Hira Ta Musamman Tareda Alhaji Abubakar Saddiq Dan Gaske

  Рет қаралды 7,888

MUFARRIJ TV

MUFARRIJ TV

Күн бұрын

Пікірлер: 20
@khadeejahabdullahi8225
@khadeejahabdullahi8225 2 жыл бұрын
Masha Allah tabarakallah,I also luv rasulullah(s.a.w) more than anything,n I luv Abubakar dan gaske too...gashi da kyau ga soyayyar annabi,masha Allah,wishing him d best in his life...
@bashiribrahimgagare8227
@bashiribrahimgagare8227 2 жыл бұрын
Allah yakara kusanchi Allah yakara kulawa da rayuwa saboda matsayin annabi s a w
@meyoutv9385
@meyoutv9385 2 жыл бұрын
Allah ya qara tsare ka yaqara arziqi da shirya Wallahi abunda mu ahlussunah mukaita kiranki kenan amma da yawa akace mana ma mu maqiya annabi ne
@Fateemanafeesa
@Fateemanafeesa Жыл бұрын
Wllhy hakane. Annabi ne gaba da komai... Allah ya kara mana son Annabi Muhammad sallahu alayyi wasallam ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@mammangarka3010
@mammangarka3010 3 жыл бұрын
Allah ya Kara maka wadata zahiri da Badini kayi ta bayarwa a hanyar Mafificin halitta (saw).
@ahmedibrahim4590
@ahmedibrahim4590 Жыл бұрын
Wlh Billah har naji matukar soyayyar ka da ƙaunar ka ta kamani Ubangiji Allah ya kara maka kaunar manxon Allah saw
@sanisuleman3991
@sanisuleman3991 2 жыл бұрын
ALLAH YAKARAMANA SON ANNABI MUHAMMADU S A W
@umarusman1857
@umarusman1857 2 жыл бұрын
To kai menene Matsalarka dan An ambaci Shehunnai S. A. W. Bakaji shehu Ibrahim r. a. خليل سوا من حبنى لوداده جفان جهار فلشقي الاشقا Ma'ana duk masoyin da yasoni badan Annabi S. A. W. ba wannan yacuceni kuma shi shaqiyine daga cikin shaqiyai, sannan kasani A kano akayi khalifha isiya rabi'u Almajirin gausine idan taqamarka kudi bakakai kazama dan dakonsa ba, Dan haka malam kayi takanka gara dakace kai jahiline amaganarka nanne kawa kanka Adalci Amma soyyar shugaba a kano akayi irin su shehu Aliyu harazimi, shehu, shehu main hula shehu M tijjani da sauransu, wadannan Idan babu ruwanka dasu tamkar kace baruwanka day Annabi S. A. W. Domin shi yace Malamai sune magadana Malam Nidai kabani mamaki kuma ba dan gasket kakeba Dan gangan kake kasani son Annabi Ba hayaniyabane Abaki
@bellofaruk57
@bellofaruk57 2 жыл бұрын
Allahu akbar wlh wlh wlh nicikakken masoyinkane rantsatse kuma wlh badan dukiyarkaba kodan daukakarkaba saidan kawai soyayyarka da annabi wlh nimasoyin annabine tsantsa kuma gaskiya kaci sunanka Dan gaske allah yakara kusancee
@KaribuAbubakar-f4e
@KaribuAbubakar-f4e Жыл бұрын
Masha Allah 🎉🎉
@fatema3395
@fatema3395 3 жыл бұрын
Allah karamana kaunar rasulillahi s a w
@MAIDUBUNISAFOUNDATION
@MAIDUBUNISAFOUNDATION 3 жыл бұрын
Amin
@kariburabiu3000
@kariburabiu3000 3 жыл бұрын
Masha allah
@ibrahimmuhammad5291
@ibrahimmuhammad5291 3 жыл бұрын
اللهم صلي وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين
@aminalsharif7279
@aminalsharif7279 3 жыл бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين يارب ذكره في قلوب ضياء الله أكبر ولله الحمد والمنة على نعمة الحبيب المصطفى صلى الله عليه وسلم وكفى بها من نعمة
@muhammadsaminuayagi4880
@muhammadsaminuayagi4880 Жыл бұрын
Slm. Mai gida barka da kokari.
@safiyanuhassan6808
@safiyanuhassan6808 2 жыл бұрын
Byma
@highlifetv4438
@highlifetv4438 2 жыл бұрын
Please I will love to say something. Or speak to dangaske in private if possible
@BelloFaruk-ll5ft
@BelloFaruk-ll5ft Жыл бұрын
Kaiii. Wlh is impossible
@bellofaruk57
@bellofaruk57 2 жыл бұрын
Allahu akbar wlh wlh wlh nicikakken masoyinkane rantsatse kuma wlh badan dukiyarkaba kodan daukakarkaba saidan kawai soyayyarka da annabi wlh nimasoyin annabine tsantsa kuma gaskiya kaci sunanka Dan gaske allah yakara kusancee
小丑教训坏蛋 #小丑 #天使 #shorts
00:49
好人小丑
Рет қаралды 54 МЛН
小丑女COCO的审判。#天使 #小丑 #超人不会飞
00:53
超人不会飞
Рет қаралды 16 МЛН
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН
MAULUDIN ALH ABUBAKAR SADDIQ DAN GASKE 2020
13:29
DAN GANO MAI SABA'A
Рет қаралды 42 М.
SHEHI ME TAJUL IZZI A WAKAR ABDAHI
3:20
JA'OJI MULTIMEDIA CONCEPT
Рет қаралды 4,3 М.
RADDI KENAN GA ALHAJI SADIK DAN GASKE DAGABAKIN ABDUL SIRRIN FATAHI
4:50
Inyass Ya Rarraba Kan Masoya Annabi saw
5:48
MAI DUBUN ISA TV
Рет қаралды 1,3 М.
MAL USMAN MAI DUBUN ISA WANENE KAZIBI ?
6:28
Abhal Tv
Рет қаралды 11 М.
小丑教训坏蛋 #小丑 #天使 #shorts
00:49
好人小丑
Рет қаралды 54 МЛН