Well came back baba mahamud..muna matuqar jin dadin shirin ku..Allah ya kara kare muna ku.
@AdamuAbdullahi-df8mt2 күн бұрын
Masha Allah ya Kara lafiya da basira
@mustaphashettima80142 күн бұрын
Masha Allah, keep going we are really leaning a lot in this program,, I have been with this program since 2014
@Hajiya5362 күн бұрын
Salam muna alfari da ku kuna kokari sannun fa, Masu rike da madafan iko su ringa tunawa da mutuwa Komin nisan jifa kasa ta ke dawo wa.
@AliyuAhmad-v5mКүн бұрын
Wllh ina matukar din dadin shirinku kuna kokari Allah yakara daukakaku yakara maku lpy da nisan kwana Akulum saina saurareku a radio kuma inkalleku ta KZbin wllh har banaso ace lahadi tazo saboda bakuyi ranar Allah shibiyaku yasaka maku da mafificin alkhairi yakautata karshenku yabiya maku dukkanin bukatunku Ina mika gaisuwa ga mln umar faruoq musa da Mln shu'aibu mungadi da Mln Muhammad sale da Barister nasiru sa'ed da sauran ma aikata baki daya nine naku Aliyu Ahmad daga jihar ( zamfara state ) ina maku fatan alkhairi 🙏