Aslm Allah yakarawa malan basira tambaya ta malan shine INA yawaita yin mafarkai marasa dadi na matattu ko makabarta ko aljanu dadai sauransu malan Dan Allah ko akwai wasu addu'oi daya kamata indingayi ne malan ataimakamin dasu.ina sallah ina azkar.Amman duk dahaka abubuwan sunki barina malan Dan Allah a taimakamin nagode sossai
@maimunaabdullah4164 Жыл бұрын
❤Jazakallahu khair mlm bil jannah
@shafiuumarjumar8985 Жыл бұрын
Allah ya saka ma Malam da Alkhairi Muna karuwa sosai, Allah ya jikan iyaye ya shiryar ma da zuria
@Uzairu_Aminu_Gwaram_24 Жыл бұрын
Masha Allah Allah karama mal lapia
@SufyanSuleiman-s4y Жыл бұрын
Masha Allah
@MasuriMasuri-i5m Жыл бұрын
مشاالله حولك وسلم
@harisuidris777 Жыл бұрын
Jazakallahu khairan
@MaryamKassim-e6v Жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi malam nidamijina munaneman mafita dunda nayi aure shekarata tara nidashi innacemai baida lafiya saiyace lafiya yake amma wllh baida lafiya amma yanzuyagane hakan Idan yazu tarawa dani kominti daya bayayi bukatarsa tabiya kuma kuda anjima bazai iyakomawaba sai wasukwanakai dahar watayanayi baruwansa dani amma yanzo bayakai sati hudu zowa uku amma yana finsati zuwa cikin nabiyu amma haryanzo baya fin minti dayannande amma komai yanayimini duk abinda akeso miji yayiwa matarsa yanayimin Shidin mudumin kirkine munagodiya malam munajindadin wa azuzukanka allah yataima keka yakara basira
@AuwalSadiya Жыл бұрын
Aslm malan Allah yakara nasira malan inada tambaya malan nakasance mijina baya min komai nida yarda na haifamasa kuma yahanani nanema kudi ko aikin yi sannan kuma malan baya sallah duk irin janhankalin da akemai ni ko mamansa baya ji to malan ya matsayin aurenmu da shi malan nagode.