Da shi da masu irin ra'ayin sa da sunan sunyi izala basu fahimci menene izalar ba, 😔
@mubarakmuhammad86232 ай бұрын
Kaji gaskiya
@Magajisalisu6808 ай бұрын
Congratulations
@SalisuAlhausawi8 ай бұрын
Dan Allah arika kulawa Idan za'ayi magana A azahirin gsky nayi farin ciki ace yau Dan izala ya bar izala y tuba Amma kuskuren anan Yada karya babu kyau Duk masanin dialog da emotion Idan ya kalli wannan vedio yasan bakin wanda ake kallo a vedio baiyi daidai da yanayin maganar ba ma Yadda bakin sa yake motsawa daban yadda kuma sautin maganar ke fita daban Atakaice dai wannan vedio editing ne akayi aka hada muryar da kuma vedio Amma wannan mutumin maganar d yake daban ba shine ke yin wannan maganar ba.
@jamiluyahaya95828 ай бұрын
TO MIYE ABIN MAMAKI ACIKI, AKWAI HAR WADANDA SUKABAR MUSULUNCI SUKA KOMA KIRISTA, WANNAN BAISA MUSULUNCI YAJA DABAYA BA. DAMAN ALLAH YANA JUYARDA ZUCIYAR BAYINSA DAGA IMANI ZUWA KAFIRCI KUMA DAGA SUNNAH ZUWA BIDI,AH. ALLAH KATSAREMANA IMANINMU.
@MagajiumarAbdullahi8 ай бұрын
Daman tunda Shi a shrine yake
@themotivemedia35258 ай бұрын
Toh ai indai ba musulunci ya baro ba da sauki
@umarnafiuahmed11758 ай бұрын
Kunji garori masu batawa mutane da yaudarar mutane Allah yayi mana maganinku!!!
@ashiruidris82858 ай бұрын
Dama kai ba dan izala ne ba ba gaskiya kake fadaba
@abubakarzakariaumar38498 ай бұрын
Wallahi irin maganar su shehi yakeyi. na dauka zai kawo aya ne ya fassara. Amma sai ya kama kwatance kwatance. To a ina ka gano gaskiyar a haka? Wallahi in har da gaske kuke wannan videon, to wannan mutumci ba Malami bane Kuma ya halaka wallahi.
@LawaliTOROGao-sq2tz8 ай бұрын
Malan ya kuskuré hanya
@zayyanuumarahmad45738 ай бұрын
Ina ne makarantasa massallacinsa ba malami bane dan bamu sanshi ba
@shamsuddeensaleh4828 ай бұрын
Ai bai taba zama sharadi ba sai an san mutum kafin ya zama wani abu
@ismailyusuf11878 ай бұрын
Karyan Banza.
@shafiuidris97588 ай бұрын
Makarya cin banza
@AbdulhamidAgwara7 ай бұрын
Wane malamine meye sunansa indai wannan gaskiyane yafadi sunansa da garinsu da unguwsnsu
@teemahabdulssalam60208 ай бұрын
Har kunbani tausayi wlhy miskini sai neman laifin ahalul sunnah damancan Shiba izalabane munafikine
@shehubaye46108 ай бұрын
Hhhhhhhh
@NurudeenAdam-hs8rn8 ай бұрын
❤❤❤❤
@Bacheer-f3u8 ай бұрын
Kariya kake ai babu wanda yake akan sunan annabi ya koma chirka da bidi'a miye darika kafurcin da yin bautan gumaka su inyassi ai ka tabe inma hakan ne wllhy kayi asara babba
@AlhayatAlhayat-jr8wq8 ай бұрын
Koma wayasanka acikinta kuma wayadamu dakai
@shamsuddeensaleh4828 ай бұрын
Dama ai ku damuwar ku kenan toh who cares idan kun sanshi ko baku sanshi ba? Wannan ai damuwar ku ne
@SaminuIsah-yx1wp8 ай бұрын
Dana ba malami bane kokuma makwadaicine
@mjameelstudio62028 ай бұрын
Sabo da Allah oga wannan video ba abun dariya ba ne?😂 Allah ya kyauta 😂😂
@KabeerAmeenu8 ай бұрын
Gsky wan hadi ne
@mahamadouilliassou56698 ай бұрын
Wana ba murya chi bané.
@shehubaye46108 ай бұрын
Hhhhhhh
@anasnfahad48268 ай бұрын
Inma da gaske ne tohm shi jahili ne baiyi karatu ba...saboda inda yayi karatu baya bukatar wani ya warware masa wani matsala game da addini...jahili ne kawai
@SisterBaby-z8w8 ай бұрын
Hahaha😂😂
@laoualigarbamahamadoulmouf3838 ай бұрын
amma alamou me wanga chaffin na zoumounci munafikin dan daoudoune ko kuma makaryaci
@teemahabdulssalam60208 ай бұрын
Ehfa cida addini yakeyi ai inkalura da kalamansama jahiline