Рет қаралды 12,015
DW Hausa
'Yan wasan film na ayyukan jinkai a Najeriya: Tattaunawar kai tsaye da jarumar fim Hajiya Saratu Gidado (Daso) kan rawar da fim ke takawa wajen wayer da kan al’umma da ayyukanta na taimakawa marasa galihu