Masha Allahu Allah yabamu Masu qaunarmu Ameen thumma ameen
@AbubakarLabaran-sz6eo Жыл бұрын
Allah ya saka muna godiya
@Donmind0075 ай бұрын
Muna godiya sosai
@AhmadKabir-ni5rw Жыл бұрын
Allah yasaka munana godiya
@Ismaeelmuhammad-dj5md9 ай бұрын
Allah Kara zumunci🙏🙏🙏
@UsmanHamza-d9gАй бұрын
Allah yakaro basira
@halimamahmed2892 жыл бұрын
Macha Allah muna godiya malam
@salissouabdoulfatasisi51742 жыл бұрын
To idan kana matokar santafa ya zanyi ❤
@sancynewtv54522 жыл бұрын
Kacigaba da hakuri, wataqil zata iya sauyawa zuwa gaba
@DanGombe-i9g2 жыл бұрын
Magangamunka sun karyaman zuciyata wlh duk abunda kafada kamar Dani kake saboda akwai wacce take Sona Amma gaskiya ni bana Santa wlh kwai saboda ita gajerace nikuma inasan mace doguwane shine kawaii dalilin dayasa nadaina zuwa wajanta Amma Dan Allah ataimaka man da shawara nagode sosai dan,uwu
@sancynewtv54522 жыл бұрын
Dan uwa idan dawwamammen farin ciki kakeso a alaqa to kabi wacce itace take sonka, domin bazaka fahimci cewa kyawun mace baya tafiyarda zaman aure ba har sai alokacinda ka aurota tazo gidanka karika ganinta safe da rana da yamma wannn kyawun nata yafara daina burgeka to asannan zakaji kai kulawa, taririya, biyayya da kyakkyawan lafazi kake bukata wanda kuma ba lallai ka iya samu daga gurinta ba Shawarata Kayi hakuri da wacce takesonka matukar Farin ciki kake nema
@DanGombe-i9g2 жыл бұрын
@@sancynewtv5452 Masha Allah Ina godiya da shawara Allah ya Kara dankon zumunci Ameen summa Ameen
@lilwaynewayne63162 жыл бұрын
As'salama aleykum barka da warahaka Am'miyasa idan mutum ya turo sunan wace yake so ba'ayi masa 😥😥😥
@@sancynewtv5452 Himmm nayarda kasani bane, Amma duk abunda kalissafa su tahada su.. Babu abunda zance ga wannan tashan sedai Allah yakara muku basira da lafiya me amfani