeen mai sunan mugaye
@garbasaiduzugachi65173 жыл бұрын
Shata ikon Allah, Allah ya jikansa da gafara, Allah ya yafe kura_kura.
@hajiyabababimaabdulrahaman78085 жыл бұрын
Allah yajikan mamman shata.ya yafemasa kurakurensa.AMEEN
@marafahammawa5166 жыл бұрын
Ha kika wannan shine wakan Hausa ba irin kame kame na ma wakan film ba. Allah ya jikan Dr. Mamman Shata.
@aminuabdullahiusman67355 жыл бұрын
Duk abinda zaka yi, kayi shi da kyau. Shata yayi aikinsa da kyau. Allah Shi masa gafara
@skusmanmni81176 жыл бұрын
Allah Ya jikan Alhaji (Dr) Mamman Shata Katsina. Shata ikon Allah.
@danbouzu6 жыл бұрын
Allah shi ja da kwana Oga.
@auwalekatv56763 жыл бұрын
Allah yajikan mamman shata ya sa yahuta ameen
@aliqafur22034 жыл бұрын
Allah yajikan Muhammadu shata darahma
@abdullahiaminu56995 жыл бұрын
Na Yalwa mai ban sha'awa na Yalwa mai ban haushi. Allah ya yafe maka amin
@kabirumaulana34545 жыл бұрын
Mai bunduga na bulk in sanbo Allah ya keuta makwanci
@이현우-m6c5y5 жыл бұрын
Allah yayi maka rahama ya yafe maka yayi maka gafara,ya kyauta bayan ka.
@optimism-personified2 жыл бұрын
Da shata ya zo kan wakar Sarki Bashar sai da yanayinsa ya canza. Don tsananin soyayya. Kuma yana da muhimmanci da ya yi bayanin Dankura - Domin shi ma jami'ar waka ce guda, duk da bai yi shaharar shata ba. Amma yakan yi waka shata ya dauke karin ya rera. Allah ya jikan su.
@danbouzu2 жыл бұрын
Wow
@danbouzu2 жыл бұрын
Wow
@ibtre48832 жыл бұрын
Allah jikan Mazan jiya
@oumarouhabou8264 жыл бұрын
ALLAH ya jikan Maman Shata, wasu na kiran shi mahadi mai dogon zamani. Ya bar tarihi ta hanyar wakokin da ya yi/
@aliaothman2304 жыл бұрын
Mamman Shata Katsina a brilliant and gifted singer with non stop like a Professor of Hausa,with free gifted and helping when ever,lastly powerfully person with defence to be a leader always with religious ways of life and hoping Paradise for his actions.
@suleimanabubakaryayu118616 күн бұрын
Allah ya jikan maza
@Northerntrend013 жыл бұрын
Allah gafartawa Dr
@surajoafakamuhammad7005 жыл бұрын
Alh Dr Mamman Shata, Allah Shi maka rahama.
@muazumuhammedboto28242 жыл бұрын
Ado gwanja. Naji yadda yasamo zakizo ne? koko bakizoba. saina shafa powder, keda powdar bura'ubaku zanci.
@yahayasanigarba23945 жыл бұрын
Allah ya gafartama shata
@carorj90806 жыл бұрын
“Dodo yardar Allah,Mai tajintaccen kida uban Umbaje,Duna ba ka yi a ce ba dadi,Sai dai a ce; ‘ya ki yi’,kusa mai laifin zaune,Na Ali, idan kin tashi kin biya, uban Umbaje, Dodo mai yawo kamar rijalil gaibi,Zaki bakon Yarwa da Garwa da Marwa, Ba}on Jumaita, ba}on Mubi,Dodo ba}on Sarkin Yola,Zaki ba}on mutanen Yamai,Ba}on Waggadu, ba}on Filato,Zaki ba}on Shaihu Kaulaha,Zaki ba}on Ummaru Sarkin Agadas,Masar ta bayan duniya, garin Ummaru Sanda,In ba kai ba, ]an’uwan Alfazazi,Wane mawa}i ne wanda ya ratsa teku da wa}a,Har Aljanai sukai mashi gu]a,Suka ba shi ra}umin ruwa ya yi kiwo.In ba kai ba }anin Sasana,Wane mawa}i ne, to mawa}a kun ji, shi ba ya gaji wane wa}a ba ne,Ko murya kamar wane,Ko azanci kamar wane,Ko dabara kamar wane.[an’uwan Alfazazi ne,{anin Sasana ne, [an’uwan Shaihu Jazuli ne,[an’uwan Tanimuddari ne,Kun ga wa]annan,, su ne suka yabi Annabi.Da za su bar duniya suka ce:‘To Alhaji Mahamman Shata, kai ma ka yabi mutanen Annabin’Shi ya sa idan Alhaji Mahamman Shata ya bu]e baki ya yabe ka,Wallahi ba ka ta~ewa har abada.Ba mamaki uban Umbaje,Mai Tambura na Bilkin-Sambo.Zaki mai ma}ogwaro, irin, ba irin namu ba ne, na mutane,A’a, ma}oshinsa, ba irin namu ba ne mu,Wane mu mutane,Wane mu, ma}oshinmu da Allah ya halitta da nama,Da fata, da }ashi da da}ashi da ~argo da jijiya da lakka da majina, Da mura, da kwata da masha}o a cikin ma}ogwaronmu,Shi ko ]anyen zinare, Ubangiji ya halicci ma}ogwaron Alahaji MammanShata,Da Ubangiji ya gama halitta tai