Prof namu Allah ubangiji ya kara taqawa da imani🤲🙏
@umarabdulaziziya8552 ай бұрын
Masha/Allah ta Barakallahu
@abdullahirilwanu2 ай бұрын
Allahhuakbar! Allah yasaka da alkhairi!
@AbdulAbdul-hz1eqАй бұрын
Ma Sha Allah Allah ya karawa malam lafiya da basira❤
@nashbash55732 ай бұрын
Allah yasaka da alheri sheik mansour yelwa❤❤❤❤❤
@shamsumuhammed6751Ай бұрын
wlh mallam gaskiya kake fadi. allah yasaka da alkhairi
@SunusiMurtala-j6m2 ай бұрын
Allah yasaka da alkairi 🙏🙏
@mohammeddilidahiru23Ай бұрын
Allah ya rufa mana asiri🤲🤲
@ZahrauShuaibu-u4cАй бұрын
Allah ya b d lada
@BilalBFashion2 ай бұрын
Allah ya sa mudace kwai malam Amma wllh shugabanin Nigeria basa tsoron Allah
@mustaphakukawaАй бұрын
Subahanallah
@ShehuUsmanshagari2 ай бұрын
Allah ya kara lafiya
@mohammedmagajisaulawa5288Ай бұрын
Gaskiya inaga malam bai fahamci kasuwanci ba! Yakamata malam ya kwadaitama mutane su tashi suyi noma, ba wai akarya abinci ba kai tsaye! Idan akasamu karin manoma, shi zaisa abincin yakare dakanshi batare da ance kardama aboyeba!! Kuma yakamata waazi ya karkata kan yadda shuwagabanni zasu zasu taimakama manona!
@Alumdahtv21Ай бұрын
Na fahimci cewa baka fahimci ina aka dosa ba cikin mas'alar. Shin kai dan kasuwa ne? Ko malami? In kana da sani da ido a mahangar tattalin arziki na musulunci, toh zaka fahimci sakon da malam ya isar. Sannan batun yawaita noma. Wace irin noma ne al'umma basu yi ba a wannan shekarar? Amma har yanzu farashin kayan abinci sama yake. Sakamakon mafi yawa cikin mutane sun koma saya su boye, in yayi tsada a sayar. Har da ma wadanda ba 'yan kasuwa bane sun shiga harkan. Ya kamata mu dinga sanin me muke fada fa! Harkar Ilimin addini ba harkar duniya bane ba, yanda kowa zai ringa tsoma baki a ciki fa! Allah Ya sa mu dace
@MossaKamaye2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@shamsumuhammed6751Ай бұрын
to masu sayen 1,000,000 bags ana magana
@musamahdi3352 ай бұрын
Allah ya Kara lafiya professor
@abdullahinzika2782Ай бұрын
Mallam Ai barkono ma abinci ne,
@shafiuumar51262 ай бұрын
Shi ya kamata malammai su maida hankali bawai charbi ba.
@mohammedmagajisaulawa5288Ай бұрын
Kuma kukace zanga zanga haramunce
@Alumdahtv21Ай бұрын
Har gobe Zanga-zanga yana nan a haramun din sa. Kuma duk mai hankali zai fahimci haka daga misalan da suka faru a Nigeria. Kuma malamai da suka halarta muku me suka ce bayan abinda ya faru a last zanga zangar da aka yi? Ba shiru suka yi ba. Saboda su da kansu sun gane cewa sun kai mutane sun baro. Allah Ya kyauta