Alhamdulillah muyima Allah godiya da dawowan mamanmu lfy muna murna da wannan dawowan naki Allah swt ya cigaba da kare ki daga sharrin masharranta da ke da mai gidanki Allah swt ya taimakeku Allah ya zaunarda kasanmu Nigeria lfy ya kuma wadatamu da arziki mai albarka ga kasanmu Nigeria Allah ta'ala ya karya alkadarin makiyanku Amin. May Almighty Allah bless you and your families Abundantly.