Akwai Film mai suna Ibro shafimulera ya ɓata ba a samu yanzu
@TsohuwarAjiya Жыл бұрын
Muna dashi, sai wata rana zamu saka
@moustaphaoumarouagali42432 жыл бұрын
Har kulun ina bibiyar tashar nan wly ina son wani tsohon film din su ibro mai sonan auren kisan wuta Amma haryanzu bandage ba Dan Allah à dubamin shi Nagode ibro ne ya saki matar sa chiroki ya aure / acikin films din daushe keba ibro labarin zawara ne