Kai in a Dabba irin ka ba Wanda Bai shiriya ya karba gaskiya ba, waye zai kushe maganar Dr Idris? Kai wawa ne sai sai wawaye irin ka ne zasu yadda da hauka irin naka. Mu masu hankali mu yadda da maganar Dr Idris saboda hujjojin sa a bayyane su ke. Amma Dabba irin ka ba za ke gane ba. Ubangiji Allaah ya shiriye ka da mu gabaday.
@Amin-nullah7 күн бұрын
Allah ya karawa dr idris imani da tauhidi, kai kuma ka bar wawta da son rai. Maulidi ķuma bid'a ne
@shamsuddeensaleh39358 күн бұрын
Dr. Ahmad Bamba Allah ya saka maka da Aljannah Allah ya qara haskaka kabarin ka
@MustaphaUssaini-q5e8 күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@JamiluLauwali-mk8pj6 күн бұрын
Kai badan sunna bane wlhkaimaibadalabari
@IbrahimHadeja8 күн бұрын
Wallahi Tallahi maganar da Dr Idris Abdulaziz yayiwa Dr Ahmad Buk na rashin kunya da rashin ladabi kwata kwata bai bani mamaki ba saboda shekara guda kenan da Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi yayiwa Manzon Allah Sallallahu alayhi wa sallam rashin kunya da rashin ladabi saboda ya kausasa magana ga Manzon Allah Sallallahu alayhi wa sallam wai duk da sunan kare Tauhidi. Saboda haka Dr Idris Abdulaziz yagama rashin kunya tunda yakai ga Magayar tukewa.
@ZUMUNCINMUTV8 күн бұрын
Gaskiya ne maganar ka
@MahamadouAbdulhamid7 күн бұрын
Kuday ji soron allah
@fodioaminu98526 күн бұрын
Mai wannan bayanin yaji tsoron Allah ya daina saka rudani da kiyayya a tsakanin malamai ina goyon bayan Dr Idris Amma me yuwa marigayi kuma da wata manufa yake daban akan abinda ya fada Allah shine masani Amma ban goyi bayan Abinda Marigayi BUK ya fada ba. Abinda kawai zan iya fada shine mu dinga kyautata zato wa juna
@SaleSaidu-zy8gh8 күн бұрын
Kajitsoron.Allah
@abdullahii96277 күн бұрын
Ni idan zanyi Magana sai ince Dr. Ba a wan zamanin a ke bukatar Shiba. Kuma ya nuna cewa kwatata baya da ilimin Language, Kuma ba haka ake koyar da tauhidiba, in ya Isa yakawo Mana inda wani Malami na duniya Wanda yake da a wa irin tasa. Ta rashin ladabi ga Annabi SAW
@Amin-nullah7 күн бұрын
Ashe kai ma Dan maulidi ne, da mun sani da ba mu tanka ma ba
@abdulkadirmansur79738 күн бұрын
Annabi Muhammad SAW kadai akewa makauniyar biyayya
@HamzaIbrahimDanwakili5 күн бұрын
Kai malan ka rinka kawo abu mai maana. Ka dena kawo abu na kawo sabani
@AladariTV8 күн бұрын
Dr jaki😂mahaukaci
@alhajimusa55048 күн бұрын
Allah ya jikan Dr Ahmad buk😢 Allah ya sakawa dr idris da alkairi ❤ kai kuma munafiki karshenka wuta idan baka tuba ba.
Ku yan bidia, bakuda imani. Dr Ahmad ba annabi bane. Mulhidai
@shamsuddeensaleh39358 күн бұрын
Ji Dan shegiya Kana nufin Dr. Ahmad yayi kuskure ne kenan Shege maqiyin manzon Allah
@shamsuddeensaleh39358 күн бұрын
Dr. Jaki dai Har yau baa san uban shi ba Dan zina ne. Shege mara mutunci
@shamsuddeensaleh39358 күн бұрын
Wallahi kaf Izala malamai uku ne suke da cikakken ilimi 1. Dr. Ahmad Bamba 2. Sheikh Aminu Daurawa 3. Prof. Isa Ali Pantami
@SabitouBananiKindo8 күн бұрын
Hum kaffara Zay iya hau a kanka
@shamsuddeensaleh39358 күн бұрын
@SabitouBananiKindo Toh dan Allah fada min. Bayan wadannan su waye malaman kirki a cikin Izala da salafawa?
@AlhajisirajoBakori-hv5mj8 күн бұрын
Ai Tsinannene
@AbbasUsman-y1x8 күн бұрын
Tsinan neh
@AlioIbrahim-g7f8 күн бұрын
DR Jaki allah yashryka
@AbdussamadUsmanUsmanabdussamad8 күн бұрын
Mganar dr Idris hakatake dr Ahmad yanadaidai Yana kuskure ba annabi bane Inda yay daidai munataredashi Inda yay kuskure ba mataredashi kune yanbidi a kuke bin malamanku amakance Allah yashiryeku yashiryar damu baki daya
@nasirushehu1905Күн бұрын
Wlh nayi tunanin wata magana ce Dr Idris ya fada, malan wallahi Dr Idris ya fadi gaskiya. Kai malan wallahi bakada wata hujja Kuma Kai Wawa ne baka son gaskiya. I just wasted my data listening to this fool
@MahamaduMoktarstra8 күн бұрын
Dr jaki dans zina ne shi yasa baya ganin kowa da kima
@AminuBinAdam8 күн бұрын
kai! `yan Bidi`ah makaryatane! wacce kalmace ta cin mutunci cikin kalmomin da Dr idris ya fada? ku lissafomana kalmomin cin mutuncin mu gansu ya ku masharranta! wato tunda hujja ta karemuku shine kuka koma sharri kenan ko? to idan baku saniba ku sani daga yau: su Ahlussunnah basa wuce gona da iri wajen girmama malamansu kamar yadda kukeyi, Allah ya shiryeku!
@shamsuddeensaleh39358 күн бұрын
@@AminuBinAdam ahlus Sunnah ko taron 'yan iska. Sunnah tayi gabas ku kunyi yamma, maqaryatan banza da wofi
@TanimounemaniAbdou8 күн бұрын
Duk mai bibiyar jaki toh kusan chima jakine
@suleimangane81758 күн бұрын
Kai munafiki ne.
@AmaduTijani-f5u8 күн бұрын
My friend you have no pont what dr said is true don't confeus people my friend