da ]anyan zinari,Ubangiji kuma ya mi}e, ya yi kirari,Ubangiji ya ce: Ya rantse da ikonshi,Wannan ma}ogwaro na Alhaji Mamman Shata,Ya yi shi ne don yana }amnatai,Don ya gyara shi ne,Ya yi ma mura kashedi: Kul mura! Kul kika kama wannan ma}ogwaro na Alhaji Shata!Ban da mura, ban da masha}o, ban da kwata, Ban da atishawa ana cikin wa}an nan, Ban da mugun kaki a tofar,Ko ko tari ya sar}e mutum, duk an musu kashedi.Ba dai wannan ma}ogwaro na Shata ba, har abada.Zaki mai gyararren ma}ogwaro, uban Umbaje,Ubangiji ya ce: Na yi ma}ogwaron ne don ina }amnatai,Don ya gaya wa jama’a kalmomin da za su ji da]i,Shi ya sa idan Alhaji Mamman Shata ya yabe ka,Wallahi ba ka ta~ewa har abada.Dodo mai sanin asirin wa}a,Mawa}in da ke iya wa komi wa}a,Wa}a ba wuya takan mishi ba.Wa}a noman Shata,Wa}a aikin Shata,Wa}a fataucin Shata,Mawa}in da bai saye, bai sayarwa, sai wa}a.Zaki kowa ya gan ka wa}a ya gani.Ka wa}e duniya uban Umbaje, mai tambura na Bilkin-Sambo. Wallahi sai in ba ka nan, Sai in ba ka nan, ake wata }arya,In ko ka matso, a ce ba kai ba.Ko da wa ake ha]a kura daren,A zo ai ya}in wa}a.In dai an ture hassada, ko za~e ko kushe,A zo a yi ya}in tantagarya gun za~e, Ai za~en wa}a, ai ya}in tantagarya,Ai ya}in fito-na-fito,Ba ku san abin da za ai ma wa}a ba,A ce a zo ai mai,Mu ga wanda zai ci gwal,Dole ne dodo, uban Umbaje, mai tambura na Bilkin-Sambo.Zaki sarkin ki]an ko’ina, Sarkin ki]an dud duniya,Na ciko bakina, an ce ba a yin jam’u, na yi,Na ce mai: ‘sarkin ki]an dud duniya,Sarkin ki]an dud duniyan nan,Sarkin ki]an dud duniyan nan’,Me ya sa nai jam’in?Akwai dalilai da yawa,Yanzu idan kai yamma, hay yamai, gaban yamman,Ko ka ta~a jin mawa}i kamar Alhaji Mamman Shata? Ina yake?Idan kai gabas hag gaban, gaban gabas,Idan kai arewa, har arai, gaban arewan,Idan kai kudu har kudai, gaban kudun,Shi dai ke nan tammat Bihamdihi,Ba a yi ba, ba za a yi ba,Ba za a sake wani mawa}i kamatai ba,Daga nan haw waccen Abadan,In ba kai ba }anin Tanimuddari?Wane mawa}i ne wanda Mahadi yai wa takarda?, ya ce: Kada yai nisa,Kada Alhaji Mamman Shata yai nisa,Sai yai ki]a wurin bayyanatai,Ga shi ko sauran shekara dubu Mahadi zai bayyana,Shata na nan, na wa}atai.Shi ba irin mu ba ne mutane, au sittina, au saba’una.Shi yana nan har abada, haw waccan abadan.Dodo na Ali, ba fasawa, mai tambura na Bilkin-Sambo.Sarkin ki]an da ba shi mutuwa,Sun ma daidaita da mutuwa,Tun can a hanyar Barno,Da mota ta fa]i da mu, Mutuwa ta ce: ‘A’a Shata, tashi kai da iyalinka!Shata ina ruwana da kai!’, in ji mutuwa.A fa]a ga mai tsadar ma}ogwaro, uban Umbaje,Zaki, idan ka ji abokan gabanka, guda biyu ne a duniya,Daga dai attajirin da ya so hannunshi, ko ko ya so aljihunshi, yai maka rowa,Kai ko ba ka san ya yi ba ma, ya ri}a cewa:Me ya sa ba ai man wa}a ba?,Sai kuwa mawa}in da ya ga an fi shi arziki, ga ‘yan zuga na mai ]igirgire,Yanzu ai ko Sahta!, ka ji wai ko Shata!, Da bai cewa ya fi Shatan ma!,Shi ko Shata bai ta~a cewa: Ko wane ba,Ba wani mawa}in, ina yake?Ko wa? Wane ne wanen?Kowane mawa}in, shi mai iya yi mai wa}an ne. ‘Zo kai man wa}a kai in biya ka’,Kai badam-badamakka, kai ta kwashe-kwashenka,Ha]a wane da wane, da wance da wance,Mu kama nan, shi ke nan mun wa}e duniya, a ba mu ku]i, ko sutura.
@El-Yobawi_TV Жыл бұрын
👍
@thegoo0d3 жыл бұрын
Allah Ya jikan Abubakar Aboki da Maman Shata
@dandalinwakokingargajiya22812 жыл бұрын
Allah yaji kan Mahadi
@aminuturakikura6236 жыл бұрын
Allah ya jikan MAMMAN shata ya yafe masa a
@ibrahimnasiru87034 жыл бұрын
Allah ya jikan Alh. Mamman Shata
@mariamidris28086 жыл бұрын
Allah mai iko mungode sosai
@ibrahimsaulawa74255 жыл бұрын
Wanda yasan tarihi bayakuranta kansa
@hassaneabdallah15964 жыл бұрын
😳 😳 😳 😳
@saniibrahimusman43075 жыл бұрын
Mahdi Mai dogon zamani.Allah ya gafarta mashi da rahama.