Allah kabamu wani madadin sheik jafar saboda fadan gaskiyarsa Wlh ni darika nakeyi. Amma har gobe ina kukan rasuwarsa. Kuma wlh bantajin rasuwar wani malami datamun ciwon kaman ta sheik jafar ba. Allah mun tuba
@MuhammadMansurBasheer7 ай бұрын
Ameen Ya Allah!.
@sunnah2112 жыл бұрын
Masha'allah Jazakallahu khair. Allah azawujal ya jinkan sheik Ja'afar Mahmud Adam kuma yasa zuria sa dayabari albarka ameen
@DanMoriki12 жыл бұрын
Ya Allah Ka hada mu da Shaikh Jaafar a cikin Aljannah Firdaus, Ameen.
@MuhammadMansurBasheer12 жыл бұрын
Ameen ya rabbi. Allah yagafartamusu dukansu. mukuma Allah yayi mana kyakkyawa aduniya da lahira.
@usmanyaruwa156811 жыл бұрын
Allah ya gafarta dukkan kura kuren Malam, ya sanya aljannatul-firdaus makoma a gareshi
@mariamaboureima90917 жыл бұрын
ALLAH YA JIKAN SU, ALLAH YA BA SU SAKAMAKO Ameen
@alasanwise12 жыл бұрын
Allah ya jikan Sheik Jafar
@yayatotti75414 жыл бұрын
Allah ya jikan malam
@saniukissa994210 жыл бұрын
Allah ya jikan mal. da gafara amin. Allah kuma ya rahhamsheshi, mu kuma inn tamu ta zu Allah yasa mu gama lafiya. Allah kuma yasa karshin mu tafi farkon mu amin.
@MuhammadMansurBasheer10 жыл бұрын
Ameen ya Rabbi.
@ahmedfatau44578 жыл бұрын
Amin ya rabi
@memunabelko35722 ай бұрын
Allah yejikan mallam
@usman333513 жыл бұрын
Allah kai kayi bawanka kuma kai kakarbi bawanka ya Allah kagafartawa mallam da mahaifina da dukkanin muslmi
@billybasi92496 жыл бұрын
Allah Ya jikan Mallam da rahama
@salehgarba98369 жыл бұрын
Allah ya jikan malam ya Kuma rahamamasa ya albarkachi Bayanshi amin
@musabara62698 жыл бұрын
Allah ya gafarta wa Mallam, mai tsage gaskiya koman dashinta
@yusufahmed22535 жыл бұрын
Ameen ya rabbi
@AbubakarKalajangaJalingo12 жыл бұрын
Allahu Akbar. Allah ya jikan mallam
@ibrahimyunusa338811 жыл бұрын
Allah yajikan malam yagafartamasa ameen.
@rtyrty38345 жыл бұрын
ameeeen ya Allah
@Nafiugidangona10 жыл бұрын
ALLAHU AKBAR, MAY ALLAH MAKE ALJANNAH HIS FINAL ABODE