Wannan abun kunya kakeyi, yakin saddan hussain sananne ne kuma duk wanda yakai shekara 30 ko bai karanta tarihi ba yasan babu zancen America ta taimakawa Saddan hasalima abinda tarihi ya tabbatar da taikmakon iran America taci galaba akan iraq
@ittihadush-shuaranaharka23368 ай бұрын
wannan ku kenan da har yanzu kk kasa Gane Siyasar America da irin YAQAR da takema Musulunci a fakaice