Innalillahi. Rahma Sadau ta sake janyo wa kanta zagi da tsinuwa

  Рет қаралды 22,289

Sabuwar Mujalla

Sabuwar Mujalla

Ай бұрын

Пікірлер: 36
@PrincessFeenarh-xb4tv
@PrincessFeenarh-xb4tv Ай бұрын
Allah ya shiryeta in tana da rabon shiryuwa
@user-ho5hm8nf7f
@user-ho5hm8nf7f Ай бұрын
Ubangiji Allah y shiryaki y Baki nagartaccen miji da zai kula Dake kiyi aure ki huta Allah y yafemiki Allah y rabaki da miyagun kaddarori wallahi kina ban tausayi matuka Allah y shiga lamarinki y dubaki y kawo Miki agaji da gaggawa😪
@user-dj1on7ej1d
@user-dj1on7ej1d Ай бұрын
Ameen y hayyu y qayyumu
@hadizamuhammadshuaibu3531
@hadizamuhammadshuaibu3531 Ай бұрын
Allah ya shirya mana zurria 🤲
@BouraimaFati-dq2wx
@BouraimaFati-dq2wx Ай бұрын
Allah ka shiryemu baki daya Allah ya yafe mana
@MusbahuMuhd
@MusbahuMuhd 21 күн бұрын
kowa yasami rana shanya zaiyi donhaka Allah ne yasan meyake nufi da'ita
@UmarJamila-kp9xg
@UmarJamila-kp9xg 29 күн бұрын
Zubar Da mutumcin addinine wallahi Allah ya sakama Muslunci Amin Ya Allah
@aminaabbaalli8084
@aminaabbaalli8084 Ай бұрын
Ai kawai ayimata addu'a
@khadeejahsaifullah9837
@khadeejahsaifullah9837 22 күн бұрын
Rahma kiji tsoron Allah kisan Zaki mutu fah
@AutaMazaAutaMaza-eu8vr
@AutaMazaAutaMaza-eu8vr Ай бұрын
Allah saki 😢😢😢😢
@AbbahasheemMuhammad
@AbbahasheemMuhammad Ай бұрын
Kumadai kunmanta da allah yache duk abinda kashuka shixaka girba
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 25 күн бұрын
Duniya narudar raham sabida Allah yabatadama
@umarsanda111
@umarsanda111 22 күн бұрын
ALLAH ya shiryar da ita
@firdausjafar5257
@firdausjafar5257 Ай бұрын
Allah ya shirya ki dai
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 23 күн бұрын
Kaijama'a Sa'idodei Allah yahana...
@user-np7sj8tw3t
@user-np7sj8tw3t 28 күн бұрын
Gaskiya kun fada mun sheda ya rage abin da mutum ya zabawa kansa
@Gambohamidu-uv1bx
@Gambohamidu-uv1bx 18 күн бұрын
Allha yashiryaki
@user-ji1eh5lm2t
@user-ji1eh5lm2t Ай бұрын
Allah yashryeta
@user-tq9of5ob2i
@user-tq9of5ob2i Ай бұрын
Ai dama tsinan niyace
@JAMEELJINGI
@JAMEELJINGI Ай бұрын
Hhhmm Allah ya shirya
@edrissousseni9968
@edrissousseni9968 Ай бұрын
Wana yariya tanada matsala
@user-xh3tz5om9p
@user-xh3tz5om9p Ай бұрын
Wallahhi yarin yan nan najakace shegiya matsiyaciya watsats tsiya tabbadandiya dama tafita daga musulunci
@user-xh3tz5om9p
@user-xh3tz5om9p Ай бұрын
Allah ya shiryemu shirin addinin musulunci
@user-np7sj8tw3t
@user-np7sj8tw3t 28 күн бұрын
Kudi iyakarsu duniya kuma kudin haram nan da nan sun kare,su barka.da.Allah.kana me kunyata
@maigariaminuruqayyah718
@maigariaminuruqayyah718 Ай бұрын
😢kumadai kunada neman magana, dadi takeji wallahi idan kuna kulata
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Aiko akwai tsufa akwai mutuwa Allah ya shiryeta da masu irin halinta A guji masifu ta wajen bayyana haram. Kmr bata da iyaye wai basa yi mata fada ne ko ko ta raina su ne ko sun fi son abin duniya da yar'su ne? Kai me cewa kowa yaji da nasa lefin sai aga 6arna ai shiru masifu su qara yi mana yawa
@ibraimasala4
@ibraimasala4 Ай бұрын
Wlh tace wai ko wani irin film aka bata zatayi tunda burinta ne tazama yar flim anyi mata tambaya ce ta bada wanna amsa 😮
@AbdoAlrhman-fv6mx
@AbdoAlrhman-fv6mx Ай бұрын
❤❤❤❤🎉🎉💯✅🙏😭😭
@user-np7sj8tw3t
@user-np7sj8tw3t 28 күн бұрын
Tayi nisa bata jin kira ya Allah shirya musulmai
@mmnalameen232
@mmnalameen232 Ай бұрын
Ai duniya kadai take NEMA batatunawa da lahira
@suleimangane8175
@suleimangane8175 Ай бұрын
Wannan nidai bazan mata addu'ar shiryaba. Qazama!!!
@salmakhalid3497
@salmakhalid3497 16 күн бұрын
Tir da halin ta na tsane ta
@FnbxCnnnxxndddf-gc4fb
@FnbxCnnnxxndddf-gc4fb 25 күн бұрын
Kowatasatafisheshi
ACIKIN BIYU SEASON 1 EPISODE 1 WITH ENGLISH SUBTITLE
56:23
Aisha Humairah TV
Рет қаралды 28 М.
Sprinting with More and More Money
00:29
MrBeast
Рет қаралды 160 МЛН
Шокирующая Речь Выпускника 😳📽️@CarrolltonTexas
00:43
Глеб Рандалайнен
Рет қаралды 11 МЛН
Final increíble 😱
00:39
Juan De Dios Pantoja 2
Рет қаралды 43 МЛН
Yanzu-yanzu: Mansura Isah ta bayyana asalin soma soyayyarta da Sani Danja
1:23:19
NAZIRU SARKIN WAKA
42:39
ABDOOL GAYA TV
Рет қаралды 31 М.
A SURPRISE GRADUATION DINNER FOR ARC AISHA SADAU
13:26
Rahama Sadau
Рет қаралды 28 М.
Alhamdu Lillah, An ɗaura auren Mansura Isa a cikin sirri
3:39
Sabuwar Mujalla
Рет қаралды 4,5 М.
Sprinting with More and More Money
00:29
MrBeast
Рет қаралды 160 МЛН